Sabon Shafi Pulaaku FM Yola. 92.3

Sabon Shafi Pulaaku FM Yola. 92.3 Sbon shafi pulaaku Fm Yola Na maraba da dukkan mai sauraron mu a yauda kullum dakuma kowa da kowa

Malaman Hisba kenan da kuke saurara a Halin yenzu Daga nan sashin Hausa plaaku FM Yola Kan mita 92.3
18/02/2024

Malaman Hisba kenan da kuke saurara a Halin yenzu Daga nan sashin Hausa plaaku FM Yola Kan mita 92.3

12/02/2024

Ga Wanda yake son WhatsApp group namu Na Sabon Shafi Ye Mana magana ta wannan lambar A WhatsApp din 07048252861 Mungode

05/08/2023

Governor Fintiri Appoints Ngamsa, Babayola, Others As Media Aides

Governor Ahmadu Umaru Fintiri has approved the appointment of two Special Advisers, Senior Special Assistants and Special Assistants to serve as Media aides.
The two Special Advisers are Dr John Ngamsa Special Adviser Communication and Strategy and Babayola Toungo Special Adviser Media and Publicy.
The appointments which takes effect immediately include
1. George Kushi: Senior Special Assistant Media and Publicity
2. Ijafiya Domiya: SSA Digital and Visual Communication
3. Sherif Alhassan: SSA Electronic Media
4. Muhammed Tukur: SSA New Media
5. Nurudeen K**a: SSA New Media
6. Pius Iliya: SSA New Media
7. Auwal Hamza: SSA New Media
8. Thomas Terry: SSA Visuals (Photography)
9. Barrister Sunday Wugirah: SSA Public Affairs
10. Victor Dogo: SSA Social Mobilization

Those to serve as Special Assistants Social Media and Content Creation also include

1. Mohammed Faisal
2. Miracle Musa
3. Abubakar Idris
4. Nafiu Abubakar
5. Prince Solomon Yakubu Tumba
6. Abdullahi Damare
7. Vandi Yusuf
8. Emmanuel Tumba
9. Jonathan Jude
10 Jamila Tanko
11. Mohammed Rayan Yunuda
14. Paul Barnabas
15. Suleiman Garga
16. Zailani Abba Kawu
17. Elijah Sambo
18. Benan Wyclif
19. Nasir Kasim
20. Wali Ibrahim Facebook
21. Mamse Adamu
22. Muhammed Girei
23. Sani Garta
24. Emmanuel Lakami
25. Ibrahim Assad
26. Musa Elson
27. Hierarchy Harold
28. Micah Simon Tihze
29. Jameel Kolere
30. Joan Daniel
31. Jibril Musa
32. Halima Bala
33. Nacha Waziri
34. Ahmadu Hamidu
35. Ijabani Ijahu
36. Hamanbello Idris Special Assistant (Master Of Ceremony Government Events)

Governor Ahmadu Umaru Fintiri urged the appointees to bring their wealth of experience to bear on the new assignment.

Humwashi Wonosikou
Chief Press Secretary to the Governor
03:08:2023

14/05/2023

SASHIN MAKO A DUNKULE:

1)An Jefar Da Jariri Dan Kwana 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira A Jihar Edo.
=Leadership Hausa

2)Najeriya Zatayi Kawance Da W H O Kan Rigakafi. =Leadership Hausa

3)An Kona Gidaje Da Jikkata Mutane A Rikicin Kabilanci A Taraba.
=Aminiya

4)An Cafke Dan Shekara 80 Cikin Yan Fashi Da S**a Kashe Dan Sanda A Ibadan.
=Aminiya

5)Shirin Mika Mulki Buhari Ya Koma Glass House Da Zama.
=V.O.A

6)Hukumar Alhazai Ta Amince Da Karin Dala 250 Kan Kujeran Aikin Hajji.
=BBC Hausa

7)An Kwaso Karin Yan Najeriya 125 Daga Sudan.
=BBC Hausa

8)Najeriya Ce Kasa Ta Biyu A Duniya A Yawan Mata Masu Mutuwa Yayin Haihuwa.
=DW Hausa

9)An Fara Gudanar Da Zaben Shugaba Da Na Yan Majalisu A Turkiya.
=Leadership Hausa

10)Hukumar Abinci Na Duniya Tace Kaeon Farko Farashin Abinci Ya Tashi.
= Leadership Hausa

Mai Sauraro Iya Abunda Ya sauwaka Kenan A Sashin Muna Farko mai Suna Mako A dunkule A cikin Shirin Sabon Shafi Na gidan Radiyon Pulaaku FM Yola Kan Mita 92.3 Nine Naku Muhammad Bello Wanda Nakasance Da Ku A wannan Sashin Nake Cewa Kukasance Da Sauran shafuffukan mu lafiya.

14/05/2023

Sas

Yau Ranar Iyaye Mata Na Duniya Me Zakuce Gameda Wanan Ranar
14/05/2023

Yau Ranar Iyaye Mata Na Duniya Me Zakuce Gameda Wanan Ranar

14/05/2023

Yau Take Lahdi 14 Ga Watan Mayu 2023
Mai Sauraro Zaka Saurari Shirin Sabon Shafi Na Pulaaku FM Yola Kan Mita 92.3 karfe 12:00PM Na Rana chip Sai Kukamamu domin jin da Muka zomuku da Shi

Gamasu son samun mu ta manhajar whatsapp zai iya samun mu ta wannan link din
11/01/2023

Gamasu son samun mu ta manhajar whatsapp zai iya samun mu ta wannan link din

WhatsApp Group Invite

30/08/2022

Mai zaku iya cewa gameda yajin aikin da ASUU ta tsawaita

30/08/2022

MAI SAURARO KAI TSEYE MUNA KAWO MUKA SHIRIN SABON SHAFI DAGA NAN PULAAKU FM YOLA KAN MITA 92.3 KUNA IYA SAMUN MU TA SHAFINMU NA FACEBOOK ZAKU IYA TUARA MANA SAKO TA COMMENT SECTION

24/08/2022

Mai saauraro barkan ka da shigowan shafin na Facebook

Address

Mbamba Coner
Jimeta
603812

Opening Hours

Monday 05:00 - 11:00
Tuesday 05:00 - 12:00
Wednesday 05:00 - 12:00
Thursday 05:00 - 12:00
Friday 05:00 - 11:00
Saturday 05:00 - 11:00
Sunday 05:00 - 11:00

Telephone

+2349068161510

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Shafi Pulaaku FM Yola. 92.3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sabon Shafi Pulaaku FM Yola. 92.3:

Share

Category


Other Radio Stations in Jimeta

Show All