M.sadees

M.sadees .sadisu
(4)

24/05/2023

Allah ya raba bawa da wahala.

Nesa tazo kusa spark 10 pro ta fita a kasuwa ga mai bukata farashi mai sauki 130,000
05/05/2023

Nesa tazo kusa spark 10 pro ta fita a kasuwa ga mai bukata farashi mai sauki 130,000

10/11/2022

Muna tafiya da kai muka
Tsinci million hamshin
๐Ÿ’ถ๐Ÿ’ถ๐Ÿ’ถ๐Ÿ’ถ mezaka saya
da dubu goman da zan baka
๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™ˆ๐Ÿ‘Œ

Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwaโ€ฆ
06/11/2022

Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwaโ€ฆ

Allah sarki allah yaji kan wannan bawan nasa kowa da inda Ajalin sa yake Allah yasa mucika da imani amen

Mr Capacity tailoring design Maraban gassol.
04/11/2022

Mr Capacity tailoring design Maraban gassol.

Alhamdulh
02/11/2022

Alhamdulh

02/11/2022

DUK SOYEYYAR DA MANZON ALLAH TAZAMA TA BANZA
ALLAH KAKARA MANA SOYEYYAR MANZON ALLAH

01/11/2022

M.sadees music producer.

An yi bikin Halloween wanda jamaโ€™a ke saka kayan ban tsoro a kasar Saudiyya. Wannan ne karon farko da aka gudanar da wan...
31/10/2022

An yi bikin Halloween wanda jamaโ€™a ke saka kayan ban tsoro a kasar Saudiyya.

Wannan ne karon farko da aka gudanar da wannan bikin a bainar jamaโ€™a a kasar.

Ana yin wannan bikin a kowace shekara a kasashen Yammacin Duniya amma saboda kokarin zamanantar da masarautar Saudiyya, da alama Saudiyya ma ta bi sahu yanzu.

Gudanar da wannan bikin a Saudiyya ya janyo ce-ce ku-ce saboda yadda wasu ke yi wa bikin kallon haramtacce.

29/10/2022

INA BAKU SHAWARA KUKOMA PROFESSIONAL MODE ZAIFI MUKU DADI

YAU AKE KUSAN SHEKARA HUDU DA MUTUWAN WANNAN BAWAN ALLAH, MATASHI MAI NEMAN NA KANSA ALLAH KAJI KAN BAYINKA ALFARMAN ANN...
29/10/2022

YAU AKE KUSAN SHEKARA HUDU DA MUTUWAN WANNAN BAWAN ALLAH, MATASHI MAI NEMAN NA KANSA ALLAH KAJI KAN BAYINKA ALFARMAN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ฅ

BATUN CANZA FASALIN TAKARDUN KUDIN NIGERIAJiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar sanarwa cewa zai canza launi da fa...
28/10/2022

BATUN CANZA FASALIN TAKARDUN KUDIN NIGERIA

Jiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar sanarwa cewa zai canza launi da fasalin kudin Nigeria domin kudin sunyi yawa kuma a sake tsaftace kudin da ga na 'yan damfara wadanda suke buga jebu, a cewarsa

Wani bawan Allah ya ce; duk wannan rubutun harafin Larabci 'Ajami' shine ya tsole musu ido, anyi nasaran cirewa a โ‚ฆ5, โ‚ฆ10, โ‚ฆ20, โ‚ฆ50 da โ‚ฆ100; shiyasa yanzu suke son su sake cirewa

Takardun kudaden Naira da canjin zai shafe sun hada da takardan Naira โ‚ฆ200, โ‚ฆ500 da Nair โ‚ฆ1,000 sune 'notes' da s**a rage, masu rubutun 'Ajami' harafin Larabci na Musulunci a jikinsu, idan sun samu nasaran cire wannan a watan December yanzu sauran "ู†ุตุฑ ู…ู† ุงู„ู„ู‡" na jikin bajin sojojin Nigeria ya saura

Kafin zuwan Turawa, yankin Hausawa, Musulmai, da 'script' na 'Larabci' suke amfani wajen rubuce-rubuce don isar da sako, wannan dalili ya sa aka rubuta ajami a jikin takaran kudin โ‚ฆaira.

Larabci harshe ne, eh! Kuma shi ne 'official language' na addinin Musulunci; amma ba shi ke nuna Musulunci ba, don akwai Larabawa da ba Musulmai.

Idan ba'a manta ba, watannin baya kadan wani Lauya Mikiyin Musulunci ya shigar da kara Kotu domin a cire harafin Larabci daga jikin takardun kudin Nigeria saboda kyamar da yake yiwa Musulunci

Shi kuma Malam Adam Baba Yamani cewa yayi:
Haka gomnatin Buhari ta 1984 ta yaudari al'ummah ta chanza Naira cikin sati biyu, wanda hakan ya janyo hasarar dukiya ga wadanda ba su samu chanza kudaden da ke hannunsu ba, Naira ta rasa karbuwa da yawa a duniya kamar Dollar, kafin Buhari ya chanza Naira a 1984, Naira ta na yawo a ko ina cikin duniya, amma yana chanza ta, sai ta rasa karbuwa da kima.

An zo yanzu kuma a 2022 ya dawo ya sake chanza Naira domin ya kara nakasata, da ma kuma akwai aniyar karya darajar Naira zuwa 1000 ga Dollar America, yanzu za a tabbatar da wannan kudirin IMF akan 'yan Nigeria, duk wannan hauragiyar don a dafa masa ya gama mulki lafiya, shi bai damu da halin da Kasa da al'ummar Kasa za su shiga ba.

IS ANOTHER FRIDAY MAY ALMIFHTY ALLAH ACCEPT OUR PRAY. MASHA ALLAH ๐Ÿ™
28/10/2022

IS ANOTHER FRIDAY MAY ALMIFHTY ALLAH ACCEPT OUR PRAY. MASHA ALLAH ๐Ÿ™

27/10/2022

๐Ÿ‘ˆ ู„ุข ุงูู„ูŽู‡ูŽ ุงูู„ู‘ุง ุงู„ู„ู‘ู‡ู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏูŒ ุฑูŽุณููˆู ุงู„ู„ู‘ู‡ู
๐Ÿ™

26/10/2022

BABU ABUNDA YAKE SAKANI FARIN SHIKI A SOCIAL MEDIA KAMAR INGA ANA AMBATON ANNABI MUHAMMADU S.A.W

Soja marmari daga nesa.
25/10/2022

Soja marmari daga nesa.

Barka da yamma abokai Allรฅh ya albarkachi amfanin gona baki daya
24/10/2022

Barka da yamma abokai Allรฅh ya albarkachi amfanin gona baki daya

24/10/2022

ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
GATAN MU NE

Ilimi mabudin rayuwa Uban giji Allah ya baku sa a kuma ya baku ilimi mai amfani wanda zai amfane ku ya amdani al,umma ba...
16/10/2022

Ilimi mabudin rayuwa Uban giji Allah ya baku sa a kuma ya baku ilimi mai amfani wanda zai amfane ku ya amdani al,umma baki daya. ๐Ÿ™๐Ÿ—ž๐Ÿ“š

15/10/2022

RANAR HABAICI
ANFAKE DA GUZUMA ANHARBI KARSANA ๐Ÿ˜„๐Ÿค—๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‚

Wannan shikadaine facebook Account dina wanda nake amfani dashi wanda zamu ringa gaisawa. ๐Ÿ™
14/10/2022

Wannan shikadaine facebook Account dina wanda nake amfani dashi wanda zamu ringa gaisawa. ๐Ÿ™

13/10/2022

Ni da ku Allah yasa ranar mutuwarmu ya zama ranar farin cikin mu ya Hada mu da babban masoyin mu Annabi (S.A.W)
๐Ÿ™Œ๐Ÿ’”

๐ŸคฒAllah yakara daukaka da budi.PProfessor Isa Ali PantamiIProfessor Isa Ali PantamiAProfessor Isa Ali PantamiPProfessor I...
13/10/2022

๐ŸคฒAllah yakara daukaka da budi.
PProfessor Isa Ali PantamiIProfessor Isa Ali PantamiAProfessor Isa Ali PantamiPProfessor Isa Ali Pantami
Minister of Communications & Digital Economy, & Chairman of the World Summit on the Information Society, Professor Isa Ali Ibrahim Pantami bags the GITEX leadership award in recognition of the commitment made towards advancing digital economy.

The only person honoured with the award this year, so far.

Signed: Management

13/10/2022

MAZINACI BAYA AMSA TAMBAYAN KABARI ALLAH YA KAREMU DAGA AIKATA ZINA. ๐Ÿ™

12/10/2022

Yau ranar zaben kasane idan akace ka zabi kasar da kake so za a kai ka wacce zaka zaba nida Kenya ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ

10/10/2022

UBAN FATIMA DA ALKASIM
SHUGABAN MU ANNABI ๐Ÿ“ฟMUHAMMADU๐Ÿ‘‰ S.A.W

CAN ta yabawa buhari saboda ceto fasinjojin girgin kasa da yayi. M.sadees
10/10/2022

CAN ta yabawa buhari saboda ceto fasinjojin girgin kasa da yayi.
M.sadees

Address

Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.sadees posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M.sadees:

Videos

Share



You may also like