Life Fm 107.5 Ibadan Hausa

Life  Fm 107.5 Ibadan Hausa Ana gabatar da Shirin Hausa duk Ranar juma'a da Karfe 3pm - 4pm Da magani A gonar Yaro shirine da yake tattaunawa akan hausawa mazauna kurmi

23/11/2021

"Ba za ku shiga Aljannah ba har sai kun yi imani,kuma ba za ku yi imani ba har sai kun so junanku ...."

25/06/2021

Assalamu Alaikum

Jama'a Ayi maka aikin Gafara yau Program din sai 3:30pm Isha Allah

25/06/2021

Assalamu Alaikum

Ku kasance damu Anjima da karfe 3pm

Shirin Da Magani A gonar Yaro zai tattauna kan Korar Almajirai Kashi na biyu

da gonna jahar Oyo ya kaisu Inda aka tanadamasu wajan garin IBADAN a unguwar Akinyale

19/06/2021

Shirin da muka gabatar Jiya

Mun tattauna akan Kwashe Almajirai da Gomnati jahar Oyo tayi na kaisu Akinyale

19/06/2021

Life Fm 107.5 Tasha ce da ake gabatar da Shiri da harshen hausa Duk Ranar juma'a da karfe 3pm- 4pm Da Maganin A Gonar Yaro Shirine da yake Tattaunawa akan Yan Arewa mazauna Kurmi

Ku kazance da Mai gabatarwa Hajiya Aisha Ismail

Address

Jerico Mall Road
Ibadan
02234

Telephone

+2348031171911

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Life Fm 107.5 Ibadan Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Life Fm 107.5 Ibadan Hausa:

Videos

Share

Category


Other Radio Stations in Ibadan

Show All