Gwarzo Media Reporters

Gwarzo Media Reporters Your favourite news is here👇👇👇

Menene Ra,ayinku Akan wannan Salon Daukar Hoton kafin Aure...?
21/05/2023

Menene Ra,ayinku Akan wannan Salon Daukar Hoton kafin Aure...?

An samu ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya - NBSKarin bayani - 👇👇👇
16/05/2023

An samu ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya - NBS

Karin bayani - 👇👇👇

Likitocin masu neman ƙwarewa sun ce yajin aikin na gargaɗi ne don neman ƙarin albashi da alawus.Ƙarin bayani: https://bb...
16/05/2023

Likitocin masu neman ƙwarewa sun ce yajin aikin na gargaɗi ne don neman ƙarin albashi da alawus.

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3I8t8kD

Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ce ta gurfanar da malamin a gaban kotu ranar Litinin, bayan ta gayyace shi game da wan...
16/05/2023

Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ce ta gurfanar da malamin a gaban kotu ranar Litinin, bayan ta gayyace shi game da wani ƙorafi da aka shigar gabanta

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yaba wa Hilda Baci wadda ke kokarin kafa tarihi a matsayin wacce ta fi daÉ—ewa tan...
15/05/2023

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yaba wa Hilda Baci wadda ke kokarin kafa tarihi a matsayin wacce ta fi daÉ—ewa tana girki ba tare da hutawa ba a duniya.

Karin bayani - https://bbc.in/44YLL4d

Yaya kuke ji da farashin tumatir a yankunanku yanzu? Rahotanni na nuna cewa abu ne mai wuya a samu tumatiri na ƙasa da N...
15/05/2023

Yaya kuke ji da farashin tumatir a yankunanku yanzu?

Rahotanni na nuna cewa abu ne mai wuya a samu tumatiri na ƙasa da N500 a wasu sassan Abuja.

Kundin Bajinta na Guinness ya bayyana cewa yana sane da bajintar da Hilda take kokarin yi amma ba zai iya bayyana nasara...
15/05/2023

Kundin Bajinta na Guinness ya bayyana cewa yana sane da bajintar da Hilda take kokarin yi amma ba zai iya bayyana nasararta ba tukunna.

Hilda Baci dai ta shafe wuni hudu a jere tana girki domin kafa tarihin zama wadda ta fi kowa daÉ—ewa tana girki a duniya.

15/05/2023

Wannan ita ce tarbiyya!

Malami na tafiya tare da ɗalibinsa, sai s**a zo wucewa ta wani Lambu, a gefen shiga lambun sai s**a ga wani takalmi duk caɓi ya ɓata shi.

ÆŠalibi ya cewa Malaminsa: bari na É“oye wannan takalmin sai mu koma gefe don ganin yadda halin mai takalmin zai kasance, lalle zamu sha dariya.

Malam ya cewa É—alibinsa: da ka yi masa wasan da zai É“ata masa rai gwanda ka yi masa wanda zai faranta masa rai. ÆŠauki kuÉ—in dake tare da kai, sanya a cikin takalmin, mu koma gefe don ganin irin murnar da mai takalmin zai yi...!!

Jim kaÉ—an wani dattijo ya fito daga lambun, ya nufi wurin da ya ajiye takalmansa, ko da É—aga takalman sai ya ga kuÉ—i a ciki, sai ya faÉ—i a wurin yana Sujjadar godiya ga Allah, yana mai cewa: Ya Allah! Nagode maka daka bani abin zan sayawa matata magani, nagode maka da ka bani abin da zan ciyar da Iyalina.

Malamin da ɗalibinsa suna gefe sai hawaye ke zuba daga idanuwansu. Malami ya cewa ɗalibi: kar ka yadda ka rinƙa yiwa mutane wasan da zai ɓata musu rai domin baka san halin da suke ciki ba.allah yasa mudace 🤲

Address

Gwarzo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwarzo Media Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share