Yusuf Garba Gwaram

Yusuf Garba Gwaram Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yusuf Garba Gwaram, Digital creator, Gwaram LGA, Gwaram.

27/04/2024

Wai da gaske ne budurwa marar Sana'a tafi tsohon babur hadari

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da s**a rasa iyayensu sakamakon r...
27/04/2024

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da s**a rasa iyayensu sakamakon rikicin Boko Haram a jihar Borno
Jakadan Qatar A Nijeriya Dr Ali Bn Ghanem Al-Hajari ne ya shaida wa Gwamna Babagana Umara Zulum hakan a yayin da yake aza harsashin ginin wata sabuwar makarantar firamare a jihar Bornon, wacce aka yi da nufin taimakon kokarin gwamnatin jihar na inganta ilimi.

30/01/2024

HAQURI MATAKIN NASARA YA ALLAH KA QARA MANA HAQURI

Akwai yiwuwar dan wasan Nijeriya Victor Osimhen wanda yake wasa a Napoli zai koma Real Madrid ko PSG ko kuma wata kungiy...
29/01/2024

Akwai yiwuwar dan wasan Nijeriya Victor Osimhen wanda yake wasa a Napoli zai koma Real Madrid ko PSG ko kuma wata kungiya da ke wasa a gasar Premier Lig ta Ingila a karshen kakar bana, kamar yadda Shugaban Kungiyar Napoli Aurelio De Laurentiis ya bayyana a karshen mako.
Wace kungiya ce kuke ganin ta fi dacewa da irin salon wasan Osimhen?

Governor Mallam Umar Namadi this afternoon attended the commissioning ceremony of the new G-City College of Health Scien...
28/01/2024

Governor Mallam Umar Namadi this afternoon attended the commissioning ceremony of the new G-City College of Health Sciences and Technology, Gwaram, a private institution built by a businessman from the area, Alhaji Adamu Yusuf (Garkuwan Gwaram).

Speaking, Governor Namadi applauded this onerous effort by the school’s proprietor, saying that it will go a long way in providing more education and opportunities for the people of the state.

Masallaci mafi tsawo a duniya, dake saman Otel a birnin Makka na cigaba da samun maziyarta.
28/01/2024

Masallaci mafi tsawo a duniya, dake saman Otel a birnin Makka na cigaba da samun maziyarta.

Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta fitar da Kamaru daga Gasar cin kofin nahiyar Afirka da ci 2-0 a wasan da s**a yi ran...
28/01/2024

Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta fitar da Kamaru daga Gasar cin kofin nahiyar Afirka da ci 2-0 a wasan da s**a yi ranar Asabar a Ivory Coast.
Mene ne ya fi burge ku a wasan?

TUKIN GANGANCI.INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN.Kawayen Amarya sun gamu da Ajalinsu yayin kai Amarya gidan aurenta sak...
28/01/2024

TUKIN GANGANCI.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN.

Kawayen Amarya sun gamu da Ajalinsu yayin kai Amarya gidan aurenta sakamakon tukin Ganganci da Direban motan yake Wato Abokin ango.

Mutum 7 ne acikin motar Kuma dukkansu Sun Mutu.

Muna Fatan Allah ya jikansu da Rahama.

27/01/2024

Kocin na Barcelona, ya faÉ—a wa manema labarai cewa zai bar aikinsa daga ranar 30 ga watan Yuni.

Matakin nasa ya zo bayan rashin nasarar da ƙungiyar ta yi ga Villareal da ci 5-3 ranar Asabar.

29/12/2023
IN PICTURES: Governor Mallam Umar Namadi, Thursday, launched the Appeal Fund of the Year 2024 Armed Forces Remembrance D...
29/12/2023

IN PICTURES: Governor Mallam Umar Namadi, Thursday, launched the Appeal Fund of the Year 2024 Armed Forces Remembrance Day Emblem at the Council Chambers of Government House, Dutse.

Governor Mallam Umar Namadi this afternoon signed the state’s 2024 appropriation bill into law. The budget was signed le...
29/12/2023

Governor Mallam Umar Namadi this afternoon signed the state’s 2024 appropriation bill into law. The budget was signed less than a week after the state House of Assembly passed it.

While speaking after signing the budget, the governor commended the state House of Assembly for passing it on time, saying that the timely passage of the budget will allow the state executive to maintain the annual budgeting calendar so as to deliver all the promises made to the citizens of Jigawa State.

He also pledged that his administration will do all it can to fully implement the budget.

The approved 2024 budget amounted to N298.14 billion naira.

Governor Mallam Umar Namadi  received the newly elected executives of the Nigeria Union of Road Transport Workers (NURTW...
29/12/2023

Governor Mallam Umar Namadi received the newly elected executives of the Nigeria Union of Road Transport Workers (NURTW) Jigawa State Chapter, led by their chairman, Alhaji Salisu Maigatari, who paid him a courtesy call this afternoon.

The NURTW excos said they were at the government house to felicitate with the governor on his electoral victory, saying that the governor had been supporting them even before he became the executive governor of the state.

They also pledged to support his administration in order for it to succeed in moving the state forward.

Governor Namadi thanked the NURTW officials for the visit and congratulated them for conducting the election of the group’s leadership in a free and fair manner.

He assured that his administration will work hand-in-hand with grass-roots organizations like the NURTW, saying that no serious government can afford to neglect such groups.

Sheikh Sulaiman Farooq, fitaccen malamin islama ya hango yadda zata kaya tsakanin Shugaba Tinubu da tsohon ministan Buha...
29/12/2023

Sheikh Sulaiman Farooq, fitaccen malamin islama ya hango yadda zata kaya tsakanin Shugaba Tinubu da tsohon ministan Buhari, karanta a sashin sharhi.

📸: Rauf Aregbesola, Bola Ahmed Tinubu/Facebook

Karanta abinda shehin malamin ya hango a nan

Wani babban malamin addinin islama, Sheikh Sulaiman Farooq Onikijapa, ya hango cewa nan gaba kaÉ—an Tinubu da Aregbesola zasu dawo inuwa É—aya kamar da.

KWACE MASALLACIN ZAZZAUTarihin kasar Zazzau akwai na Fulani, akwai na Hausawa. A tarihin Hausawa, an nuna birnin Zazzau ...
24/12/2023

KWACE MASALLACIN ZAZZAU
Tarihin kasar Zazzau akwai na Fulani, akwai na Hausawa. A tarihin Hausawa, an nuna birnin Zazzau an gina shi sau biyu ne. Ginin farko (bayan Gunguma) na biyu, bayan an kwashi shekaru da gudu daga birnin, sai daga baya Amina ta dawo da birnin. Gini uku aka fara yi:
1) Fada
2) Masallaci
3) Kasuwa.
Sai da aka kammala su, kafin a sake gina ganuwa ta biyu, lokacin ne aka cire Kufena da wasu kauyuka. Kofar Kona, don malamai na addini mazauna kauyen Kona, aka yi ta. Ke nan, akwai malamai tun kafin a tare, tarewa ta biyu a Kauyen Kona. ......
A labarin Fulani, sun ce Kona mazaunin Barebari ne a kasar Zazzau. Amma a HISTRIOGRAPHY, BAREBARI ba su taba hulda da Hausawa ba, kafin 1395. Don a 1395 ne s**a iso yankin Barnu (BAHAR NUHU) bayan sun kori Jukunawa masu kiwo da sana'ar gishiri da kanwa. Sai kuma Zaghawa, makiyayan shanu, manoma. Zaghawa suna nan a CHADI da yankin SOUTHERN SUDAN, JUKUN su kuma s**a koma WUKARI, su ne a can har yau. (BORNO SEMINAR, 1977). Don haka, labarin Fulani ya rushe. Kanin Sarauniya Amina, KARAMA, (Abdul Karim) shi ya wakilci gina MASALLACIN. A wani CONFERENCE da aka yi a ABU ZARIA, jikokin KONA, sun tabbatar wa duniya, su kakanninsu Hausawa ne, Zagezagi. Sun samu ilimin addini ne daga wasu Quraishawa matafiya. Sun zauna a kauyen Kona, har s**a yada ilimin addini. Kamar yadda aka yi a'Yandoton Tsafe, da wasu anguwanni a Kano.

Majalissar zartarwa ta jihar Jigawa, ta amince da gina gidaje guda 1,500 a fadin jihar Jigawa:600 a Dutse200 a Hadejia10...
21/12/2023

Majalissar zartarwa ta jihar Jigawa, ta amince da gina gidaje guda 1,500 a fadin jihar Jigawa:

600 a Dutse
200 a Hadejia
100 a Gumel,
100 a Ringim
100 a Kazaure
100 a Birnin Kudu
150 a Babura
150 a Kafin Hausa

Majalissar zartarwar ta amince da kashe kudaden da s**a tasamma Naira biliyan biyar da milyan É—ari tara da tamanin da hudu, da dubu É—ari takwas da tamanin da uku da kobo talatin (N5,984,880,883,30K) domin fara kashin farko na wannan ginin (Phase 1), wadda za a fara da gidaje 500.

Hamas says 20,000 people have now been killed in Gaza since 7 October. Read more:
21/12/2023

Hamas says 20,000 people have now been killed in Gaza since 7 October. Read more:

But prospects remain uncertain after Hamas's leader reportedly rejected the prospect of a temporary pause.

🤝As families gather for the holidays, let’s avoid food borne illness by brushing up on food safety knowledge. Here are s...
21/12/2023

🤝As families gather for the holidays, let’s avoid food borne illness by brushing up on food safety knowledge. Here are some tips:

🧼 Wash hands with soap and water before, during, and after food preparation
🧊 Refrigerate cooked food within 2 hours and reheat thoroughly
🥦 Wash all fruits and vegetables with clean water, even organic
🔥 Cook meats to safe internal temperatures
🔪 Use different cutting boards and knives for raw meats

Learn more here 👉🏼

This animated film was developed to explain the WHO Five Keys to Safer Food to general public from 9 to 99 years old, and encourage their practice at home. ...

Top health news of the week 🚨12 December is Universal Health Coverage Day, learn more here 👉🏼 https://www.who.int/campai...
21/12/2023

Top health news of the week 🚨

12 December is Universal Health Coverage Day, learn more here 👉🏼 https://www.who.int/campaigns/universal-health-coverage-day/2023

WHO’s Executive Board adopts resolution on access for life-saving aid into Gaza, read more here 👉🏼 https://www.who.int/news/item/10-12-2023-who-s-executive-board-adopts-resolution-on-access-for-life-saving-aid-into-gaza-and-respect-for-laws-of-war

Road safety remains an urgent global issue, read more here 👉🏼 https://www.who.int/news/item/13-12-2023-despite-notable-progress-road-safety-remains-urgent-global-issue

Universal Health Coverage Day on 12 December is the annual rallying point for the growing movement for health for all. It marks the anniversary of the United Nations’ historic and unanimous endorsement of universal health coverage in 2012.

Bayan da kotu ta saurari dalilin da ya sa wata mata ta lakadawa mijinta dukan kawo wuka a Kano, ta yanke hukuncin da bai...
21/12/2023

Bayan da kotu ta saurari dalilin da ya sa wata mata ta lakadawa mijinta dukan kawo wuka a Kano, ta yanke hukuncin da bai yi wa matar dadi ba. Duba labarin a sashin sharhi.

Hoto: (Twitter)

Karanta labarin a nan

An gurfanar da matar ne mai suna Hafsa bisa zargin ta yi wa mijinta dukan tsiya kan hira da 'yan mata a waya. Kotu ta kulle ta zuwa 11 ga watan Disamba, 2023.

Wasu iyali sun rasa mahaifinsu cikin dare inda mutane s**a yi tururuwan zuwa ta’aziyya da safe, sun tarar da su a yanayi...
21/12/2023

Wasu iyali sun rasa mahaifinsu cikin dare inda mutane s**a yi tururuwan zuwa ta’aziyya da safe, sun tarar da su a yanayi mai ban al’ajabi. Duba a kasa.

Karanta a nan

Wani dan Najeriya ya ba da labari mai ciwo na wasu iyali da s**a rasa mahaifinsu cikin dare. Jama’a sun yi martani sosai kan wallafar da ya yi a dandalin Twitter.

Tun daga 1999 zuwa yau, Yar'Adua da Buhari ne kadai shugabannin Najeriya da s**a bayyana adadin dukiyar da s**a mallaka,...
21/12/2023

Tun daga 1999 zuwa yau, Yar'Adua da Buhari ne kadai shugabannin Najeriya da s**a bayyana adadin dukiyar da s**a mallaka, Shugaba Tinubu dai har yanzu shiru, amma ana rade-radin ya tara sama da biliyoyin dalar Amurka. Duba a sashin sharhi.

Hoto: Gettey Images, (Twitter)

Duba bayanin kadarorin da s**a mallaka a nan

Watanni shida da hawansa mulki, har yanzu Shugaba Tinubu bai bayyana adadin dukiyar da ya mallaka ba. Sai dai an gano dukiyar da Buhari da Yar'Adua s**a mallaka.

Gwamnonin arewa sun bai wa al'ummar Tudun Birin gudunmawar naira miliyan 180Karin bayani - https://bbc.in/3NqziPC
16/12/2023

Gwamnonin arewa sun bai wa al'ummar Tudun Birin gudunmawar naira miliyan 180

Karin bayani - https://bbc.in/3NqziPC

14/12/2023

Kaga mazan qwarai masu kishin jama'arsu, masu faÉ—in gaskiya komai É—acinta, Allah ya jaa da ran sarki mai adalci.

Address

Gwaram LGA
Gwaram

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Garba Gwaram posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusuf Garba Gwaram:

Share


Other Gwaram media companies

Show All