HAZO TV

HAZO TV Hazo hana jirgi tashi

  mubaraka my fan
01/12/2023

mubaraka my fan

Shugaban kasar Nigeria Alhaji Ahmad Bola Tunubu a kasar saudiya a cikin birnin Riyadh
30/11/2023

Shugaban kasar Nigeria Alhaji Ahmad Bola Tunubu a kasar saudiya a cikin birnin Riyadh

SUNYI K**A???
23/09/2023

SUNYI K**A???

06/06/2023
25/03/2023

DA DUMI-DUMI: Hadakar kungiyoyin jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun zabi mai girma tsohon Gwamnan jihar Zamfara kuma zababben Sanatan Zamfara ta yamma Dr. Abdul’aziz Yari Abubakar (Shattiman Zamfara) a matsayin wanda zai tsaya takarar kujerar Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya (10 Assembly).

Kungiyar Amalgamated Support Group of APC, gamayyar kungiyoyin magoya bayan jam’iyyar APC kimanin 2,400, sun amince da takarar Abdul’aziz Yari Abubakar a matsayin shugaban majalisar dattawa a majalisa ta 10.

A gaban wakilan dukkanin kungiyoyin da daraktocinsu, babban darakta na kungiyar Amalgamated, Engr. Dokta Kailani ya bayyana hakan ne a babban ofishinsu a jiya 24 ga watan Maris 2023. Shugaban ya ce tallafin nasu ya kasance ne bisa la’akari da dimbin gogewa da halayen shugabancin tsohon Gwamna wanda insha Allahu zai yi tasiri mai kyau wajen ciyar da kasa gaba. Ya kuma ja hankalin dukkan Sanatocin Majalisar ta 10 da su marawa Sen Yari baya kan wannan matsayi.

Daga jiya Jumma’a 24 ga watan Maris 2023 kungiyoyin da ke goyon bayan Amalgamated za su ci gaba da ba da goyon bayansu ga nasarar da mai girma Gwamna Abdul’aziz Yari Abubakar ya samu ya jagoranci majalisa ta 10 a matsayin shugaban majalisar dattawa.

Muna fatan Allah SWT ya cigaba da sanya albarka a cikin wannan lamarin, Allah ya bamu cikakkiyar Nasara. Amin

Al’mansoor Gusau,
Babban daraktan yada labarai na mai girma tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Dr. Abdul'aziz Yari Abubakar.

22/03/2023

Ramadan Mubarak to all my Muslim brothers and sisters. May this special month bring peace & happiness to everyone 🤲🏼🌎

Hoşgeldin onbir ayın sultanı. Herkese hayırlı ramazanlar diliyorum 🤲🏼🌙

كل عام وانتم بألف خير جميعآ الله يتقبل صيامكم وقيامكم وطاعاتكم أجمعين رمضان كريم

Engr ABBA WASA GWARAM.Yataya masoyinsa tijjani gandu murnar cinzaben kano
20/03/2023

Engr ABBA WASA GWARAM.Yataya masoyinsa tijjani gandu murnar cinzaben kano

Babban jami'in tattara sak**akon zaɓen gwamnan Kano Farfesa Dikko Ahmad Ibrahim ya bayyana cewa Abba Kabir ya samu ƙuri'...
20/03/2023

Babban jami'in tattara sak**akon zaɓen gwamnan Kano Farfesa Dikko Ahmad Ibrahim ya bayyana cewa Abba Kabir ya samu ƙuri'u 1,019,602, yayin da Nasiru Gawuna ya samu ƙuri'u 890,705.

CONGRATULATIONS HIS EXCELLENCY ENGR. ABBA KABIR YUSUF (ABBA GIDA GIDA) ALLAH YAYI RIKO DA HANNUNKA YASA KAZA MA ALKHAIRI...
19/03/2023

CONGRATULATIONS HIS EXCELLENCY ENGR. ABBA KABIR YUSUF (ABBA GIDA GIDA) ALLAH YAYI RIKO DA HANNUNKA YASA KAZA MA ALKHAIRI A JAHAR MU TA KANO 🙏🔴🙏

YANZU-YANZU: Sanata Aishatu Binani Ta Lashe Zaben Jihar AdamawaAPC 409,909 PDP 406,617Sanata Binani ta bawa Gwamnan jiha...
19/03/2023

YANZU-YANZU: Sanata Aishatu Binani Ta Lashe Zaben Jihar Adamawa

APC 409,909
PDP 406,617

Sanata Binani ta bawa Gwamnan jihar tazara da kuri'u sama da dubu uku.

Akwai yiyuwar wata kila a tafi zagaye na biyu.

Za'a jira Hukumar INEC ta sanar Officially zuwa anjima kadan.

📸|| Al Nassr FC 🤩 Wilfried Zaha is considering a shock move to join Cristiano Ronaldo  at Al-Nassr🇸🇦Join Us Today!tiktok...
19/03/2023

📸|| Al Nassr FC 🤩

Wilfried Zaha is considering a shock move to join Cristiano Ronaldo at Al-Nassr🇸🇦

Join Us Today!
tiktok.com/

From  Done and dusted, Allah ya zaba mana mafi alheri.
19/03/2023

From Done and dusted, Allah ya zaba mana mafi alheri.

YANZU YANZU: Abba Gida-gida yazo kuma yayi fintinkau bayan wasu ƴan Sa'oi ƙalilan, k**ar yadda INEC ta wallafa a allonta...
19/03/2023

YANZU YANZU: Abba Gida-gida yazo kuma yayi fintinkau bayan wasu ƴan Sa'oi ƙalilan, k**ar yadda INEC ta wallafa a allonta.”

HOTUNA: Sabon salon ɗaukar hotunan kafin aure (Pre-weddin pictures) na wasu matasa ke nan. Tuzurai a rage ciki a yi aure...
19/03/2023

HOTUNA: Sabon salon ɗaukar hotunan kafin aure (Pre-weddin pictures) na wasu matasa ke nan. Tuzurai a rage ciki a yi aure a huta da kwanan tabarmar kaba!.

Ku danna nan 👉 HAZO TV ku yi following ɗin mu domin samun labarai na cikin gida da wajen Najeriya.

18/03/2023

18/03/2023

Wasu Hanyoyi guda 2 da muke bada dama har Hac-kers suke kwashe mana kuɗaɗen mu dake a jiye a bankuna..

Na farko akwai abinda muke kira da Mobile Banking Trojans, zuwa yanzu 70% muna amfani da Mobile App na bankunan mu wurin yin Transactions na kuɗaɗe, wanda su kuma Hac-kers daman sunaso suga wurin da jama'a s**afi karkata domin su samu damar kutsawa, a irin wannan yanayin Hac-kers suna ƙirƙirar Application ta bogi mai k**a da Application na bankin da kake amfani dashi, Misali: zasu ƙirƙiri Application irin ta First Bank komai iri ɗaya su ɗorata a wani shafin bogi ko a Playstore idan kaje download ɗin Application na First Bank idan kayi rashin sa'a sai kaci karo da tasu, bayan ka sauketa a wayarka ka sanya duk wani Bank Details naka a ciki to daga wannan Lokacin sun samu babbar dama da Account naka na banki, zasu kwashe iya adadin kuɗaɗen da sukeso.

Domin kare kanka daga wannan kutsen a duk sanda kashiga Playstore zakayi Download na Application ka tabbatar ka duba number of downloads da wannan Application take dashi, idan har kaga ba'ayi downloading nata sosai ba to karka kuskura ka sauketa a wayarka, kuma karka sake kadinga Downloading Applications a wani site daban wanda ba Playstore ba ko App Store domin su sunada tsaro sosai, shiyasa yanzu da zakayi Searching Mobile App na bankin da kake using ko wani banki daban zakaga Applications da yawa, dan haka dole a kula wurin ɗauko Applications na bankuna gudun kar a ɗauko na Hac-kers.

Abu na biyu shine Phishing Ansha kwashe kuɗin jama'a ta wannan hanyar ta Phishing Tactics kasancewar mutanen mu akwai son banza sosai, mutum ne zai turo maka Links yace maka kashiga zaka samu kuɗi, kai kuma batareda ka tabbatar da ingancinsa ba sai kashiga ka saka Bank Details naka su ƙwace iko da bankinka, su dinga kwashe maka kuɗaɗe, wanda ta wannan tsarin Hac-ker suna turowa mutane saƙo ta Email haɗe da Link da zaka shiga su kwashe bayanan bankinka, idan s**a turo maka sakon a Email zakaga bayanansu da Email ɗin k**ar dagaske ba na b

Mun shirya tsaf domin kawo maku sak**akon zaben Gwamnan Jihar Jigawa da ake yi yau din nan Asabar 18 ga watan Maris, 202...
18/03/2023

Mun shirya tsaf domin kawo maku sak**akon zaben Gwamnan Jihar Jigawa da ake yi yau din nan Asabar 18 ga watan Maris, 2023.

Daga zarar hukumar zabe ta kasa ta dora sak**akon zaben kowacce akwati a jihar jigawa zamu kawo maku sak**akon da yardar Allah.

18/03/2023

WARD RESULT: Polling Unit 005, Gori, Gaya Kudu, Gaya Local Government, Kano State

APC = 245
NNPP = 74
APM = 01
YPP = 01

DA DUMÍ-DUMÍ: Yanzu haka rahotanni na bayyana cewa mutane sün fara yin tururuwa zuwa gídan Gawuna domin taya shi murna s...
18/03/2023

DA DUMÍ-DUMÍ: Yanzu haka rahotanni na bayyana cewa mutane sün fara yin tururuwa zuwa gídan Gawuna domin taya shi murna saboda bayanai da ke fitowa daga sassa daban-daban na Jahar Kano na nuni da cewa shi ne kan gaba cikin zaɓen da ake fafatawa yanzu haka a Jahar Kanò.
Hazo TV 44 show

17/03/2023

A KULLUM RAYUWA ZUWA TAKE DA DARASI ALLAH YA DATARDAMU

03/03/2023

FARHAB ONLINE BUSINESS ACADEMY (FOBA)

Wajene wanda zai bayar da horo ga 'yan kasuwa,wadan da suke son bunkasa kasuwancin su a yanar gizo amma kuma basa da ilimi/sani ko kuma kwarewa akan kasuwancin yanar gizon.

~FOBA wajene wanda zai horor ko ilimantar da wadan da ba 'yan kasuwa ba amma kuma suna sha'awar yin kasuwancin yana gizo wato online business.

~FOBA waje ne da zai ringa kawo wa members dinmu ire iren kasuwanci da kuma bayanansu da yarda zaa fara su(sirrin sana'o'i)domin taimakawa juna.

~FOBA wajene wanda zai ringa koyar da dabaru da kuma hikimomi ga masu yin kasuwancin yanar gizo(online business strategy).

~Atakaice dai FOBA sun zo da tsare tsare masu tarin yawa kuma masu muhimmanci wanda zai taimaki kowa da kowa.

©FARHAB ONLINE BUSINESS ACADEMY (FOBA)

Nomba...
01/03/2023

Nomba...

03/02/2023

Arsenal January signings;

🇧🇪 Leonardo Trossard - £21m.
🇵🇱 Jakub Kiwior - €25m.
🇮🇹 Jorginho. £12m.

Trust the Plan. ✍️🏆

Babban Malaminmu na Musulunci kuma Maigirma Ministan Sadarwa Professor Isa Ali Pantami ya samu matsayin Shugaban Jami'ar...
30/01/2023

Babban Malaminmu na Musulunci kuma Maigirma Ministan Sadarwa Professor Isa Ali Pantami ya samu matsayin Shugaban Jami'ar Qur'ani da kimiyyar Musulunci (University of Qur'an and Islamic Sciences) dake Kasar Sudan wato sun bashi matsayin Chancellor na makarantar.

Jami'ar Qur'an and Islamic Sciences mallakin Kasar Sudan ce, tana da faculty guda 14 har da Faculty of Computing, sannan akwai dalibai sama da dubu 17 da suke Jami'ar wadanda s**a fito daga Kasashen duniya 60

Muna yiwa Chancellor Sheikh Professor Isa Ali Pantami fatan alheri bisa wannan babban matsayi da ya samu.

Allah Yasa Albarka..

© Datti Datti

Address

Sabuwar Gwaram Gabas
Gwaram
JIGAWA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAZO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HAZO TV:

Videos

Share

Category


Other Gwaram media companies

Show All

You may also like