Mu'assasatul Faila TV

Mu'assasatul Faila TV Wannan Manhaja Mun Bude ta Domin Koyar da Soyayyar Manzon Allah ( s.a.w)

 .Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau jihar Zamfara.Zaman Maulidin fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (...
05/01/2025

.

Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau jihar Zamfara.

Zaman Maulidin fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w) naciga da gudana kamar yadda aka saba.

Karkashin Jagorancin Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.A

Allah Yakarba yakuma Mai-maita mana Amin.

Update ✍️:

08066334970

 .❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A) kenan wajen bi...
03/01/2025

.

❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A) kenan wajen bikin Maulidin Manzon Allah {s.a.w}

Wanda Majalisar Sarakunan Sharifan Nigeria ta saba shiryawa duk shekara.

Karkashin Jagorancin Sarkin Sharifan Jihar Zamfara kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Sharifan Nigeria Sheikh Sharif (Dr.) Muhammad Nuru Sheikh Sharif Abdulmajid Agege {R.A}

Allah Yakarɓa yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad (s.a.w)

Update ✍️:

08066334970

03/01/2025

Live.....

Zaman Maulidin Gidan Sarkin Sharifan Nigeria.

Tare da Maulana Khadimul Failat

Allah Yakarba yakuma Mai-maita mana Amin.

 .Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau jihar Zamfara.Zaman Maulidin fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (...
03/01/2025

.

Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau jihar Zamfara.

Zaman Maulidin fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w)

Wanda Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.T.A) yake Gudanarwa kowa ce shekara tsawon Mako Ɗaya (1).

Allah yakarba yakuma Mai-maita mana Amin.

Update ✍️:

08066334970

 .❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.A kenan.Bayan Kamm...
03/01/2025

.

❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.A kenan.

Bayan Kammala Sallar Juma'a tare Buɗa Sabon Gidan Sarkin Sharifai Daga: Zawiyyar Sarkin Sharifan Nigeria Sheikh Sharif (Dr.)Muhammad Nuru Sheikh Abdulmajid Agege R.A da ke Unguwar Yarima Layin Kotu Gusau.

Tare da Manyan Sharifai da Shehunan Malamai, Mukaddamai da Sauran Muhimman Al'umma Masoya saw

Update ✍️:

08066334970

 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Zaman Bukin Maulidin Sharifai Jikokin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w) kenan.Daga: Mu'ass...
02/01/2025



🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Zaman Bukin Maulidin Sharifai Jikokin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w) kenan.

Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau.

Wanda Maulana (Khadimul Failat) Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.T.A) ya shirya, domin karin girmamawa ga jikokin Ma'aiki s.a.w

Karkashin Jagorancin Sarkin Sharifan Nigeria Sheikh Sharif (Dr.) Muhammad Nuru Sheikh Abdulmajid Agege R.A

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad {s.a.w}

Update ✍️:

08066334970

02/01/2025

Live.....

Zaman Bukin Maulidin Sharifai.

Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau.

Karkashin Jagorancin Maulana Khadimul Failat.

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Amin.

 .Gayyata ta Musamman zuwa ga dukan  .Daga: Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)   ...
01/01/2025

.

Gayyata ta Musamman zuwa ga dukan .

Daga: Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)
Sarkin Yakin Sharifai

❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

لأهل البيت عز لا يزول ** وفخر لا تحيط به العقول
كفىكم يا بني الزهراء فخرا ** بأن قد قيل جدكم الرسول
أبوكم فارس الهيجا علي ** وأمكم المطهرة البتول

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹??🌹🌹🌹🌹🌹🌹



👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
.................................................................

 .❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️أهلا بشهر المولد    **   شهر العلى وسؤددشهر النبي أحمد    **       شهر ربيع الأولMuna ci...
31/12/2024

.

❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

أهلا بشهر المولد ** شهر العلى وسؤدد
شهر النبي أحمد ** شهر ربيع الأول

Muna cike da Farin ciki da jin daɗi saboda kusantowar Bukin Maulidin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad {s.a.w}

Wanda Uban Mu'assasa Maulana (Khadimul Failat) Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A) yake Jagoranta a kowace shekara.

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad (s.a.w)

Update ✍️:

08066334970

 ❣️❣️❣️❣️❣️Rana ta Huɗu kenan cikin satin sharar Fagen Maulidin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w) wanda Mu...
30/12/2024

❣️❣️❣️❣️❣️

Rana ta Huɗu kenan cikin satin sharar Fagen Maulidin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w) wanda Mu'assasa ta saba shiryawa.

Maulidin mai Ɗauke da Tsare-tsare kala Daban-daban masu burgewa.

Yau kuma muna Ranar Litinin kamar yadda muka saba gabatar da Maulidin Mako-mako yau ne Mako na (567).

Duk Karkashin Jagorancin Uban Mu'assasa Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.A

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad {s.a.w}

Update ✍️:

08066334970

 ......📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚𝑫𝒂𝒈𝒂: 𝑴𝒖'𝒂𝒔𝒔𝒂𝒔𝒂𝒕𝒖𝒍~𝑭𝒂𝒊𝒍𝒂𝒕 𝑼𝒏𝒈𝒖𝒘𝒂𝒓 𝑫𝒂𝒍𝒍𝒂𝒕𝒖 𝑮𝒖𝒔𝒂𝒖 𝑱𝒊𝒉𝒂𝒓 𝒁𝒂𝒎𝒇𝒂𝒓𝒂.🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌𝑻𝒂𝒓𝒆 𝒅𝒂 (𝑼𝒃𝒂𝒏 𝑴𝒖'𝒂𝒔𝒔𝒂...
30/12/2024

......

📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚

𝑫𝒂𝒈𝒂: 𝑴𝒖'𝒂𝒔𝒔𝒂𝒔𝒂𝒕𝒖𝒍~𝑭𝒂𝒊𝒍𝒂𝒕 𝑼𝒏𝒈𝒖𝒘𝒂𝒓 𝑫𝒂𝒍𝒍𝒂𝒕𝒖 𝑮𝒖𝒔𝒂𝒖 𝑱𝒊𝒉𝒂𝒓 𝒁𝒂𝒎𝒇𝒂𝒓𝒂.

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

𝑻𝒂𝒓𝒆 𝒅𝒂 (𝑼𝒃𝒂𝒏 𝑴𝒖'𝒂𝒔𝒔𝒂𝒔𝒂) 𝑴𝒂𝒖𝒍𝒂𝒏𝒂 𝑲𝒉𝒂𝒅𝒊𝒎𝒖??~𝑭𝒂𝒊𝒍𝒂𝒕 𝑺𝒉𝒆𝒊𝒌𝒉 𝑴𝒖𝒉𝒂𝒎𝒎𝒂𝒅 𝑫𝒊𝒌𝒌𝒐 𝑺𝒉𝒆𝒉𝒖 𝑩𝒂𝒍𝒂𝒓𝒂𝒃𝒆 𝑮𝒘𝒂𝒏𝒅𝒖 (𝑹.𝑻.𝑨)

❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

𝑫𝒂𝒖𝒌𝒂𝒓 𝑵𝒂𝒖𝒚𝒊:-
𝑫𝒂𝒍𝒊𝒃𝒂𝒏 𝑴𝒂𝒌𝒂𝒓𝒂𝒏𝒕𝒂𝒓 #𝑯𝒊𝒛𝒃𝒖𝒓𝒓𝒂𝒉𝒎𝒂𝒏 𝒉𝒂𝒅𝒊𝒏 𝑮𝒖𝒊𝒘𝒂 𝒅𝒂 𝑲𝒉𝒖𝒅𝒅𝒂𝒎𝒖𝒍~𝑭𝒂𝒊𝒍𝒂𝒕.

𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒚𝒂𝒌𝒂𝒓𝒃𝒂 𝒚𝒂𝒌𝒖𝒎𝒂 𝑴𝒂𝒊-𝒎𝒂𝒊𝒕𝒂 𝒎𝒂𝒏𝒂 𝑨𝒍𝒇𝒂𝒓𝒎𝒂𝒓 𝑨𝒏𝒏𝒂𝒃𝒊 𝑴𝒖𝒉𝒂𝒎𝒎𝒂𝒅 {𝒔.𝒂.𝒘}

𝑼𝒑𝒅𝒂𝒕𝒆✍️:-

08066334970

30/12/2024
 .Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.T.A yajagoranci zaman Karatun Littafin Diwani.Do...
29/12/2024

.

Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.T.A yajagoranci zaman Karatun Littafin Diwani.

Domin murna da bikin Maulidin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad s.a.w

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Amin

Update ✍️:

08066334970

 Zaman karatun Littafin Diwanin Maulana Shehul Islam Alh. Ibrahim Inyass (R.A) kenan.Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar D...
28/12/2024



Zaman karatun Littafin Diwanin Maulana Shehul Islam Alh. Ibrahim Inyass (R.A) kenan.

Daga: Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau Jihar Zamfara Tarayyar Nigeria.

Karkashin Jagorancin Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad {s. a. w}

Update ✍️:

25/06/1446 - 27/12/2025

 Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A) kenan.Daga wajen Maulidin Fiyayyen Halittar A...
27/12/2024



Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A) kenan.

Daga wajen Maulidin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad {s.a.w}.

Wanda Kungiyar s**a saba shiryawa karkashin Jagorancin Sayyada Rabi'atu Uwar Gidan Khalifa Muhammad Bashir na Khaulaha.

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad (s a.w)

Update ✍️:

08066334970

 🩸🩸🩸يممت رسول الله طىه المقدس  **  عن الند والأضداد أصلا مؤسسا  ❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️🩸🩸🩸🩸🩸🩸👇👇👇👇👇Gay...
27/12/2024

🩸🩸🩸

يممت رسول الله طىه المقدس ** عن الند والأضداد أصلا مؤسسا



❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
👇👇👇👇👇

Gayyata daga: Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)

Allah yasanya Alkhairi Darajan Manzon Allah (s.a.w)

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
👇👇👇👇
👇👇👇

 .Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)Ya jagoranci zaman   zango na Biyu (2) tare d...
26/12/2024

.

Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)

Ya jagoranci zaman zango na Biyu (2) tare da Wazirin Larabawan Zamfara: Sheikh Sharif Muhammad Khamis (Ka'idun Bil Khairi).

Maulidin wanda Kungiyar Yaran Mu'assasa s**a saba shiryawa wato:

لجنة أطفال المؤسسة في محبة سيدا شباب اهل الجنة (الحسن والحسين) رضي الله عنهما ءامين.

Allah Yakarɓa Yakuma Mai-maita mana Alfarmar Annabi Muhammad (s.a.w)

Update ✍️:

08066334970

26/12/2024

Maulidin Jikokin Manzon Allah (s.a.w) zango na Biyu (2) Daga: Mu'assasatul Failat.

Karkashin Jagorancin Maulana Khadimul Failat inda Sheikh Sharif Muhammad Khamis yake Gabatar da Jawabin sa.

Address

Gusau

Telephone

+2348030672940

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'assasatul Faila TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mu'assasatul Faila TV:

Videos

Share

Category