23/08/2024
Shifa wannan yanki shigarsa kamar sayen tikitin mutuwane 😭😭😭😭 amma ahaka muke rayuwa
Kullun da zullumin za'a kasheka ko dauke ace sai anbiya kudin fansa 😥😥
Inama ace inada karfin cewa ayi kuma ayi
Da ace zanfada aji da yankina ya zauna lafiya
Inama ace masu mulki sucanja zuciyarsu da mun zauna lafiya
Inama ace talakka muhada kanmu da munyi maganin azzaluman shuwagabanni 😥
Allah kaceci wannan yanki 🙏
Daga Ashiru ZAshiru ZamfaraAshiru Zamfara