Tafiya sannu a hankali bukata zatabiya

Tafiya sannu a hankali bukata zatabiya Tafiya sannu a hankali bukata zata biya

                                                                     chika shekara( 7)       .                        رض...
22/01/2025







chika shekara( 7)
.
رضي الله عنهما


DA WAFATIN MAHAIFINMU
KHALIFA MALAM SANI SHEHU BALARABE GWANDU(r)

Wanda za Ayi kamar haka
Rana_💚Alhamis 23/1/2025

Wuri 💚dogon gida filin yari gusau zamfara state.

Lokachi karfe 5 zuwa magriba Allah ya Bada ikon zowa amen











الحَمْدُ ِلله

by HILALU KHALIFA SANI BALARABE
09068292210
09127409494
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

15/12/2024
bayan tashi zaman mauludin fiyayyen halittar Allah baki daya Annabin rahmaﷺ daga mu`assastul faila karkashin jaforanchin...
24/09/2024

bayan tashi zaman mauludin fiyayyen halittar Allah baki daya Annabin rahmaﷺ
daga mu`assastul faila karkashin jaforanchin maulana khdimul faila(r)

24/09/2024
Zawiyyar shehu BALARABE GWANDU SABON GARIN GUSAU A YAU Assabar 12 sep 2024 zaman mauludin Annabin rahmaﷺ zama na 2Allah ...
24/09/2024

Zawiyyar shehu BALARABE GWANDU SABON GARIN GUSAU A YAU Assabar 12 sep 2024

zaman mauludin Annabin rahmaﷺ zama na 2

Allah yakaramana son manzon Allahﷺ

Alfarmar khidima maulana khadimul faila zuwa ga Annabiﷺ da shehu🙏

 ❣️❣️Daga Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau.Zangon Farko (1) na Zaman Maulidin Manzon Allah (s.a.w) Daren Sunan ...
24/09/2024

❣️❣️

Daga Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau.

Zangon Farko (1) na Zaman Maulidin Manzon Allah (s.a.w) Daren Sunan Masoyin Masoya.

Karkashin Jagorancin Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu R.A

Allah Yakarɓa ya kuma Mai-maita mana Darajan Manzon Allah s.a.w

Update ✍️:
Mu'assasa Media Team
08066334970

Fitowar Maulan mu Khadimul kenan Domin jagorantar mu da sanar da mu waye Rahmar Allah Acikin wannan Maulidin na yau Rana...
24/09/2024

Fitowar Maulan mu Khadimul kenan Domin jagorantar mu da sanar da mu waye Rahmar Allah Acikin wannan Maulidin na yau Ranar suna (21-09-2014) Allah ya kawo muna zaman lafiya albarkar manxan Allah
صلى الله عليه وسلم ءامين ثم ءامين

Zaman Maulidin shugaba s.a.w A Ma'ahad shehu lauwali jibiya U/dallatu gusau Gidan Mal Sulaiman (Mai maqama)Maulanmu khad...
18/09/2024

Zaman Maulidin shugaba s.a.w A Ma'ahad shehu lauwali jibiya U/dallatu gusau Gidan Mal Sulaiman (Mai maqama)
Maulanmu khadimul failah Yana muna bayani Akan girman shugaba s.a.w
Allah yaqara masa failah.

03/09/2024

هَنِيئًا لِإِبْرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُهُ
هِلاَلٌ بَدَى لِلنَّاظِرِينَ جَمَالُهُ
هِلاَلُ رَبِيعٍ فِيهِ جَاءَ مُحَمَّدٌ

هَنِيئًا لِإِبْرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُهُ 🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙هِلاَلٌ بَدَى لِلنَّاظِرِينَ جَمَالُهُ🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙💚🌙...
30/08/2024

هَنِيئًا لِإِبْرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُهُ 🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙
🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙
هِلاَلٌ بَدَى لِلنَّاظِرِينَ جَمَالُهُ🌙🌙🌙🌙🌙🌙
🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙💚🌙💚🌙💚🌙💚🌙💚🌙💚🌙💚

26/08/2024
لَكَ الْحَمْدُ لَوْ عَاقَبْتُ كُلَّ عُقُوبَةٍ نَكُونُ لِذَا أَهْلاً فَأَعْمَالُنَا أَسْوا
26/08/2024

لَكَ الْحَمْدُ لَوْ عَاقَبْتُ كُلَّ عُقُوبَةٍ نَكُونُ لِذَا أَهْلاً فَأَعْمَالُنَا أَسْوا

Address

Birnin Soyayyar Shehu Barhama
Gusau
292910

Telephone

+2349068292210

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafiya sannu a hankali bukata zatabiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tafiya sannu a hankali bukata zatabiya:

Share

Category