Mujaheed Albany

Mujaheed Albany CEO kujazi.com | Web developer | Graphics designer | Crypto enthusiast | Computer tutor. Ibrahim sunnah wadda ke kofar gidan Alhj.
(2)

Sunana MUHAMMAD MUJAHID ADAMU, anamin laΖ™abi da (Albany), Alkunyata (Abu Abdullahi), an haifeni a garin Gusau, jihar Zamfara, nayi makarantar Allo a makarantar marigayi mal. Sule mai magani unguwar mutuwa geji. Nayi makarantar Primary a (Birnin Ruwa Model Primary School), Amatakin sakandiri naje makarantar (GDSS TANKIN RUWA) anan nayi JLC, daga nan sai naje (GDSS SAMARU) na kammala nayi WAEC, baya

n nakare makaranta da shekara biyu nashiga makarantar (College Of Arts And Science ZACAS Gusau) nayi DIPLOMA akan (Information Technology). Ina tsakiyar karatu a makarantar (Abdu Gusau Polytechnic AGP) dake jihar Zamfara inda nake karatu a matakin (HND) akan COMPUTER SCIENCE. A yanzu kuma nine Shugaban kamfanin (Kujazi Retails Company Limited) wanda na samar ashekarar 2021, Kuma shugaban makarantar yanar gizo wato (Smart Skills ICT) wadda aka samar ashekarar 2022 da take koyarda matasa ilimin na'ura mai Ζ™waΖ™walwa (COMPUTER) da sauran abubuwa na dogaro da kai.

Address

Gusau

Telephone

+2347067671267

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujaheed Albany posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujaheed Albany:

Share