Tsohon Minista Farfesa Isa Ali Pantami ya bi sahun masu fafutukar kira ga #BringBackOurFugusGirls da ke gudana a fadin Najeriya.
Ya kuma yi addu’ar Allah ya dawo da su lafiya, ya kuma umarci hukumomin da doka ta ba su dama, da su kubutar da su.
Kalli yadda kungiyar likitocin dabbobi reshen jihar Zamfara suka gudanarda bukin rigakafin allurar karnukkan ta zangai da sauran dabbobi a asibitin kula da dabbobi da ke Gusau.Kalli yadda kungiyar likitocin dabbobi reshen jihar Zamfara suka gudanarda bukin rigakafin allurar karnukkan ta zangai da sauran dabbobi a asibitin kula da dabbobi da ke Gusau.
An fara zirga-zirgar daliban firamare a jihar Ogun kyauta zuwa makaranta a wani bangare na gwajin motocin bas na CNG da jihar ta samar domin rage radadin cire tallafin man fetur ga daliban firamare na jihar.
Muna kokarin ganin cewa Gusau zamanta babban birnin jihar Zamfara zata iya gogayya da kowace jiha a kasar nan ko ma fiye da haka insha Allahu - Gwamna Dauda Lawal
Inda muka fuskanci kalubale na biyan diyya ko wani abu makamancin haka, ma’aikatar ayyuka za ta kawo mana shi, mu duba, kuma za mu yi wa kowa adalci in Allah ya yarda, inji Gwamna Dauda Lawal
Jam’iyyar PDP ta lashe dukkanin kananan hukumomi 18 a zaben kananan hukumomin jihar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, kamar yadda sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar ta fitar.
Ovia South West
APC: 5361
Saukewa: 3216
PDP: 10,721
Karamar hukumar Uhunmwode
APC: 2317
Saukewa: 1436
PDP: 15,615
karamar hukumar Owan West
APC: 3825
Saukewa: 2365
PDP: 13, 171
Jimillar Rijista:
karamar hukumar Akoko Edo
APC: 5369
Saukewa: 2083
PDP: 21,417
Karamar Hukumar Etsako Gabas
APC: 4076
Saukewa: 1711
PDP: 16, 428
Karamar hukumar Etsako ta tsakiya
APC: 7, 896
LP: 4, 606
PDP: 30, 594
Karamar hukumar Etsako ta yamma
APC: 29, 445
LP: 23, 832
PDP: 98, 046
Karamar Hukumar Ikpoba-Okha
APC: 3, 085
LP: 3, 857
PDP: 27, 768
Karamar Hukumar Ovia North East
APC: 636
Saukewa: LP617
PDP: 4, 869
Karamar hukumar Igueben
APC: 557
Saukewa: LP660
PDP: 5, 262
Esan Central Local Government
APC: 23, 885
LP: 14, 331
PDP: 47, 771
Karamar Hukumar Orhionmwon
APC: 1616
Saukewa: 1737
PDP: 14, 904
Esan West Local Government
APC: 1, 665
LP: 2, 183
PDP: 11, 963
karamar hukumar Esan Kudu maso Gabas
APC: 1344
Saukewa: 791LP
PDP: 16072
Esan North East Local Government
APC: 5550
Saukewa: 3298
PDP: 20, 702
Karamar Hukumar Owan Gabas
APC: 12, 203
Saukewa: 7695
PDP: 35, 380
Karamar Hukumar Egor
APC: 8, 308
LP: 10, 188
PDP: 70, 293
Jawabin Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal a wurin wa'azin mako-mako da ya gudana yau jumu'ah 1 ga watan satumba, 2023.
Kalli yadda Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya raba tallafin abinci ga al'ummarsa.
‘Yan jam’iyyar APC a jihar Cross-Rivers sun fito zanga-zanga domin kin amincewa da nadin da shugaba Tinubu ya yiwa wani jigo a jam’iyyar PDP Mista Asu Oku Okang a matsayin mamba na Hukumar raya yankin Neja Delta (NDDC).
Wannan shi ne Ali Bongo, hambararren shugaban ƙasar Gabon. Danginsa sun mulki kasar Gabon na tsawon shekaru 56 inda mahaifinsa ya yi mulki na tsawon shekaru 43 sannan shikuma ya yi mulki na shekaru 13.
A cikin wannan faifan bidiyo, zaku ga yadda sojojin Najeriya suka bar motocinsu domin fatattakar ‘yan bindiga da kafafunsu.
Daga bisani sun yi artabu da ‘yan bindigar, inda suka tunkaresu kuma suka kashe wasu daga cikinsu tare da tilastawa wasunsu tserewa da barin baburansu da bindigu.
Haka kuma sun yi watsi da wasu da suka yi garkuwa da su da sojojin suka ceto daga baya.
Kalli yadda majalisar dokokin jihar Legas ta yi watsi da sunayen kwamishinoni 17 daga cikin 39 da gwamna Sanwo-Olu ya aike mata domin tantancewa da amincewa a matsayin mambobin majalisar zartaswa na jiha.
Kalli yadda wata budurwa ta furta yadda take kwana da mijin 'yar uwarta ba tare da saninta ba.
Yanzu tana da ciki na watanni 3 ga mijin kuma ba ta son zubar da cikin, kuma mijin nuna halin ko in kula.