A.D. Fada Z PDP News Media Enlightenment Forum

A.D. Fada Z PDP News Media Enlightenment Forum Towards the Young's one's to achieves

02/06/2022

Mudai sai dai muce Alhamdulillah

10/12/2021

Subhanallah Allah yaqara tsare mana imanin mu ameen kuma mudaiji tson allah

02/12/2021

Allah abun godiya

18/11/2021

Alhamdulillah

24/06/2021

Jama a yanada kyau musani kowa yayyi da kyau zaiga da kyau

06/06/2021
05/06/2021

Tattausan lafizi mai dadi jinshi ya ratsa Raina Alhamdllh muna godiya da Allah yabamu gwamna Mai maganar da ke natsar da zuciya dan Haka nake cewa namu ba irin nasubane ya magana Akan wadanda ya cire dayake maganar yana cewa a tayashi da addu'a domin ya zabo shuwagabannin masu iya taimakawa Al umma Dan Allah aqara taimaka Masa da addu a domin itace makamin mumini ya Allah ya taimaki shuwagabannin mu Kuma kacika masu quduroran su na alhairi Kuma Allah ya shige masu gaba cikin Al amurransu Allah kasa a zabaman shuwagabanni n'a gari masu amfanin Al umma kamar yanda mai girma gwamna kefada alfarmar ma aiki s.a.w

01/06/2021

Zabin Allah shine a zabi Allah Muna roqonka kar kabar Mai girma gwamna da dubarar sa na ya zaqulomana wadanda s**a dace wadanda zasu yi abunda zai amfani jahar mu da jama'ar jahar Allah yabba wadanda allah yazzaba nasarar gudanar da ayukkan su baki daya Allah ya taimake mu da taimakon sa albarkar annabi s.a.w da alqur'ani ameen

Gani yakori ji Amma kufahimci a mulki wani kowane ne abunda ake so ga Dan siyasa to yasamu wani abu yayi Idan wani yazo ...
29/05/2021

Gani yakori ji Amma kufahimci a mulki wani kowane ne abunda ake so ga Dan siyasa to yasamu wani abu yayi Idan wani yazo shima yasamu wani bangare shimayayi da hakan sai asamu cigaba a jaha Dan Haka yanxu aganina dodo yayi qoqari amma afahimtan agani na ba nakaba kufahimtan Amma Kuma da Haka muna Kira ga gwamnati da a qara diwa mutane daga abunda suke so ki s**a raja a Kuma Dan allah masu bada maga isan gwamna da su bayarda gudummuwarsu na ci gaban jaha bakidaya Allah yabamu lapiya da Zama lapiya Ameen Allah ya albarkacemu Baki daya

Ya Allah ka gafartama mamatan mu tun daga Annabi Adamu harzu yau Kuma muna roqon Allah yaba musulman duniya Zama lapiya ...
27/05/2021

Ya Allah ka gafartama mamatan mu tun daga Annabi Adamu harzu yau Kuma muna roqon Allah yaba musulman duniya Zama lapiya da Kuma kariya ga dukan abunda zai tayar ma duniyar musulunci Baki daya da hankali, Kuma Allah muna roqon ka kaba kasar mu Zama lapiya Kuma Allah duk wani wanda ke kawo ma kasar mu matsala da tashin hankali Allah Kai mana maginishi kowane ne kuma Allah muna roqon kaba jahar mu ta zamfara zama lapiya da sauran jahohi baki daya kuma muna roqon Allah ya taimaki mai girma gwamnan jahar zamfara kuma muna roqon Allah yacika masa dukkan quduroran sa na cigaban jaharmu Kuma Allah ya kareshi da duk Wanda ke da qudurin ya samu matsala a mulkin sa kuma muna roqon Allah kamasa maganin duk Wanin Wanda yake da gurin basa duk wata mummunar shawara Allah duk addu'ar da mukayi Allah ya amsata darajar Ma'aiki s.a.w da Al-qur'ani Allah ka amsa duk na annabi yace Ameen nidai nace Ameen Allah

Slm dan Allah ya kamata a yiwa wannan Dan sakan Nan da ya daina aikin da bawanda yasa sa na cewar yana zubar da mutuncin...
25/05/2021

Slm dan Allah ya kamata a yiwa wannan Dan sakan Nan da ya daina aikin da bawanda yasa sa na cewar yana zubar da mutuncin gwamnati da sunan a Ana sashi aiki to Dan Allah afito dakatar da shi Kuma ayi jawabi na cewar babu ruwan gwamnati da aikin da yake saboda wannan qoqarin fallasa mutuncin gwamnati ne kuma jama a masu idon basira sungane abubuwan kamar wani plan ne dan Haka muqara addu'a tane man tsari ga duk Wanda ke son yakawo wata bara hasa ga gwamnati aniyar sa tabishi mudai munanan bagudu ba ja da baya

Slm maganar gaskiya  wadandan da Mai girma gwamna ya yima mukamai daga cikin su akwai wadanda ba taimakon tafiyar gwamna...
23/05/2021

Slm maganar gaskiya wadandan da Mai girma gwamna ya yima mukamai daga cikin su akwai wadanda ba taimakon tafiyar gwamna s**ai ba wadansu kuma basuma San miye aikin suba wadan su ko kyakkyawar alaqa da mutane babsuda ma ita Kuma duk Mai siyasa yasani kowa a mutum mutane ashi Dan Haka ita siyasa mutane a ita Dan Haka kyau duk Wanda yake da wani matsayi to a ce yana da kyakkyawar ma amala da mutanen ward din shi sannan a ga wane irin kokari yatabayi a rumfarsa Amma wallahi akwai Wanda korumfar su ba asan sa ba balan tana ma yakira wani yace yazo ayitafiyar wane wallahi sune s**a fiyawa Dan Haka mu shiga Tai tayin idan Muna son mukai inda ake so akai Dan Haka maigirma gwamna a umurce duk wani mai mukamai yariqa hulda da yankisa kuma asa ido akai insha allahu idan akayi hakan to za a samu nasarori dan Allah ayi Haka wlh daga tafiyar akwai sabbi wadanda basusan lagon siyasaba sudai kawai susamu na sharholiyar su basudamu da yanayin gwamnati ba Dan Allah a gyaramuna
08062604750

19/05/2021
Jama'a na kusa da wadan da ke shugabantar al'ummah da su fadama su gaskiya a inda s**a ganta bawai kawai muyi zanne muna...
19/05/2021

Jama'a na kusa da wadan da ke shugabantar al'ummah da su fadama su gaskiya a inda s**a ganta bawai kawai muyi zanne muna lasar zaqi dai ba ana mantawa da halinda 'yan uwa suke ciki musani yin hakan yana iya kaimu daga samun sakamoko marar kyau Allah yatsare kuma muna ganin cewa shuwagabanni sune kadai Allah zai bincika tomusani sa a bincikemu ba abincike suba saboda kune idanun su dan Haka mukula inda munka gyara ayi qoqari agyara Allah ya taimakesu ya taimakemu Baki daya Kuma Allah yabamu lapiya da zaman lapiya a jahar mu da qasa Baki daya da duniyar musulunci Ameen darajar ma'aki s.a.w.

Address

Zawiyya Gusau
Gusau
152030

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.D. Fada Z PDP News Media Enlightenment Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.D. Fada Z PDP News Media Enlightenment Forum:

Videos

Share