ZAN RAYU DA KE

ZAN RAYU DA KE Shafin ZAN RAYU DA KE an Samar da shine domin Santa far in ciki a fuskokin masoya, zafafan labarai g

15/12/2024

Raba kanka da auren Mace mai yawan dariya, yawan barci da kuma acici...!

Ana ci gaba da barin wuraren da ambaliya ta mamaye a birnin Maiduguri, bayan da yawan ruwan ya fara raguwa a wasu ɓangar...
11/09/2024

Ana ci gaba da barin wuraren da ambaliya ta mamaye a birnin Maiduguri, bayan da yawan ruwan ya fara raguwa a wasu ɓangarori na birnin.

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA ta ce fiye da mutum 400,000 ne s**a rasa muhallansu sakamakon bala'in.

SHUGABA ABIN KOYIMaigirma Gwamnan jihar Borno Professor Babagana Zulum ya kasance a cikin tawagar dakarun Sojin Nigeria ...
11/09/2024

SHUGABA ABIN KOYI

Maigirma Gwamnan jihar Borno Professor Babagana Zulum ya kasance a cikin tawagar dakarun Sojin Nigeria inda s**ayi ta yawo cikin ruwa da mota suna ceto al'ummah da s**a makale a ambaliyar ruwa.

Haka ake son Shugaba ya zama, wato Shugaban da zai kasance tare da mutanensa a cikin kowani irin yanayi mai dadi ko marar dadi, shugaban da zai iya sadaukar da rayuwansa saboda mutanensa su tsira

Tabbas Gwamna Zulum na dabam ne, hakika ya ciri tuta, duk inda ake neman Shugaba mai tausayin talakawa ya kai gurin

Allah Ka dafa masa

11/09/2024

Akwai kalubale ka taso A gidanku Kai kadai ne Namiji babba.

Sabon salon Hoton kafun Aure (Pre Wedding Picture)
11/09/2024

Sabon salon Hoton kafun Aure (Pre Wedding Picture)

CETON RAI Jama'armu na Bauchi ga masu halin taimakawa, kuje tashar Yankari Mass Transit koh tashan Tirwun, ku sayi Bread...
11/09/2024

CETON RAI

Jama'armu na Bauchi ga masu halin taimakawa, kuje tashar Yankari Mass Transit koh tashan Tirwun, ku sayi Bread da Masa/Waina iya ƙarfin da Allah ya h**e ku bawa direban Borno Express ya miƙa sadaka Fisabilillah zuwa Maiduguri

Zai taimaka ƙwarai, don bazasu iya dafa abinci ya wadaci kowa ba kafin ruwan ya janye

Mun samu koken yunwa ƙwarai daga jama'ar mu Wallaahi

A taimaka musu Fisabilillah, kaima Allaah zai iya jarabtan ka ta wani halin da bakayi tsammani ba.

Allaah Ubangiji Ya maida musu da sabon arziki.

ZAN RAYU DA KE

25/08/2024

ASSALAMU ALAIKUM

Wadannan hotuna sun dauki hankalin jama'a tare da tada kura a kafafen yada labarai sakamakon yadda aka ga wasu kattin ma...
19/06/2024

Wadannan hotuna sun dauki hankalin jama'a tare da tada kura a kafafen yada labarai sakamakon yadda aka ga wasu kattin maza da ke aiki da wani kamfanin samar da tsaro ke dukan mata a lokacin da suke tururuwan bin layin karban sadakar nama a Kano.

18/06/2024

Barka da sallah Allah ya maimaita mana

18/06/2024

Assalamu Alaikum

27/10/2023

Na Rantse Da Allah banacin naman Agwagwa. 🙄
Shine akaje aka yanka agwagwa akayi Ferfesup aka kawomin akace min Kaza ne, Haka na zauna na cinye Tas.
Bayan 7 hours aka Kira ni a waya wai gobe ki tashi da azumi
Nace For what reason ?
Wai na kaffara Saboda kinci agwagwa

😮😮😮

27/10/2023

Kar Kuyi Wasa Da
Sallah Akwai Miliyoyin
Mutane Cikin Kabari,Suna Burin Su Dawo Duniya Suyi Sujjada
Koda Guda Daya Ce.

25/05/2023

MUSAN SUNAYEN BAFFANNIN DA GOGGWANNIN MANZON ALLAH (SAW) GUDA GOMA SHA BAKWAI(17)

BAFFANNIN MANZON ALLAH (SAW) GOMA SHA DAYA(11)

1️⃣Harith .
2️⃣Qutham
3️⃣Zubair
4️⃣Abu-Dallib
5️⃣Abu-lahab
6️⃣Abudul-Ka'ab
7️⃣Hajal
8️⃣deerar
9️⃣Al-gaidaq
1️⃣0️⃣Hamza
1️⃣1️⃣Abbas

WADANDA S**A MUSULUNTA ACIKINSU GUDA BIYU (2)

🔘Abbas
🔘Hamza

"Acikinsu Hamza shine yafisu qarancin shekaru. Tare aka shayar dasu da MANZON ALLAH (SAW)".

"Abbas shine yake lura da Zam_Zam bayan bayan babansa Abudulmudallib. Abbas ya girmi Annabi da shekara uku.

GOGGWANNIN MANZON ALLAH (SAW) GUDA SHIDA (6)

1️⃣Safiyya
2️⃣Atika
3️⃣Barra
4️⃣Arwa
5️⃣Umaima
6️⃣Ummu-Hakim, Itace (Baida).

WADANDA S**A MUSULUNTA ACIKINSU;

🔘Safiyya Sai
🔘Atika ance ta musulunta, Amma akwai sabani game da musuluntar ta.

" Safiyya ta musulunta sannan tayi hijira. Itace mahaifiyar zubair bin Auwam. Idan muka tuna kissar yakin badar lokacin da aka kashe Hamza sai MANZON ALLAH (SAW) yake cewa: In banda safiyya kartaji zafi a ranta, da nabar Hamza a fili tsuntsaye su cinye shi don ya tashi a jikin tsuntaye da zakuna. To amma za taji Kamar na wulaqanta mata dan'uwa. Kunga Kenan Safiyya Yar'uwa ce ga hamza ta bangaren Uwa. Ta rasu a Madina a zamanin khalipancin Umar bin kattab.

~ Peerdausy Yahya

25/05/2023

Kina mace baki iya kukan mage ba toh dame Zaki rarrashi mijinki 🤔🤔 fisabilillahi

Rahotanni daga Jihar Kano na cewa gobara ta tashi a Wani gida da ake saran Gwamnan Jihar mai barin gado zai koma ya zaun...
25/05/2023

Rahotanni daga Jihar Kano na cewa gobara ta tashi a Wani gida da ake saran Gwamnan Jihar mai barin gado zai koma ya zauna aciki bayan rantsuwa, wato Abdullahi umar Ganduje"

Karin Bayani na nan Tafe✍️

ANGO DA AMARYA: Allàh Ya Bawa Ango Ikon Sauke Nauyin Da Yake A Kansa. Amin
25/05/2023

ANGO DA AMARYA: Allàh Ya Bawa Ango Ikon Sauke Nauyin Da Yake A Kansa. Amin

Idan kwana ya kare lahira ko babu ciwo sai antafi😭Muna rokon Allah yajikan musulmai tundaga zamanin Annabi Adam zuwa yan...
25/05/2023

Idan kwana ya kare lahira ko babu ciwo sai antafi😭

Muna rokon Allah yajikan musulmai tundaga zamanin Annabi Adam zuwa yanzu!

Duk irin rawar da zakiyi kina murguda baki kina post a Social Media nasan nan da shekaru goma idan kinyi aure inda zaki ...
24/05/2023

Duk irin rawar da zakiyi kina murguda baki kina post a Social Media nasan nan da shekaru goma idan kinyi aure inda zaki hau Yotubube ko TikTok kiga Videos dinki sai kin fashe da kuka idan har ke ba uwar banza bace ba.

Sama da shekaru goma akwai wata Yarinya yar unguwarmu da tayi wani video tana rawa sai video din ya fita akayi ta yadashi har yanzu ina yawan haduwa da video din a shafukan sada zumunta.

Yanzu yarinyar tayi aure ta haifi yara amma Stiil video dinta yana nan yana zagayawa idan Allah bai tsare ba sai ya'yanta sun girma sun riski wannan video din su ga uwarsu tana rawa da singlet.

Akwai wata kawarmu tun 2007-8 s**ayi wasu hotuna da tsohuwar Waya Motorola a Tiga Shower tare da wasu yan nanaye shi ma hoton har yanzu ana yayatashi a Social Media duk kiyayyar da kake yi mata sai kaji babu dadi.

Yanzu mutane sunfi yin tanadin sharri fiye da na Alkhairi don haka ki kiyayi kanki garin neman son ki burge mutane zaki rusa rayuwarki ta nan gaba.

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZAN RAYU DA KE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ZAN RAYU DA KE:

Videos

Share