Saidu Wada Nass

Saidu Wada Nass Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saidu Wada Nass, Digital creator, Gombe.

Da yardar ALLAH
23/04/2024

Da yardar ALLAH

10/04/2024
08/04/2024

Somewhere in Nigeria

02/04/2024

ina sonta Ina💞Kaunarta kuma bazan iya
Aurantaba 🤦kuma bana son
Wani ya aureta.....!

barkanmuda shanruwa jama'a
29/03/2024

barkanmuda shanruwa jama'a

Good health is life...!
20/03/2024

Good health is life...!

17/03/2024

Barkanmuda shanruwa jama'a

06/03/2024

Kotu a Kano ta tura wasu da ake zargin Yan Daudu ne gidan yari bisa zargin kai wa ofishin Hisbah na Jajira farmaki don an gayyace su su zo su amsa tambayoyi.

Karin bayani na tafe.

06/03/2024

Mai kamfanin Amazon da ake sayar da kayayyaki a intanet Jeff Bezos ya zama mutumin da ya fi kowa kuɗi a duniya bayan ya doke Elon Musk a jadawalin attajiran duniya na Bloomberg. Dukiyar Bezos ta kai dala biliyan 200, yayin da Musk ke da dala biliyan 198. Musk ya yi asarar dala biliyan 30 a watannin baya-bayan nan.

05/03/2024

Katsewar lantarki ya jinkirta zaman majalisar dattawan Najeriya

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3TxfXjr

05/03/2024

Kwamandan hukumar Hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shiga ofishinsa a yau Talata, karon farko tun bayan saɓanin da s**a samu da Gwamna Abba Kabir Yusuf har ya sa malamin sanar da murabus ɗinsa.
Babban Malamin ya ce "wasu shaiɗanu ne s**a shirya wannan (rashin jituwa) domin su lalata alaƙar Gwamna da Hisbah, su cim ma burinsu na a mayar da Kano cibiyar baɗala."
Ya ce daga cikin waɗanda s**a sa baki aka samu sulhu baya ga Majalisar Malamai ta Kano, akwai kuma Sarkin Musulman Nijeriya da Sanata Rabi'u Kwankwaso da Farfesa Sheikh Ibrahim Maqari da Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami.
Dandazon jama'a ne s**a raka Kwamandan ofishin nasa sannan kuma jami'an Hisbah s**a tarbe shi.

Tanunamai asalin halinta......!?
05/03/2024

Tanunamai asalin halinta......!?

05/03/2024

Wanda s**a cancanta neman rancen shirin Access bank da hadin gwiwar FG dole ne su kasance tsakanin shekaru 21 zuwa 40 Link duba Comments section ⤵️

05/03/2024

Matashin ɗan agajin mai suna Salihu AbdulHadi Kankia, ya tsinci wata jaka cike da maƙudan kuɗin ne a Kankia da ke jihar Katsina.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/48DKVuf

05/03/2024

ALHAMDU LILLAH
AN SAMI YIN SULHU, ƘARƘASHIN JAGORANCIN INUWAR HAƊIN KAN MALAMAI DA ƘUNGIYOYI,
PROFESSOR BARODO
SHAIK ABDULWAHAB
PROFESSOR SALISU SHEHU
PROFESSOR BABANGIDA
PROFESSOR SA'IDU DUKAWA.
DR MUAZZAM KHALID BUK
DR ENGR BASHIR HANAN
SHAIKH SHEHU MAI HULA
S**A WAKILCI SAURAN MALAMAI,
ALLAH YA SAKA MUSU DA ALKHAIRI

Address

Gombe

Telephone

+2348087678594

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saidu Wada Nass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Saidu Wada Nass:

Share


Other Digital creator in Gombe

Show All