Zawiyyar sheikh Ibrahim gajali gombe

Zawiyyar sheikh Ibrahim gajali gombe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zawiyyar sheikh Ibrahim gajali gombe, Digital creator, Sabon layi, Gombe.

Photo Album 23🌹🌹🌹 Ramadan Tafsir 24/09/1445H03/04/2024M Day 23 Fi-Riyadit-tafsirSheikhu Gajali Media photography 📸📸📸
04/04/2024

Photo Album 23🌹🌹🌹

Ramadan Tafsir
24/09/1445H
03/04/2024M

Day 23 Fi-Riyadit-tafsir

Sheikhu Gajali Media photography 📸📸📸

03/04/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 23

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Photo Album 22🌹🌹🌹 Ramadan Tafsir 23/09/1445H02/04/2024M Day 22 Fi-Riyadit-tafsirSheikhu Gajali Media photography 📸📸📸
02/04/2024

Photo Album 22🌹🌹🌹

Ramadan Tafsir
23/09/1445H
02/04/2024M

Day 22 Fi-Riyadit-tafsir

Sheikhu Gajali Media photography 📸📸📸

02/04/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 22

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

ALHAMDULILLAHPhotos albumRamadan tafseer 2024/1445Day 21_ 22-ramadanAllah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manza...
01/04/2024

ALHAMDULILLAH
Photos album
Ramadan tafseer 2024/1445
Day 21_ 22-ramadan

Allah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan Allah s a w Allah amin

01/04/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 21

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

ALHAMDULILLAHPhotos albumRamadan tafseer 2024/1445Day 20_ 21-ramadanAllah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manza...
31/03/2024

ALHAMDULILLAH
Photos album
Ramadan tafseer 2024/1445
Day 20_ 21-ramadan

Allah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan Allah s a w Allah amin

31/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 20

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Photo Album 19🌹🌹🌹 Ramadan Tafsir 20/09/1445H30/03/2024M Day 19 Fi-Riyadit-tafsirSheikhu Gajali Media photography 📸📸📸
30/03/2024

Photo Album 19🌹🌹🌹

Ramadan Tafsir
20/09/1445H
30/03/2024M

Day 19 Fi-Riyadit-tafsir

Sheikhu Gajali Media photography 📸📸📸

30/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 19

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

MAULANA SHEHU IBRAHIM ALIYU GAJALI R T AYANA FARIN CIKIN SANAR DA AL UMMAR MUSUL MAI MUSAMMAN TIJJANAWA YAU NE ZA AFARA ...
30/03/2024

MAULANA SHEHU IBRAHIM ALIYU GAJALI R T A
YANA FARIN CIKIN SANAR DA AL UMMAR MUSUL MAI MUSAMMAN TIJJANAWA YAU NE ZA AFARA KARATUN JAUHARA KAMAR YADDA AKASABA DUK SHEKARA 20 GAWATAN RAMADAN QARFE 10:00 pm BAYAN ANTASHI ATAFSIR
🕌
AMASALLACINSA DAKE TD/Pantami LAYIN DOGON QARFE DEDE PANTAMI PRIMARY ALLAH YAQARAWA DATTIJO LAFIYA DA NISAN KWANA YATA BAMU ALBARKACINSA SABODA SHEHU TIJJANI R T A

Ramadan Tafseer Photos DAY 18 Alhamdulillah Maulana sheikhu Gajali Gombe Yagabatar Da Tafseer Alkur'ani maigirma. Munsam...
29/03/2024

Ramadan Tafseer Photos DAY 18
Alhamdulillah Maulana sheikhu Gajali Gombe Yagabatar Da Tafseer Alkur'ani maigirma. Munsamu Halartar Sharifi Daga kasar murtaniya
Sannan munsamu Halartar Alh Dr. Bala bello Tinka Wanda shiyake Daukar nauyin aikin masallacin Da'ake gabatarwa yanzu haka Allah yasaka masa. da alkhairi

Allah yakarawa shehinmu Lafiya Danisan kwana SBD manzan Allah s a w Allah amin

29/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 18

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Photo Album 17🌹🌹🌹 Ramadan Tafsir 18/09/1445H28/03/2024M Day 17 Fi-Riyadit-tafsirSheikhu Gajali Media photography 📸📸📸
28/03/2024

Photo Album 17🌹🌹🌹

Ramadan Tafsir
18/09/1445H
28/03/2024M

Day 17 Fi-Riyadit-tafsir

Sheikhu Gajali Media photography 📸📸📸

28/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 17

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Photos AlbumAlhamdulillah17/09/1445 27/03/2024Ramadan Tafseer 2024 maulana sheikhu gajali yagabatar Da Tafseer Alqur'ani...
27/03/2024

Photos Album
Alhamdulillah
17/09/1445 27/03/2024
Ramadan Tafseer 2024 maulana sheikhu gajali yagabatar Da Tafseer Alqur'ani maigirma Day 16

Allah yakarawa shehu lafiya da Nisan kwana SBD manzan Allah s a w amin

27/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 16

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Ramadan Tafseer 2024/1445Photos album Alhmdulillah maulana sheikh gajali gombe yagabatar da Tafseer Alqur'ani maigirma D...
26/03/2024

Ramadan Tafseer 2024/1445
Photos album
Alhmdulillah maulana sheikh gajali gombe yagabatar da Tafseer Alqur'ani maigirma Day 15

Allah yakarawa shehu lafiya danisan kwana SBD manzan Allah s a w

RAHOTO DAGA MASALLACIN ZAWIYAR MAULANA SHEIKH IBRAHIM GAJALIAcigaba da aikin Masallaci da Alh. (Dr.) Bala Bello  Tinka, ...
26/03/2024

RAHOTO DAGA MASALLACIN ZAWIYAR MAULANA SHEIKH IBRAHIM GAJALI

Acigaba da aikin Masallaci da Alh. (Dr.) Bala Bello Tinka, yake ginawa, na Zawiyar Maulana Sheikh Ibrahim Gajali dake Tudun Wadan Pantami, a halin yanzu Masallaci an kammala duk wani aikin cikin Masallaci, a yau ma an kammala Jera Interlock na Haraba, abinda ya rege shine Shumfudin Carpet, karisa Husumiya, da pens na Haraba sai Pentin waje.

Ana cikin wannan aikin mai tarin Albarka sai Committee Masallaci karkashin Shugabancin ta, tayi dogon Nazari tareda neman hadin kan Al'ummar Anguwa dan Sayan gidan gefen Masallacin ta bangaren Kudu dan fadada harabar da kuma yin Bandakai da wajen Alwala da Store, kamar yadda yake a plant din Masallacin tun farko ganin yadda harabar ta matse masallacin ayanzu.

Cikin Aminci da Yardar Ubangiji Allah yayi an kammala ciniki an bada abinda yake hanu tareda yardejjeniyar cewa a rusa waje acigaba da aiki, yayin da Saqo ya isa wajen mai aikin wato Alh. Bala Bello Tinka, tabbas ya bayyana farin cikinsa irin yadda Mutanen Anguwa s**ayi Hobbasa dan ganin suma sun shiga cikin wannan aiki, sannan yakara da cewa in sha Allah aikin Masallaci kafun hidiman Sallah za,a kammala komai in Allah ya yarda.

Dan haka insha Allah Masallaci zai samu Banda kai da wajen Alwala harda Store ta dalilin sayan wannan gida wanda shi mai yin aikin zai cigaba da ginawa.

Allah yasakawa Wannan bawan Allah da Alkhairi, Allah ya sakawa Mutanen anguwa da irin wannan gudumowa da suma s**a bayar

26/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 15

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

AlhamdulillahRamadham Tafseer day 14
25/03/2024

Alhamdulillah
Ramadham Tafseer day 14

Alhamdulillah 2024/1445Ramadhan Tafseer photos Day 1415 Ramadhan Allah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan A...
25/03/2024

Alhamdulillah 2024/1445
Ramadhan Tafseer
photos Day 14
15 Ramadhan Allah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan Allah s a w

25/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 14

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Ramadham Tafseer day 131445/2024AlhamdulillahAllah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan manzan Allah s a w
24/03/2024

Ramadham Tafseer day 13
1445/2024

Alhamdulillah
Allah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan manzan Allah s a w

24/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 13

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

Photo Album 12🌹🌹🌹 Ramadan Tafsir 13/09/1445H23/03/2024M Day 12 Fi-Riyadit-tafsirSheikhu Gajali Media photography 📸📸📸
24/03/2024

Photo Album 12🌹🌹🌹

Ramadan Tafsir
13/09/1445H
23/03/2024M

Day 12 Fi-Riyadit-tafsir

Sheikhu Gajali Media photography 📸📸📸

23/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 12

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin..

  Ramadham Tafseer 1445/2024Maulana sheikh Ibrahim aliyu gajali RTA Yagabatar da Tafseer Alqur'an maigirma day 11Alhamdu...
22/03/2024

Ramadham Tafseer 1445/2024
Maulana sheikh Ibrahim aliyu gajali RTA Yagabatar da Tafseer Alqur'an maigirma day 11

Alhamdulillah yau anfara karatu daga Fatiha Domin sauqa a karona biyu

Allah yakarawa shehi lafiya da Nisan kwana SBD manzan Allah s a w

22/03/2024

RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 11

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin.RAMADAN TAFSIR 1445/2024 DAY 9

Tafsiri Kai tsaye daga jihar Gombe, Inda Maulana Sheikh Ibrahim Gajali yake gabatar da Tafsirin Alƙur'ani mai girma.

Allah ya bamu albarkacin abunda zamuji Amin.

  Ramadham Tafseer 1445/2024 Day 10Maulana sheikh Ibrahim aliyu gajali RTA Yagabatar da Tafseer Alqur'an maigirma Alhamd...
21/03/2024

Ramadham Tafseer 1445/2024 Day 10
Maulana sheikh Ibrahim aliyu gajali RTA Yagabatar da Tafseer Alqur'an maigirma Alhamdulillah cikin nasara Dayardar Allan maulana yakammala Alkur'ani Daga baqara zuwa nasi karon farko Cikin Littafin Firiyadit Tafsir na maulanmu sheikhu Ibrahim

Allah yakarawa shehu Lafiya da Nisan kwana SBD manzan Allah s a w amiin

Address

Sabon Layi
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyyar sheikh Ibrahim gajali gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zawiyyar sheikh Ibrahim gajali gombe:

Videos

Share

Other Digital creator in Gombe

Show All