Lawan A Herwagana

Lawan A Herwagana Film director, actor, YouTuber
MR AFRICAN HACKER, πŸ’―% content creator, science and technology.

Hoton Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky tare da Dr. Ahmad Gumi a taron goyon bayan al'...
14/01/2024

Hoton Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky tare da Dr. Ahmad Gumi a taron goyon bayan al'ummar Falasdinawa da ya gudana an Iran.

Jagora (H) ya halarci taron nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu mai taken "Ɗufanan Aqsa" da kungiyar samar da kusanci tsakanin mazhabobin musulunci da ake kira (Majma'a Taqrib bainal mazahib) ta shirya yau lahadi.

Rahotanni sun bayyana cewa manyan malamai daga mazhabobi daban-daban na Musulunci ne s**a halarci taron.

Daga Ammar Muhammad Rajab

An fafata wasan damben gargajiya tsakanin wani Bature daga kasar Ingila mai suna Mr. Luke Layland da wani matashin dan d...
14/01/2024

An fafata wasan damben gargajiya tsakanin wani Bature daga kasar Ingila mai suna Mr. Luke Layland da wani matashin dan dambe daga arewacin Najeriya mai suna Shagon Dan Zuru a filin dambe da ke garin Katsina da yammacin ranar Asabar, 13 ga watan Janairu, 2024.

Shagon Dan Zuru ne ya samu nasara a kan Baturen.

Hhhhhhh two yaci uban taliya 🀣🀣🀣

GODIYAR ME GIDAN MU GA SHUGABAN KASAGodiya ta tabbata g Allah subhanahu wa ta’ala, tsira da aminci su tabbata ga Manzon ...
13/01/2024

GODIYAR ME GIDAN MU GA SHUGABAN KASA

Godiya ta tabbata g Allah subhanahu wa ta’ala, tsira da aminci su tabbata ga Manzon Allah Salallahu alaihi wa sallam. Ina mika sakon godiya ta ga Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Mataimakim shugaban kasa , Shagaban jam’iyya APC , Ministan Al’adu Hon Minister akan wannan matsayi na MD na ma’aikatar Fina Finai ta kasa wato . Ina godiya ga abokan sana’ata, yan’uwa da abokan arziki, gidajen rediyo, talbijin da blogs da daukacin magoya bayana da s**a taya ni murna da adduo’i. Allah ya bamu ikon daukan nauyin da ya rataya a wuyan mu don wannan mukamin namu ne gaba daya. Ya kuma bamu ikon fita kunya.

Da ace zaka dinga yin Staking 'din Nafila raka'o'i biyu a Blockchain 'din tsoron Allah, shine mafi karfi, lallai kuwa da...
13/01/2024

Da ace zaka dinga yin Staking 'din Nafila raka'o'i biyu a Blockchain 'din tsoron Allah, shine mafi karfi, lallai kuwa da ranar Qiyama kayi unblocking reward mafi girman APR, shine unlocking 'kofar Aljannah Firdausy, kuma da ka samu Commission din da Validators s**a rubuta s**a ajiye maka mafi girma wanda yafi Aljannah, shine ganin Allah a wannan ranar.

13/01/2024

Malam Muhammadu Aljefairi wani yayi mun tambaya, bayan kace mutum uku su hadu suyi Video KYC, wani yace yana can cikin wata kasa bai taba ganin me yin mining Sidra ba b***e su hadu suyi, yawanci mutanen wajen ma masu Jajayen Kunne ne ko Hausa basa ji, basa jin Turaci b***e Larabci with Qalqala, ya za'a yi kenan Malam Mahamman Jafaru?.......πŸƒ.......
~ Nacce hakuri zaka yi ka nemo su kuyi ko da kwatance, dama ance liquidity din Sidra daga Kudin Dabinon Larabawa za'a samar dashi, kaga ko kafin kaci Dabino ko kaci Kudin Dabino sai ka sha 'kaya....

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN Sam Altman Mai WorldCoin Ya Auri Abokinsa....!πŸ€”πŸ€”πŸ€”"Allah ya shirya, mudai bazamu dena...
13/01/2024

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN

Sam Altman Mai WorldCoin Ya Auri Abokinsa....!πŸ€”πŸ€”πŸ€”

"Allah ya shirya, mudai bazamu dena claiming ba...!"

Yawwwa....😎😎😎

a matsayinka  na dan Nigeria Shin ko kasan idan Ka mallaki wanan Passport din kanada damar shiga kasashe Sama da 45 ba t...
13/01/2024

a matsayinka na dan Nigeria Shin ko kasan idan Ka mallaki wanan Passport din kanada damar shiga kasashe Sama da 45 ba tare da ka nemi VISA ba, Ticket dinka kawai zaka nema ko ka wanke kafarka ka k**a hanyar kafa.

1. Barbados
2. Benin
3. Burkina Faso
4. Burundi
5. Cambodia
6. Cameroon
7. Cape Verde Islands
8. Chad
9. Comoro Islands
10. Cook Islands
11. Cote d’Ivoire
12. Djibouti
13. Dominican Republic
14. Fiji
15. Ghana
16. Guinea
17. Guinea-Bissau
18. Haiti
19. Iran
20. Kenya
21. Kiribati
22. Lebanon
23. Liberia
24. Madagascar
25. Maldives
26. Mali
27. Mauritiana
28. Mauritius
29. Micronesia
30. Montserrat
31. Mozambique
32. Niger
33. Niue
34. Palau Islands
35. Rwanda
36. Samoa
37. Senegal
38. Sierra Leone
39. Somalia
40. St. Kitts and Nevis
41. The Gambia
42. Timor-Leste
43. Togo
44. Tuvalu
45. Vanuatu

Yanzu haka ana aikin Dora P2P verification saboda haka akiyaye muna cikin binciken ABUN πŸ“”πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“πŸ–ŒοΈβœ’οΈπŸ–‹οΈπŸ§·πŸ–‹οΈβœοΈπŸ”’πŸ”πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Lawan a her...
13/01/2024

Yanzu haka ana aikin Dora P2P verification saboda haka akiyaye muna cikin binciken ABUN
πŸ“”πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“πŸ–ŒοΈβœ’οΈπŸ–‹οΈπŸ§·πŸ–‹οΈβœοΈπŸ”’πŸ”πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”
Lawan a herwagana

Congratulations, sir  , on your appointment as the Managing Director Nigerian Film Corporation (NFC).I wish you success ...
12/01/2024

Congratulations, sir , on your appointment as the Managing Director Nigerian Film Corporation (NFC).

I wish you success in your new assignment.

BlackRock CEO "Larry Fink" says:"Bitcoin is bigger than any government."Shugaban Black Rock da kansa kenan....🌍Idan ka f...
12/01/2024

BlackRock CEO "Larry Fink" says:

"Bitcoin is bigger than any government."
Shugaban Black Rock da kansa kenan....🌍

Idan ka fahimci yadda Satoshi Nakamoto ya 'kera Bitcoin Blockchain zaka ce Satoshi ba mutum bane Aljani ne, ko kuma zaka ce gaskiya wannan ilimin yafi karfin kan mutum 'daya, haba Malam ni ban yarda mutum 'daya ne ya zauna ya tsara Bitcoin Blockchain ba, wane mutum daya....!!!

Har yau ban yarda Satoshi Nakamoto mutum 'daya bane, ko da mutum 'daya ne ba shi kadai yayi Bitcoin Blockchain ba, domin ina ganin wannan fasahar tafi Ζ™arfin kwakwalwar mutum 'daya ya zauna ya shirya shi.

~ Continue reading and searching about Bitcoin Blockchain and how it works, zaka gane me ake cewa.

Amadadin mu gwambawa da yan nanayenmu muna taya Ali Nuhu Muhammad murnan Samu wanan matsayi da shugaban kasa Bola Ahmed ...
12/01/2024

Amadadin mu gwambawa da yan nanayenmu muna taya Ali Nuhu Muhammad murnan Samu wanan matsayi da shugaban kasa Bola Ahmed Tinibu ya nadashi a yau

Abubuwa guda 4, zasu sa dole ka yarda, akwai lauje cikin nadi, game da price na sidra1- Don mi zai sa s**e za a cire Zak...
12/01/2024

Abubuwa guda 4, zasu sa dole ka yarda, akwai lauje cikin nadi, game da price na sidra

1- Don mi zai sa s**e za a cire Zakka???

2- Don mi zai sa s**e idan kana so ka zama millionier ko billionaire, to kayi investing

3- Don mi zai sa su Sanya 0.1 a matsayin gas fee

4- Don mi zai sa s**e zasu bada rancen $10,000, Kuma basu buqaci garanto ba

Muci gaba da addu'a kawai yan'uwa, Amman tabbas Allah ya kawo mana karshe wahala a Nigeria

Amsar mu ta yau over wallet
12/01/2024

Amsar mu ta yau over wallet

Yan Kwallon Najeriya Sun Shirya Tsaf Domin Fafatawa A Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika Wanda Zai Gudana A Kasar Kwadebuwa...
11/01/2024

Yan Kwallon Najeriya Sun Shirya Tsaf Domin Fafatawa A Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika Wanda Zai Gudana A Kasar Kwadebuwa

Wane fata zaku yi musu?

A gobe...Firgigit Al'amin ya tashi daga bacci a cikin tsohuwar lalatacciyar bas Ι—in Habu da ta jima a cikin tashar a yas...
11/01/2024

A gobe...

Firgigit Al'amin ya tashi daga bacci a cikin tsohuwar lalatacciyar bas Ι—in Habu da ta jima a cikin tashar a yashe. Nura Dantse da Rangila suna tsaye a kansa suna murmushi.

Damtse: Ango har kana iya bacci, kai da za a Ι—aura aurenka gobe.
Rangila: Tashi mu je ka karΙ“i kudin da direbobi su ka tara ma ka, tun Ι—azu ake neman ka.
Al'amin: (Cike da mamaki yana kallon tsohon kayan da ke jikinsa) Dantse wai ina jeep Ι—in ne? Yanzu fa na gan ni tare da kai cikin manyan kaya a bayan wata Ζ™atuwar jeep mai raΙ“a"

Damtse da Rangila su ka fashe da dariya.

Nura Dantse: Kai dan Allah tashi mu je, talauci ne ya sa ka bacci sannan ya yaudare ka da mafarki.

Amma dai... Sai goben... πŸ˜’πŸ˜œπŸ˜‚πŸ€—πŸ€—

Allah wadaran naka ya lakace 😭 Irin su vitalik NE ke jawa Yan crypto zagi a idon duniya   Yanxu wannan idan baka San Way...
10/01/2024

Allah wadaran naka ya lakace 😭 Irin su vitalik NE ke jawa Yan crypto zagi a idon duniya Yanxu wannan idan baka San Wayelik ba har sadaka zaka iya bashi Amma hegen a yau kawai ya Sami kudi sunfi 1 billion naira Ashaaa wasu dayawa Basu San Shiba to shine mamallakin ETH Kai jama a vitatalik yaushe zakayi hankaliwaiπŸ™†πŸ™†

Ina jin tsoro kuma ina mamaki yadda al-ummar mu ta Gafala ta mayar da hankali akan kallon films, Maza da Mata, Yara da M...
10/01/2024

Ina jin tsoro kuma ina mamaki yadda al-ummar mu ta Gafala ta mayar da hankali akan kallon films, Maza da Mata, Yara da Manya a dai dai lokacin da Qiyama take matsowa, rayuwa tana tsada, abinda za'a ci da kyar a lokacin muke mayar da hankali akan fina-finai masu shagaltarwa, series bayan series, babu ranar da zai kare ko a daina.

A yau mutum yana iya bibiyar film duk sati, Series bayan Series, amma ba zai iya bibiyar Tafsir din sati ko karatun wani littafi da ake yi duk Sati ba, yau da Manzon Allah zai ga wannan al-ummar zai yi mamaki ace wannan al-ummar ce da ya shafe shekaru 23 yana karanta da ita.
~ Babu mamaki, maganar Allah ne take bayyana, dama Allah ya fada irin haka zata bayyana dab da tashin Qiyama, a Suratul Ambiya' Allah yace:

Ψ§Ω‚ΨͺΨ±Ψ¨ Ω„Ω„Ω†Ψ§Ψ³ Ψ­Ψ³Ψ§Ψ¨Ω‡Ω… ΩˆΩ‡Ω… في غفلة Ω…ΨΉΨ±ΨΆΩˆΩ† Ω…Ψ§ يأΨͺΩŠΩ‡Ω… Ω…Ω† Ψ°ΩƒΨ± Ω…Ω† Ψ±Ψ¨Ω‡Ω… Ω…Ψ­Ψ―Ψ« Ψ₯Ω„Ψ§ Ψ§Ψ³ΨͺΩ…ΨΉΩˆΩ‡ ΩˆΩ‡Ω… ΩŠΩ„ΨΉΨ¨ΩˆΩ† Ω„Ψ§Ω‡ΩŠΨ© Ω‚Ω„ΩˆΨ¨Ω‡Ω…

Mutane da dama sun jarabtu da wannan fitinar, don Allah mu rage, don Allah mu gyara, muyi fadawa kan mu, mu tuna a kowane lokaci mutuwa tana iya daukan mu.
~ Wadannan fina finai da ake yi duk Sati, sun ghafalar da mutane masu yawan gaske, kullum jira ake yaya cigaban zai kasance, zai zama abun tattaunawa a Majalisan hira da wajejen haduwar mata na bukukuwa da Makarantu da wajejen sana'a da Office office.

Bamu da wani tsari ko plan wa Addini, Zikiri, karatun Al-Qur'ani ko tashi cikin dare domin rokon gafara da yafiya da neman lahira da duniya a tsakiyar dare.

Na fada muku gaskiya akan Bitcoin?πŸ§πŸ€”Mai zane ✍️✍️✍️Gobe ranar da zata zama ranar alkalanci akan zai cigaba da tashi koku...
09/01/2024

Na fada muku gaskiya akan Bitcoin?πŸ§πŸ€”
Mai zane ✍️✍️✍️
Gobe ranar da zata zama ranar alkalanci akan zai cigaba da tashi kokuma faduwa zai dawo yayi. Anan ne zai bada alamar cewa zai samar da wani pattern da ake cewa "cup and handle" structure. In baka gane ka bincika ma'anar cup and handle 🀷

Dan haka in kana tunanin shiga kasuwa a yau ko gobe Ina baka shawara ka jira kaga mai zai faru tukunna domin jai'rin yaje kan resistance 🧏.

Nidai baccina zanyi yau, inyaso naga menene zai zama decision na market a gobe, domin komai ka iya faruwa.

Haka zalika indai aka samu bearish confirmation gobe, hakan na nuna alama ta samun handle, tunda already an riga da an samu cup. Wannan shine zai bada alamar zuwan bullish na Bitcoin Wanda zai breaking na resistance bayan yayi bearish (lokacin samar da handle) ya dawo kan farashi na 33,000, daga nan yayi bullishing yayi breaking na resistance, maybe a nanda wata uku, Wanda shine zamu iya kiran lokacin bull run.

Duka sai a gobe zamu ga abubuwan. Sannan Kuma hasashe na ne base on technical da Kuma fundamental analysis.

Allah ya sa mu dace.

mai zane πŸ₯±πŸ₯±πŸ₯±

LABARAI DA DUMIDUMIN SAπŸ‡ΊπŸ‡Έ BlackRock yana tsammanin amincewar   ETF ranar LarabaWALLAFAWAR JARIDAR FOX.Ko menene ra'ayin ...
09/01/2024

LABARAI DA DUMIDUMIN SA

πŸ‡ΊπŸ‡Έ BlackRock yana tsammanin amincewar ETF ranar Laraba
WALLAFAWAR JARIDAR FOX.
Ko menene ra'ayin ka

Wannan shine abun da ya wuce jiya da daddare wadda wasu daga cikin muttane s**a ga hasken sa s**a tsorita na'urar satili...
09/01/2024

Wannan shine abun da ya wuce jiya da daddare wadda wasu daga cikin muttane s**a ga hasken sa s**a tsorita na'urar satilite kenan

Shugaba Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya Kara dakatar da Chief Executive Officers guda biyu.(1) Mr. Babatunde Irukera β€”EVC/CE...
09/01/2024

Shugaba Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya Kara dakatar da Chief Executive Officers guda biyu.

(1) Mr. Babatunde Irukera β€”EVC/CEO, Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC)

(2) Mr. Alexander Ayoola Okohβ€” Director-General/CEO, Bureau of Public Enterprises (BPE)

Duk wadda yaga wannan yau a sararin samaniya kada yaji tsoron komai
08/01/2024

Duk wadda yaga wannan yau a sararin samaniya kada yaji tsoron komai

JUST IN:Standard Charter Bank says Bitcoin could reach $200,000 by the end of 2025 if Spot ETFs are approved.
08/01/2024

JUST IN:
Standard Charter Bank says Bitcoin could reach $200,000 by the end of 2025 if Spot ETFs are approved.

Idan da ku ne masu karen, me za ku yi?
08/01/2024

Idan da ku ne masu karen, me za ku yi?

CAF KINA RUWA WLHπŸ€£πŸ˜‚
08/01/2024

CAF KINA RUWA WLHπŸ€£πŸ˜‚

In 2023, MANYAN MATA (Boomed πŸ’₯ ), GIDAN SARAUTA (Exploded πŸ’¨) (LABARINA (Skyrocketed πŸš€), KISHIYATA (Escalated ⚑), MATI A ...
07/01/2024

In 2023, MANYAN MATA (Boomed πŸ’₯ ), GIDAN SARAUTA (Exploded πŸ’¨) (LABARINA (Skyrocketed πŸš€), KISHIYATA (Escalated ⚑), MATI A ZAZZAU (First on Netflix 🀝) and PANDORA (Awarded πŸŽ–οΈ).

Wasu Daga Cikin Fitattun Finafinan Da Yakubu M. Kumo Ya Rubuta
07/01/2024

Wasu Daga Cikin Fitattun Finafinan Da Yakubu M. Kumo Ya Rubuta

YADDA ZAKUYI KYC SIDRA P2PπŸ‘‡(KNOW YOUR CUSTOMERS)DOMIN TSALLAKE P2P VERIFICATION SAI KA BI WAƊANNAN MATAKAN:β€’Ka sami muti...
07/01/2024

YADDA ZAKUYI KYC SIDRA P2PπŸ‘‡
(KNOW YOUR CUSTOMERS)

DOMIN TSALLAKE P2P VERIFICATION SAI KA BI WAƊANNAN MATAKAN:

β€’Ka sami mutimin da yake a kusa da kai wanda yayi mining Ι—in Sidra,kuma ku tabbatar dukkan ku baku yin amfani da VPN.

β€’Ka tabbatar kuna da kati iri Ι—aya (ID CARD, PASSPORT, DRIVING LICENSE) wanda zaku yi tantancewar da shi.
Ma'ana idan da VOTER'S CARD, ka yi dole ka nemi mai VOTER'S CARD.

β€’Sannan ku fara haΙ—i da kai da wanda zaku yi verification Ι—in.

β€’Dole dukkanin ku ku yarda da hanyoyin da za a bi domin tantance ku.

β€’Da kai da wanda zaku yi P2P VERIFICATION a tare zaku yi amfani da Camerar waya Ι—aya, sannan dukkan ku zaku yi Video kuna riΖ™e da ID CARD Ι—in ku a hannu.

β€’Mafi karanci mutum biyu ne wanda zasu yi Verification Ι—in.

β€’Bayan kun Ι—ora wannan Videon, za a tabbatar da tantancewar ku.

ALLAH ya bada sa'a.πŸ‘πŸ»

Copied.

SIJJIN MOVIE 2023 : Wannan Wani Sabon Shirin Ne Da Aka Saki Acikin Watan Da Mukayi bankwana Dashi A Shekarar data Wuce w...
07/01/2024

SIJJIN MOVIE 2023 : Wannan Wani Sabon Shirin Ne Da Aka Saki Acikin Watan Da Mukayi bankwana Dashi A Shekarar data Wuce waton An saki wannan shirin a tsakanin 28-29 december Na Shekarar 2023.

Film Ne Mai Launin Horror Film Waton Finafinan Bada tsoro sosai Wanda Wannan shirin Wadanda s**a shirya shi yan kasar Indonesia Ne kuma da yaren indonisian aka sake shi dukda wasu scenes din ana hadawa da larabci

Wannan SHIRIN Akwai Tsoratarwa Matuka gaya kuma akwai firgici da tashin hankali Musamman ga Wadanda basu fiye kallon Finafinan horror ba shiyasa wasu Malamai daga waau kasashen gabas s**a ce ce adaina kallon wannan shirin domin yadda aka yi film din ya saba ka'ida domin ana nuna yadda ake amfani da black magic waton bakin tsafi kuma ma k**ar ana koyar da mutane yadda zasuyi amfani da bakin tsafi wajen halaka mutane

Film ne da ya shafi labarin wasu mutane biyu mace da namiji da s**a taso tare waton IRMA DA KUMA GAALANG wanda ita IRMA tanason GALAANG amman Galaang bai sani ba to bayan yayi aure harda yara sai ita IRMA tafara amfani da tsafe tsafe wajen ganin cewa ta halaka matar GAALANG kuma yazama ta auri Galaang yazama mallakin ta ita kadai The film Sijjin is an adaptation of the popular Turkish film Siccin. This film tells the story of 5 nights full of deadly terror. The magic was cast by her own cousin who wanted to steal her husband.

Film din YANA alaka ne da KISHI k**ar yadda normally yake faruwa film din adaptation ne na wani film din kasar turkey da aka saki a shekarar 2015 kusan duk abu daya ne da wannan

Kalmar SIJJIN kalmar larabci ce tana Bada Ma'ana dayawa k**ar su KURKUKu, KASAN WUTAR JAHANNAMA, WAJEN AJE RAYUKAN KAFURAI KAFIN RANAR HISABI DA SAURANSU

Film Din Ana Wasu abubuwa da S**a saba ka'ida gaskiya Suna wasa da da addini sosai gaskiya inga saboda wannan ne Malamai s**ace kada akalla Domin ana koyar da mutane yadda zasuyi bakin tsafi kuma Dalilin da yasa akace aljanu zasu iya firgita mutum Idan YANA kalla saboda Sound din Da Ake amfani dashi a s

 MANYAN MATA SeriesShirin Manyan mata shiri ne da ya taba kowani fanni k**a daga kan al’adunmu na Ζ™asar hausa. Siyasar w...
07/01/2024

MANYAN MATA Series

Shirin Manyan mata shiri ne da ya taba kowani fanni k**a daga kan al’adunmu na Ζ™asar hausa. Siyasar wannan zamani. Zamantakewar zaman aure. Sannan kuma da Kalubalen da muke fuskanta a kowani fanni na rayuwa.

Idan kana kallon shirin Manyan Mata haΖ™ika zaka Ζ™aro da ilimin zaman duniya sannan kuma zaka Ζ™asance cikin mutane ma su hangen nesa.

Shirin Manyan mata yana tare da abubuwan ban al’ajabi sabida shiri ne da aka shirya yake tafiya daidai da zamani ya na kuma Ι—aukar hankalin masu kallo.

Idan ka tsinci kanka cikin masu kallon shirin manyan mata Tabbas dole ka tsinci abinda zai zama izina ga rayuwarka.

Ɗaya daga cikin darasin da na Ι—auka shine yadda makusance yake cin amana. Wanda. Ka janyo shi a jiki, ka suturta shi idan ya samu dama da shi za’a hada baki a kaika kasa. Kamar yadda ta faru a cikin shirin Manyan Mata na jiya, wacce take aiki a Ζ™arkashin Laila da ita ake Ζ™okarin haΙ—a baki domin aga bayan ita Laila saboda Ζ™udi.

Darasi da abubuwan Ι—auka a cikin shirin manyan mata suna da yawan da bazan iya kawosu nan ba. Amma ina shawartar al’umma waΙ—an da ba su kallon shirin Manyan Mata da su hanzarta zuwa Youtube channel namu mai suna abnur entertaiment ko kuma tashar Arewa 24 duk ranan asabar da karfe 9pm ku kalla.

Yana da matukar muhimmanci sosai ga al’umma sannan kuma yana da fa’ida ba Ζ™adan ba

Jawar✍️

Address

Herwagana Aliyu Modibbo Streets Junction
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawan A Herwagana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Video Creators in Gombe

Show All

You may also like