Zawiyyar Sheikh Modibbo Tukur Gombe TV

Zawiyyar Sheikh Modibbo Tukur Gombe TV Alhamdulillahi mun bude wannan page don gabatar da ko kawo wa yan uwa ayyukan karantarwa da wannan Z

15/06/2022

Na'am ya Sheikh

15/06/2022
08/11/2021
19/10/2021

Sanarwa Sanarwa. Sanarwa.

Wannan zawiyya mai albarka ta gayyatar kowa da kowa Taron Murnan Mauludi yau da missalin Karfe 7:30 nadare har zuwa wayewan gari, a harabar Zawiyyar dake unguwar Jankai yamma da Police Station.
Allah ya bada ikon zuwa Ameen.

04/06/2021

Yau insha Allahu za'adawo karatu

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!Amadadin Jekadafari Maulud Committee nafarin cikin Gayyatar dukkan Al'ummar musulmai zuwa w...
27/05/2021

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Amadadin Jekadafari Maulud Committee nafarin cikin Gayyatar dukkan Al'ummar musulmai zuwa wajen gagarumin ZIKIRIN JAMA'AH DA MUHADARAN GORON SALLAH

Mai taken MAZA BADA RAMADAN wanda zai gabatar insha Allah kamar haka:-

Rana:- Gobe juma'ah 28/05/2021 16/10/1422
Wuri:- Zaweyar Sheikh Modibbo Tukur Gombe
Lokacin:- 5:30pm zuwa 8:00pm

Allah ya bada Ikon zuwa amin.

22/05/2021

Full time Salary base on negotiation

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Amadadin Khalifan Shehu Modibbo Tukur Shehu Mahmud Modibbo Tukur (RA) ana sanarda alummar ...
12/05/2021

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Amadadin Khalifan Shehu Modibbo Tukur Shehu Mahmud Modibbo Tukur (RA) ana sanarda alummar musulmi cewa za'a gudanar da sallar idi kamar haka:

Rana: Alhamis 13/5/2021
Lokaci: 8:30am.
Wuri: Jauro Jingi kusa da rumbuna dake kan hanyar Kwami.

ALLAH yabada ikon halarta.
Ameen summa ameen.

Amadadin Iyalai da Kwamitin shirya tafsirin Alqur'ani Maigirma na  Zawiyyar Maulana Sheikh Modibbo Tukur Gombe, Muna Mik...
09/05/2021

Amadadin Iyalai da Kwamitin shirya tafsirin Alqur'ani Maigirma na Zawiyyar Maulana Sheikh Modibbo Tukur Gombe, Muna Mika sakon godiya da bangajiya ga daukacin Al'umma dasuka samu daman zuwa wajen Rufe Tafsir na Wannan Shekarar. 1442/2021

Allah sakawa kowa da alkhari.

Sanarwa :
Daga Sheikh Abdullateef Modibbo Tukur.

GAYYATAN RUFE TAFSIRAmadadin Iyalai da Kwamitin shirya tafsirin Alqur'ani Maigirma na  Zawiyyar Maulana Sheikh Modibbo T...
07/05/2021

GAYYATAN RUFE TAFSIR

Amadadin Iyalai da Kwamitin shirya tafsirin Alqur'ani Maigirma na Zawiyyar Maulana Sheikh Modibbo Tukur Gombe, Muna Gayyatan daukacin Al'umma zuwa wajen Rufe Tafsir na Wannan Shekarar.

Wanda za'ayi Ranar Asabar karfe 9 zuwa 10 nadare Insha Allah a zawiyar Modibbo Tukur dake Jekadafari Gombe.

Allah ya bada ikon zuwa Amin.

Sanarwa Daga Sheikh Abdullateef Modibbo Tukur.

رمضان مبارك
19/04/2021

رمضان مبارك

AslmGayadda Tafseeran mu na bana zasu gudana insha Allahu....Jauro jingi by : Khalifa Mahmud modibbo Tukur2:30-3:30pmZaw...
13/04/2021

Aslm
Gayadda Tafseeran mu na bana zasu gudana insha Allahu....

Jauro jingi by :
Khalifa Mahmud modibbo Tukur
2:30-3:30pm

Zawiyya modibbo Tukur (Da rana) by
Hafiz Albdullahi Modibbo Tukur
12:30-1:30pm

Zawiyya modibbo Tukur (Da dare) by
Sayyidi Abdullateef modibbo Tukur
9:00-10:00pm

AG Dalibi by :
Hafiz Albdullahi Modibbo Tukur
2:30-3:30pm

Tudun Hatsi (Da rana) by:

Sayyidi Muntaqa modibbo Tukur
12:30-1:30pm

Gdn Alhaji Auwal Adam Gaya Arawa ( da yamma) by :
Sayyidi Abdullateef modibbo Tukur
4:30-5:30

Massalcin shehu manzo (Da dare) by:
Sayyidi Muntaqa modibbo Tukur
9:00-10:00

Gdn mlm Abdurraheem dake Tumfure (da dare) by :
Sayyidi Abdurraheem Modibbo Tukur
9:00-10:00

Masallacin Alh, Isiyaku Gwamna by
Sheikh Alarama Ahmad Modibbo Shongo. 9:00 - 10:00pm.

Allah yaba da ikon halarta Ameen thumma Ameen.

Signed : sayyidi Abdullateef modibbo Tukur

TUNATARWA ! TUNATARWA!!Zawiyar Maulanmu Sheikh Modibbo Tukur Gombe, RTA. Tana Tunatar da Al'Ummar Jama'ar Musulmai Chewa...
25/12/2020

TUNATARWA ! TUNATARWA!!

Zawiyar Maulanmu Sheikh Modibbo Tukur Gombe, RTA. Tana Tunatar da Al'Ummar Jama'ar Musulmai Chewar Zaa Dawo Karatun SATI - SATI Na Littafin "MUNYATUL~MUREEDI" Wanda Zaa Gabatar Kamar Haka...

RANAH: 25/12/2020 JUMMAH

LOKACI: 8:00 - 9:15pm.

WURI: Zawiyar Sheikh Maulanmu MODIBBO TUKUR, Jeka Da Fari Gombe Gombe state.

ALLAH BADA IKON ZUWA, AMEEN AMEEN.

15/11/2020

Kadan daga cikin abubuwan da aka gabatar jiya a Jauro Jingi yayin gudanar da Maulidi.

14/11/2020

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Amadadin Layin Masu saida Littatafai da Hulana suna farin cikin gayyatan yan uwa masoya Manzan Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) zuwa gun Maulidin Manzan Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) wanda za'a gabatar kamar haka:

Rana: Lahadi 15/11/2020.

Lokaci: 4:00pm.

Wuri: Layin masu saida Littatafi da Huluna dake babbar kasuwar garin Gombe.

Allah ya bada ikon halarta. Ameen.

30/10/2020

Zaman Maulidi a Zawiyyar Maulana Shehu Modibbo Tukur Gombe

30/10/2020

Zaman Maulidi a Zawiyar Maulana Shehu Modibbo Tukur Gombe.

30/10/2020

Karatun Maulidi a Zawiyyar Maulana Sheikh Modibbo Tukur Gombe.

29/10/2020
23/10/2020

Sanarwa!

Modibbo Tukur College for Arabic and Islamic Studies(Motcais)
Tana sanar da al-ummar Musulmi, cewa tafara saida 'Form' na zangon karatu 2020/2021 (Academic Session),domin shiga; Junior Secondary School One(J.S.S.ONE). 2.Senior Secondary School One ( S.S.ONE ).
Kudin Form #500. Za a saamu Forms din a Harabar Makarantar Daga karfe 8:00am nasafe ,zuwa karfe 1;00pm na Rana.Domin Karin bayani;08035360514, 07083930379, 07035138547,
08034237956 ,
Mungode.

11/09/2020

Karatun Ruhul Adab. Daga bakin Sheikh Alhafiz Abdullahi Modibbo Tukur Gombe.

11/09/2020

TUNATARWA ! TUNATARWA!!

Ana Tunatar da Jama'a Akwai Karatun RUHUL ADAB Da Ake Gabatar wa a Kullum Ranar Juma'a.

RANAH: Jumma'a 11/9/2020

MAI KARATU: Sheikh Hafix ABDULLAHI MODIBBO TUKUR.

LOKACI: 8:00 - 9:15pm.

WURI: Zawiyar Sheikh Maulanmu MODIBBO TUKUR, Jeka Da Fari Gombe Gombe state.

ALLAH BADA IKON ZUWA, AMEEN AMEEN.

04/09/2020

TUNATARWA ! TUNATARWA!!

Ana Tunatar da Jama'a Akwai Karatun RUHUL ADAB Da Ake Gabatar wa A Kullum Ranar Juma'a.

RANAH: Jumma'a 4/9/2020

MAI KARATU: Sheikh hafiz ABDULLAHI MODIBBO TUKUR.

LOKACI: 8:00 - 9:15pm.

WURI: Zawiyar Sheikh Maulanmu MODIBBO TUKUR, Jeka Da Fari Gombe.

ALLAH BADA IKON ZUWA, AMEEN AMEEN.

28/08/2020

Ga kadan daga karatun da aka gabatar dazu a Wannan Zawiyya.

28/08/2020

TUNATARWA !

Ana tunatar da jama'a maganar karatun RUHUL ADAB da ake gabatarwa duk ranar juma'a a Zawiyar Sheikh MODIBBO TUKUR dake jekadafari anan birnin Gombe..

Yauma kamar ko wacce juma'a, Sheikh hafiz MODIBBO TUKUR zai gabatar da karatun da misalin 8:15pm zuwa 9:15pm na dare.

ALLAH ya bamu ikon halarta..

28/08/2020

Dafatan anyi Sallah Jumma'a da Zikkirin Jumma'a Lafiya.

23/08/2020

Karatun Diwani da aka gabatar Jiya a Zawiyyar Modibbo Tukur Gombe kennan

Address

Jankai Street Behind Gombe Division
Gombe

Telephone

+2348136573555

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyyar Sheikh Modibbo Tukur Gombe TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Gaming Video Creators in Gombe

Show All