
27/01/2025
Waɗanda s**a yi rajista na darasin Content Creation (Social Media Management) Insha Allahu yau zamu fara gabatar da karatu.
Wannan Program din zai koyar da mutane yanda ake mu'alama da social media a ilmance harma da hanyoyin samun kuɗi a internet, zamu koyi Content Creation da dama wanda zasu mana amfani a mu'alama mu yau da gobe
Koyarwan zai kasance a manhajar Telegram Channel da misalin karfe 9:00pm zuwa 10:00pm na dare a ranakun litinin zuwa juma'a.
Ga wadanda s**a rijista damu zasu tura receipt of payment nasu ga wannan 08032693340 (Whatsapp Only) da cikakken sunan sa.
Don haka ga masu bukatan yin rajista kafin wani lokaci zamu biya ta wannan link din
✅ https://paystack.com/pay/0sfcj-wlgc
Allah ya amfanar damu baki daya. Amiin
Babangida Alhaji Maina
CEO/MD Fityanu Media