Call Mhiee Sirr Sadeeq Jt

Call Mhiee Sirr Sadeeq Jt Allahumma salli ala muhammadin wa ala aali muhammadin kamasallaita wavarakta warahimta alaa ibrahim wa ala aali ibrahim fil aalamina innaka hamidul majidu.

Don Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima yaranku idan za suyi Aure.Wlh yanzu yawanci Maza ba lafiyace da mu ba, kullu...
15/06/2024

Don Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima yaranku idan za suyi Aure.

Wlh yanzu yawanci Maza ba lafiyace da mu ba, kullum idan muka tashi da Asuba bama samun komawa barci sai 12 na dare, gaba ɗaya rana akan mu take ƙarewa, bama cin abun da zai gina mana jiki, domin ta yadda za a yi a ƙoshi ake ba ta cin kayan gina jiki ba... Ba ma samun lokacin motsa jiki kasuwa ke cinye lokacin...

Idan lokacin Auren mu yayi wahalar ƙara nunkuwa take, ba ma samun sukuni sai bayan biki... Amma saboda rashin adalci na iyaye mata sai suje su jiƙa yarinyarsu da magunguna tazo ta addabi ɗan mutane😢... Motsi kaɗan tace ya tashi ya kashe Arna 70... Bawan Allah tun yana iya kashe Arna 70 cikin jindadi har ya dawo baya iya kashe ko guda 5, wani ma jini ke ɓalle masa😭😭.

Da yake ina da Degree a likitanci, a ƙa'idarmu ta Likitoci ko ba magani mace tafi ƙarfin namiji, ballantana an haɗata da kazar amarci, an bata ruwan magarya tayi tsarki, an bata maƙale-mata-manne mata tasha... Ba dole ɗan mutane bayan biki kaga yana ramewa sai uban ƙaton kai kamar Ƙurungu ba.

Ku rinƙa kawo mana su yadda Allah yayi su, idan yaso ku basu Filayajin da Capinol su sha ya wadatar. Kun sani bola ahamad tulungu ke mulki mai samun tuwo sau uku a rana abun a taya shi murna ne, su lemu ayaba, abarba da su Cocumber ba a ta tasu. Idan ba ku dauki shawarata ba nan gaba wajen kashe Arna abun zai juye Arna su kashe musulmin Allah.

Allah ya kyauta.

Ba abunda kuke tunani ne ku juya wayarku kasa kuga 😂😎
12/06/2024

Ba abunda kuke tunani ne ku juya wayarku kasa kuga 😂😎

21/04/2024

Nifa matan yanzu tsoro sukebani 🤣🤗dakafara soyayya sai ace katuro😂

21/02/2024

ANNABIN DAIII

Gombe gidaa
14/01/2024

Gombe gidaa

14/01/2024

ANNABIN DAIII✨✨✨✨💥💥🙏🙏‼‼‼

Allah💦💦💦💦Yakaemu 💨💨Suyah🔥🔥saii🌟⭐⭐✨Ran♨✳💯sallah☀🌙🌙Xata pashee💥💥💥💥💥💥Friends and fans
25/06/2023

Allah💦💦💦💦
Yakaemu 💨💨
Suyah🔥🔥saii🌟⭐⭐✨
Ran♨✳💯sallah☀🌙🌙

Xata pashee💥💥💥💥💥💥

Friends and fans

25/06/2023

BABU GWANI
Acikin so
Yess or no?

Address

Kumo
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Call Mhiee Sirr Sadeeq Jt posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share