Cctv

Cctv Banda batanci

26/11/2021
08/10/2021

Jerin zikirai kenan da za a gabatar a cikin wannan wata mai alfarma, na munasabar Maulidin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu (ﷺ).

Wanda aka tsara domin gabatarwa a cikin birni da kewayen jihar Kano-Nigeria. Muna fatan sauran jihohi da kasashe zasu tsara kuma su gudanar da irin wannan aiki na alkhairi.

AKAFSAN REPORTERS
08/10/2021

05/09/2021
18/08/2021
18/08/2021

Yanzu yanzu!!!

Lauyan Malam Abduljabbar Barrister Sale Mahammad Bakoro, yayi s**a ga bayyanar manyan louyoyi a gaban Kotun.

Yace doka bata basu damar zuwa gaban irin wadanan kotunaba kasan cewarsu sunkai matsayi na (SAN) a harkar aikin lauya ya kara da cewa Shari'ar Musulunci ta hana chanza wata tuhumar da ake yimasa.

Bakoro yace yana rokon kotun data umarchi manyan lauyoyin dasu fita da cikin shariar sutafi manyan kotuna

Lauyoyin da ake s**a akan shigarsu sun hadar da:
1. Suraju Sa'idu (SAN)
2. Muhammad Lawan (SAN)
3. Yusuf Fari (SAN)
4. Mahammad Sani (SAN)
5. Nasiru Adamu Aliyu
6. Usman Mahammad Shua'aibu (SAN)

Lauyan gwamnatin Jihar Kano Barrister Surajo Sa'idu, yace dokar a C J L ta ce dole a karanta tuhuma kafin yin s**a.

Kamar yadda Shafin Express Radio Nigeria s**a wallafa, cewa yanzu haka Alkali Ibrahim Sarki Yola yana tsaka da rubutu domin bayyana matsayin kotu.

AKAFSAN REPORTERS
18/08/2021

01/08/2021
26/07/2021
18/07/2021

Karibullah Working With Enemies To Destroy Abdul Jabbar For His Son To Become Khalifa? - Qibla FM

17/07/2021

Allah ne gatan Bawansa aduk inda yake

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cctv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Film & Television Studios in Gombe

Show All