
27/05/2022
Karku shiga jam iyyar NNPP sabida a kafa gwamnati a baku mikami daga lokacin daka shiga jam iyyar NNPP kasa aranka cewa ka shiga ne sabida ka yiwa talakawa aiki da kuma jajircewa kan kwatowa al'umma hakkinsu a wajan wasu tsirarun mutane inji kwankwaso
New Nigeria people party NNPP an kafa tane sabida nemawa talaka mafita bawai don Neman kudi aka kafa wannan jam iyya ba.
Tsohon gwamnan Kano sanata rabi'u Musa kwankwaso ya Kara da cewa abinda zaifi mayar da hankali idan yazama shugaban kasa shine harkar ilim sabida yanzu ilimin ya'yan talakawa ba'a bakin komai yake ba shuwagabanni sunyi watsi dashi.
Shuwagabanni sun dauki ya'yansu sun Kai su, Kasashen waje don suyi ingantaccen ilim Amma anyi watsi dana ya'yan talakawa Muna rokon Allah ya bamu dama mu kafa gwamnati ta yadda ya'yan talakawa zasuyi karatu kyauta. Inji kwankwaso
Me za ku ce?
~ Daily News Hausa