29th April, 2024
Gwamna Inuwa Yahaya ya rantsar da zababbun shuwagabannin kananan hukumomi.
28th April, 2024
#ChannelsTV: Gombe Holds Peaceful Local Government Councils Election.
27th April, 2024
Yadda Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya kada kuri'ar sa kenan a mazabarsa ta AYU 010 dake Gundumar Jekadafari a a zaben kananan hukumomi da ya gudana yau a jihar Gombe kana da tsokaci daga bakin wassu kan yadda zaben ya gudana.
24th April, 2024
Ziyaran Shugaban jam'iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje jihar Gombe kenan don kaddamar da yakin neman zabe na 'yan takaran jamiyyar APC a zaben kananan hukumomi dake tafe.
21st April, 2024
"Jihar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta samar mana da kyakkyawan yanayi na gudanar da kasuwanci sabida assasa gandun masana'antu dake Dadinkowa, kana zamuyi amfani da wannan dama don cin gajiyan ma'adanai da sauran albarkatun kasa dake jihar don sarrafa garin Siminti"
Aliko Dangote, yayin da ya ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya a gidan Gwamnatin jihar Gombe
21st, April 2024
Gombe projected to be the cleanest City in Africa.
#channelstv
20th April, 2024
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoranci manyan baki wajen halartan daurin auren 'Diya ga Sarkin Fulanin Gombe, Maryam Umaru Kwairanga da Khalid Dahiru Buba Biri wanda mai martaba Sarkin Gombe ya jagoranta.
12th April, 2024
Gaisuwar Sallah da Mai Martaba Sarkin Gombe yakai gidan Gwamnatin jihar Gombe.
30th March, 2024
Mega schools established in Gombe to complement Governor Inuwa Yahaya's state of emergency's drive in the education sector.
#channels TV
26th March, 2024
Yadda Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya kaddamar da shirin rabon kayan tallafi ga marasa galihu karo na 17 a babban filin wasanni dake pantami a fadar jiha.
23rd March, 2024
Gov Inuwa receives in audience former Nigeria's head of state, Gen. Yakubu Gowon, Plateau State Governor, Caleb Muftwang, former speaker House of Reps, Yakubu Dogara, and host of others.
22nd March, 2024
"Jan ruwa ba bisa qa'ida ba shine ke jawo tarnaqi wajen hana ruwa isa bututai dake baiwa sauran al'umman fadar jiha"
Kwamishinan ma'aikatan ruwa na jihar Gombe.
18th March, 2024
Yunkurin da Gwamnatin jihar Gombe ke yi don kawo karshen barazanar muhalli na zaizayan kasa a wassu yankuna dake fadar jiha.
14th March, 2024
Northern Governors Amenable to Non-Kinetic Approach to Tackle Security Challenges, says Inuwa Yahaya
9th March, 2024
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya halarci kaddamar da shirin tallafi da Khadimin shugaban Kasa Tinubu, Hon Ibrahim Kabiru Masari ya dauki nauyi a garin Kafur na jihar Katsina, kana mataimakin shugaban kasa Sen Kashim Shettima ya jagoranta.
Governor Inuwa Yahaya flags off payment of 5.4 billion naira gratuity for LG, state retirees.
8th March, 2024
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya amsa gayyatar kungiyar JIBWIS reshen jihar Gombe karkashin jagorancin Sheikh Hamza Adamu Abdulhamid don bude sabon masallacin juma'a da aka sanyawa sunan marigayi Sheikh Muhammad Mikha'il dake gabas da masallacin Idi a fadar jiha.
7th March, 2024
"A yau mun karrama Hajara Ibrahim Dan'azumi, yarinya daga jihar Gombe da ta zama ta daya a gasar karatun alqur'ani na duniya a matakin izifi (60) da ya gudana a kasar Jordan da kudi naira miliyan biyar saboda rawar da ta taka nayin ficce a cikin takwarorin ta daga sauran kasashen duniya talatin da biyar (35).
Bayan kyautan kujeran Makka da hukumar alhazai na kasa ta bata, kazalika gwamnatin jihar Gombe zata dauki nauyin karatun Malama Hajara na boko daga yanzu da take aji biyu a jami'ar jihar Gombe har zuwa karatun ta na digiri na uku wato PhD.
Har ila yau mun baiwa makarantar da Hajara ta samu karatun addini na "Abubakar Sadiq" tallafin naira Miliyan biyar don karfafa musu gwiwa na cigaba da yaye dalibai masu hazaka a wannan fage, kana mun bada naira miliyan biyu ga Shuaibu Muhammad Naziru da ya zama zakara a makamancin gasar a izifi (40) na matakin Kasa don karfafa shi"
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe yayin bikin karrama Daliban a zauren taro na gidan gwamnati.
4th March, 2024
A testimony on good governance in Gombe State by VP Kashim Shettima as he launches outsource to Nigeria initiative (OTNI) program.