
17/01/2025
Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa a Wasu Kasuwannin Arewacin Najeriya
Farashin Yau Alhamis 16/01/2025 a Kasuwar Giwa Ta Jihar Kaduna
Masara 56/57k
Dawa 55/56k
Waken Soya 84/85k
Farin Wake Zapa 105/106/107k
Farin Wake Misra 103/104/105k
Farin Wake Kananu 117/118k
Shinkafa 55/58/60k
Dauro/Gero 69/70k
Allah Ubangiji Ya Karo Mana Saukin Rayuwa Baki Daya. Amin
In English 👇
Prices Of Agricultural Products In Giwa Market, Kaduna State, Today, Thursday, 16, January, 2025
Maize: ₦56,000–₦57,000
Sorghum: ₦55,000–₦56,000
Soybeans: ₦84,000–₦85,000
White Beans (Zapa): ₦105,000–₦107,000
White Beans (Misra): ₦103,000–₦105,000
Small White Beans: ₦117,000–₦118,000
Rice: ₦55,000–₦60,000
Millet: ₦69,000–₦70,000
May Allah Grant Us Success!