KACICI -KACICI
Tsakanin Kaza da Kwai wannene yafara zuwa Duniya ?
Idan ka/Kin Sani muhadu a comment section.
#follower #BMW #viral #Goodbye2024 #kannywoodmedia #kitten
Kalli Yanda Wani Dan Tauri ya gogwa wayu Matasa biyau nan take Suma suka Zama ya Tauri.
#Goodbye2024 #BMW #viral #follower #cat
Hira ta musamman Tare da Sarkin Dawa Lado Dan Mutan Gogori.
#Goodbye2024 #wellcometo2025 #follower #BMW #viral #kannywoodmedia
Wasan Tauri Kenan Daga Dan nagada Wanda yafi Dan Nakoya tare da Baba Dan Mutan Gogori.
#follower #viral #BMW #kannywoodmedia
WEEKLY BRAIN STORMING VIDEOs Episode 1.
KACICI -KACICI
Wani mutum ne Yana cikin tafiya Sai ya jefar da #1000 ,wasu matasa suka tsinta Sai suka raba #500-#500 .Sai ga mai kudin nan ya dawo Sai ya tambayesu don Allah Ko Sun tsinci #1000 Sai Dayan yace eh, Amma Mun raba kudin ,nidai ga Nawa ,Shi kuma Dayan yace bazai bada ba .
Mutumin Har yatafi Sai ya dawo ya dauko #200,000 Sai yabawa Wanda ya dawo masa da kudin yace Daman zakka ce zanbada Amma Ina Neman metsoron Allah,kai kuma Na tabbatar kana da tsoronsa shiyasa Na Baka.
Idan Kaine Dayan ya zakai?
Muhadu a comment section.
#BMW #viral #arewaweddings #kannywoodmedia #follower #foodblogger
KACICI -KACICI
Wani mutum ne Yana cikin tafiya Sai ya jefar da #1000 ,wasu matasa suka tsinta Sai suka raba #500-#500 .Sai ga mai kudin nan ya dawo Sai ya tambayesu don Allah Ko Sun tsinci #1000 Sai Dayan yace eh, Amma Mun raba kudin ,nidai ga Nawa ,Shi kuma Dayan yace bazai bada ba .
Mutumin Har yatafi Sai ya dawo ya dauko #200,000 Sai yabawa Wanda ya dawo masa da kudin yace Daman zakka ce zanbada Amma Ina Neman metsoron Allah,kai kuma Na tabbatar kana da tsoronsa shiyasa Na Baka.
Idan Kaine Dayan ya zakai?
Muhadu a comment section.
#BMW #viral #arewaweddings #kannywoodmedia
KACICI -KACICI
Tsakanin MAGE da KADANGARE wanne Mata sukafi Jin tsoro.
Muhadu a comment section.
#kannywoodmedia #viral #follower #rat #cat #BMW
KACICI -KACICI
Tsakanin Barawon da yasato KAZA karfe 2 Na dare,Yai arangama da Yan Vigilantee da kuma mutumin da yake sojan Gona Yai arangama da sojojin Najeriya. acikin su wannene zaifi dakuwa ?
Muhadu a comment section.
#kannywoodmedia #BMW #follower #NigerianArmy #vigilantgroup #viral
KACICI -KACICI
Tsakanin wayannan Maguna 1, 2, 3, 4 wacce ce zata Fara Shan Ruwan Lemon nan.
Inka Sani muhadu a comment section.
#kannywoodmedia #BMW #follower #arewaweddings #foodblogger #knowledge
KACICI -KACICI
Akwai Wani Abu wanda Maza suke tsoronsa Amma Mata Basa tsoronsa.
Idan ka/kin Sani muhadu a comment section
#kannywoodmedia #hashtag #arewaweddings #viral #follower #highlight #BMW
Ina Cin kowane Abinci Amma Banda TUWO-inji Darakta Aminu S. Bono
#follower #highlight #kannywoodmedia #hashtag #viral