Comrd Adamu Yahya Mati Tsanyawa L.g.a/Gezawa Town

Comrd Adamu Yahya Mati Tsanyawa L.g.a/Gezawa Town Shortly after the meeting with the doctor and the family �

Sabuwar dokar ta kuma amince da ɗaurin shekara biyar ga masu rajin kare ayyukan masu neman jinsi a faɗin ƙasar.Ƙarin bay...
29/02/2024

Sabuwar dokar ta kuma amince da ɗaurin shekara biyar ga masu rajin kare ayyukan masu neman jinsi a faɗin ƙasar.

Ƙarin bayani -

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

22/10/2023
06/09/2023

Ko da can sai an dubi dattijo/dattijuwa masu rangwamen gata sai a aza masu sharrin maita. Da zaka ce a nuna maka wanda s**a "cinye" kuma da yadda s**a cinye sun, sai dai a yi ta kame-kame.
Tsadar rayuwar da muke ciki ma ta isa, jama'a a yi hakuri a ji tsoron Allah a daina cin mutuncin bayin Allah da sunan Yan shan jini; Ya kamata ace wayewar kan mu ya wuce wannan gidadancin a yanzu.
Allah ya kyauta.

02/09/2023

Allah Buwayi Gagara Misali

Wannan guri shine Equator. Wato layin da ya raba duniya tsakiya daidai a cewa masana. Uganda na daya daga cikin kasashen kalilan da wannan layi ya bi ta cikinsu. Wai yanzu yanda na ke tsayen nan, ƙafata ta dama tana cikin rabin duniya na arewa, ta hagu kuma tana cikin barin kudu. A wannan gurin rana takan fito ta kuma fada kafin sauran gurare, kuma wurin ya fi sauran magwabtan gurare dumi. Idan mutum ya auna nauyinsa a daidai kan wannan layin da ke tsakanin kafafuna, zai ga nauyinsa ya ragu da kimanin kaso uku cikin dari (3%) na ainahin nauyinsa. Idan kuma ya bar kewayen gurin sai ya ga nauyinsa na ainahi ya dawo. Dalili kuwa shine yawan girabiteshinal fos din da ke wannan guri ya banbanta da sauran duniya. Kai! Allah buwayi gagare misali.

12/06/2023

Happy Democracy Day, Nigeria. - RMK

26/12/2022

A person should set his goals as early as he can and devote all his energy and talent to getting there. With enough effort, he may achieve it. Or he may find something that is even more rewarding. But in the end, no matter what the outcome, he will know he has been alive.

The Right Senator Kano North On 2023 Dr AB Baffa  Bichi
23/12/2022

The Right Senator Kano North On 2023
Dr AB Baffa Bichi

May God bless us Ameen 🤲🤲🤲
23/12/2022

May God bless us Ameen 🤲🤲🤲

17/12/2022

Address

Gezawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Adamu Yahya Mati Tsanyawa L.g.a/Gezawa Town posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comrd Adamu Yahya Mati Tsanyawa L.g.a/Gezawa Town:

Share