Jami'u Malam Garba Mai Tafsir Gashua

  • Home
  • Gashua
  • Jami'u Malam Garba Mai Tafsir Gashua

Jami'u Malam Garba Mai Tafsir Gashua Wannan shafin zai dunga kawo muku dukkan al'amuran da ya shafi wannan cibiya mai albarka ta Malam Garba Mai Tafsir Gashua, Yobe State Nigeria.

31/03/2024
28/03/2024
Ta.aziya jajantawa zuwaga Federal University Gashua bisa ibtilain gobara da allah yajarabesu gar gashin jagotanci Sheikh...
28/03/2024

Ta.aziya jajantawa zuwaga Federal University Gashua bisa ibtilain gobara da allah yajarabesu gar gashin jagotanci
Sheikh Abdulhadi Suleiman chief Imam jami'u mosque.

27/03/2024
Iftar Mubarak.   Wish you a Ramada filled with peace, joy, and spiritual fuifilment! Sheikh Abdulhadi Suleiman  chief Im...
27/03/2024

Iftar Mubarak.
Wish you a Ramada filled with peace, joy, and spiritual fuifilment!
Sheikh Abdulhadi Suleiman chief Imam jami'u mosque.

14/03/2024

Ramadan Tafsir Zama Na 04
Tareda Imam Sheykh Abdull-hadi Abu inyass Gashua

Insha allahu kukasance damu kaitsaye tawan nan shafin domin sau raron karatun Tafsirin Al.kur Ani maigirma daga bakin sh...
11/03/2024

Insha allahu kukasance damu kaitsaye tawan nan shafin domin sau raron karatun Tafsirin Al.kur Ani maigirma daga bakin shehu Imam Abdulhadi Suleiman damisalin karfe 5:00 PM Insha allahu

Alhamdulillah duk cikin shirye shirye Tafsirin Ramadan jamiu Malam Garba maitafsiri GASHUA YUSUFARI RAOD
07/03/2024

Alhamdulillah duk cikin shirye shirye Tafsirin Ramadan jamiu Malam Garba maitafsiri GASHUA YUSUFARI RAOD

SANARWA.  SANARWA .   SANARWAAMADADIN COMMUNITY MASALACIN JAMIU MALAM GARBA MAI TAFSIRI GASHUA YUSUFARI RAODNASANARDA AL...
06/03/2024

SANARWA. SANARWA . SANARWA

AMADADIN COMMUNITY MASALACIN JAMIU MALAM GARBA MAI TAFSIRI GASHUA YUSUFARI RAOD

NASANARDA AL UMMA CEWA INSHA ALLAHU TAFSIRIN ALKUR ANI MAIGIRMA WANDA AKE GABATARWA DUK SHEKARA

BANAMA INSHA ALLAHU TAFSIRIN ZAIZOMUKU KAMAR HAKA RANAR LITININ 11_03_2024 DAMISALIN KARFE 5:00_PM ZUWA 6:00 ZA.A AMSA TAMBAYOYI NA MINTINA GOMA

MALAMAI MASU GABATAR DA TAFSIRI CHIEF IMAM ABDULLAHADI SULEIMAN ABU INYASS
TAREDA ALARAMMA GWANI SULEIMAN SHEHU GARBA MAI TAFSIRI GASHUA

INSHA ALLAHU TAFSIRIN ZAIZOMUKU KAI TSAYE DAGA SHAFIN JAMIU MALAM GARBA MAI TAFSIRI GASHUA

ALLAH YABAMU IKON HALARTA AMEEEEN

SANARWA DAGA COMMUNITY MASALACIN JAMIU MALAM GARBA MAI TAFSIRI GASHUA

01/03/2024

HUDUBAR JUMA'A TA LARABCI DA HAUSA
DAGA BAKIN:- SHEIKH IMAM ABDULHADI IMAM SULEIMAN. ( ABU INYASS )
MALAM GARBA MAI TAFSIR MOSQUE; CENTRAL AREA OPP. FEDERAL UNIVERSITY GASHUA, YUSUFARI RAOD GASHUA

16/02/2024

HUDUBAR JUMA'A TA LARABCI DA HAUSA
DAGA BAKIN:- SHEIKH IMAM ABDULHADI IMAM SULEIMAN. ( ABU INYASS )
MALAM GARBA MAI TAFSIR MOSQUE; CENTRAL AREA OPP. FEDERAL UNIVERSITY GASHUA, YUSUFARI RAOD GASHUA Y

A Jiya, Asabar 27-1-2024  Aka Gudanar Da Maulidin Annabi S.A.W Daga Zawuyar Sheikh Abu Inyass Imam Abdulhadi Dake Garin ...
28/01/2024

A Jiya, Asabar 27-1-2024
Aka Gudanar Da Maulidin Annabi S.A.W Daga Zawuyar
Sheikh Abu Inyass Imam Abdulhadi
Dake Garin GASHU'A Jahar Yobe,

ALHAMDULILLAH Anyi Taro Lafiya An Tashi Lafiya Muna Addu'a Allah Ubangiji Ya Maida Kowa Gidansa Lafiya 🙏

Allah Yakara Mana Soyayyar Ma'aiki S.A.W Allah Kuma Yakarawa Shehi Lafiya Da Nisan Kwana Domin Yachi Gaba Da Shidim Tawa Addinin Musulunci Alfarmar Fiyayyen Halitta S.A.W

Muna godiya masoya

27/01/2024

Kai staye daga wajen saukan Alkur.ani mai girma Madarasatul Tanimul dari anan cikin garin Gashua jahar yobe

Address

Gashua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jami'u Malam Garba Mai Tafsir Gashua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jami'u Malam Garba Mai Tafsir Gashua:

Videos

Share

Category


Other Media in Gashua

Show All