18/11/2023
Muna cigaba da nema ma wannan bawan Allah kudin aiki Dana magani
Aduniya kawai mukeda halin taimako mubada kalilan Allah yamayarmuna da kasiran gobe kiyama!
NEMAN TAIMAKO DOMIN ALLAH DA ANNABI S A W
Innalillahi wa'innah Ilayhim Raj'un.
Wannan Yaro da kuke Gani daga Garin fantaru Dake karamar Hukumar Bangudu ta jihar Zamfara ne Yana fama da wannan ciwon ido na Cancer na tsawon lokaci yanzu haka idonsa ya fara rubewa Yana wari Yana zubar da tsutsa.
Anje Kai shi asibitin (FMC) gusau. Wato Asibitin gwannatin tarayya dake gusau, federal medical center gusau.
Inda za'a yi Masa Aiki akan kudi har naira dubu dari Hu'du ( N400,000
Da haka ake Neman taimakon bayin allah da Ku Taimaka domin Allah da Annabinsa SAW
Mikiya ce ta dauki nauyin Neman wannan TAIMAKO da Kai asibiti harzuwa samun lafiyarsa.
Zaku iya anfani da account dinmu domin tura Masa Taimakon Ku.
Acc No: 2288658719
Acc Name: Abdulrahman Nasiru
Bank name: UBA
Ku Taimaka da shared da like Shima Wani Babban Taimako ne a gare shi
Domin Karin bayani 08135583932.