Alfawa redio 24

Alfawa redio 24 my name ix website abbansy this websites aur news announcement fro all people in this page

13/07/2022
05/05/2022

Budurwa Ezinne ke nan yadda aka ganta tana taka rawa cikin wani bidiyo kafin a tsinci gawarta a ranar cikin hotal a garin Abakaliki."

05/12/2021
17/11/2021

Enugu - Wata budurwa yar Najeriya, Chiwetalu Charity, wacce aka yankewa kafa ta bayyana cewa samari basu shawa'ar jerawa da ita saboda halin da ta samu kanta.

24/10/2021

Daruruwan Magoya Bayan Manchester United kenan ke ficewa, yayin da Liverpool ke zubamata Kwallo 5 ba ko daya a filin wasan ta na Old Traford

Daga: Uzairu Lawal Rigasa

01/10/2021

Wani mutum dan asalin kasar Indonesia ya janyo cece-kuce bayan ya bayyana yadda shagalin auren sa da tukunyar girkin lantarkin sa ya kasance. Kamar yadda ya wal

23/09/2021

Shahararran mai Wasan Barkwanci dake Kwaikwayon Shugaba Buhari Wato MC Tagwaye zai gudanar da Wani shiri aranar 3 ga Octoba,2021(kwanaki Goma masu zuwa), karfe 6pm, a Transcorp Hilton Abuja. Ansaya kudin tikiti Kamar Haka:

Yaku bayi: N10,000
Mutane masu mahimmanci: N25,000
Mutanen Teburi: N1,000,000
Dana N2,000,000
Dakuma na N5,000,000.

Idan zakaje wanne irin tikiti zaka Saya?

15/09/2021

Wani kamfani ya ware wasu fina-finai 13 da mutum zai kalla a biya shi makudan kudade. Kamfanin ya bayyana manufarsa ta yin wannan, ya kuma bayyana yadda za a yi

22/08/2021
20/08/2021

KE DUNIYA: Bahijja Kenan Wacce Ƙawarta Ta Yiwa Yankan Rago Dalilin Saurayi a Unguwar Medile Dake Jihar Kano

14/08/2021

FT: Man United 5 - 1 Leeds United

United opened the Premier League weekend with style 🌟

09/08/2021

Fim din farin wata sha kallo wanda daga kamfanin pz production ke haskakawa a shafin youtube na mai dauke da shirin wato jarumi adam a zango wanda an dawo daukar zango na biyu a turanci season 2. Wanda sun sanya ko sun kawo tsalallan yan mata wanda munka kawo muku hotuna daya daga ciki jaruma …

09/08/2021

Wannan Ita Ce Matar Da Take Magana A Layin MTN "You Have One Minute Remaining"

Wannan itace Kgomotso Christopher, matar nan ta kamfanin MTN mai cewa "You have one minute remaining, ko "Your account balance is Low"

Kgomotso Christopher ƴar asalin Afirka ta Kudu, an haifeta a ranar 25 ga watan Maris a 1979, yanzu tana da shekaru 42 a duniya.

Wanne saƙo kuke da shi gareta?

02/08/2021

SHAWARA GA MATA KYAUTA

Daga Idon Mikiya

Ƴan matan yanzu abin tausayine, sai namiji yaje wajen ƴar shekara 17–20 sai ka ji tace ita karatu zatayi, idan yaje wajen ƴar shekara 20–25 ita kuma ta fara hankali amma sai mai kuɗi take so.

Idan takai shekara 25–30 to a lokacin ta koyi darasi, auren take so koma wanne irin namiji ne, sai kaga ta fara Azumin Litinin da Alhamis, da Ƙiyamul Laili da bayar da sadaka tana Malam a sakani cikin addu'a Allah ya bani miji koda talaka ne, sai kaga ta koma sauraron wa'azin Sheikh Kabiru Gombe na zamantakewar Aure.

Ƴar uwata idan namiji yace yana sonki ki tsaya kiyi dogon tunani kada ki biyewa son abin duniya, shawara ce kyauta.

©Idon Mikiya

01/08/2021

Innalillahi wainnailahirajiun Allah ya jikan ki Allah ya gafarta miki 🥲

31/07/2021
31/07/2021
19/07/2021
16/07/2021

Yanayin Fuskar Ministan Birtaniya Boris Johnson lokacin da Saka ya zubar da finareti a wasan karshe na cin kofin turai a jiya.

15/07/2021

Bayan ta auri bayerabe kuma ɗan Najeriya, wata kyakkyawar mata yar asalin ƙasar Amurka ta canza sunanta zuwa irin na yarbawa, ta faɗi a kafar sada zumunta.

15/07/2021

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da s**a shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 57, shirin ya tattauna da Mustapha Naburaska, wanda yake fitowa a matsayin Bazooka a shirin Gidan Badamasi, kuma fiaccen jarumi a Kannywood. A wann...

Address

Garo Town Old Market. Opposite Sule Galadima House
Garo

Telephone

+2347046009934

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfawa redio 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alfawa redio 24:

Share