Abubakar isah yusif

Abubakar isah yusif Allah Kayi Mana tsari Da Jinya Mai Nauyi.. Da Talauci Mai Tozartarwa.. Da Bashi Mai Kunyatarwa.. Da Tsufa Mai Rikitarwa

18/11/2024

Allah kar ka jarabce mu da tashi babu abinci a gidajen mu kuma bamuda abun sayen shi . ameen summa ameen🤲🤲🤲

Who can relate 😏
23/10/2024

Who can relate 😏

CROS ya shiga kasuwa, ranar 26 ga wata s**a ce zasu bamu airdrop ɗin mu, Allah yasa su bayar da yawa.
23/10/2024

CROS ya shiga kasuwa, ranar 26 ga wata s**a ce zasu bamu airdrop ɗin mu, Allah yasa su bayar da yawa.

23/10/2024

Wani ɗan damfara yacemin wai akwai Wani wanda yakebina da sharri nace mishi talaucine kuma kaima bai barka ba.🤣

21/10/2024

A Nigeria Ne Kaɗai Zaka Rantawa Abokinka Kuɗi Daga Karshe Kayi Biyu Babu, Ka Rasa Kuɗinka, Sannan Ka Rasa Abotar Dake Tsakaninku.

21/10/2024

$Major Target Dina shine $5k to $7k ni bamatsala ta $Major yayi Daraja ba indai Anshiga Kasuwa magana Ta Qare 💸🔥

19/10/2024

Yanzu ace ka mareni Adadin percentage din wayar ka mari nawa zaka mun 😏

19/10/2024

Dan ALLAH a samu wani yazo yayi mana bayani menene lockup

19/10/2024

Idan namutu karwanda yayi min kuka😭mai makon kukan dazakumin😭kuyimin Addu,a ne domin ita kadai nake bukata agareku🤲✍️

An fara linking exchanger ah xempire
18/10/2024

An fara linking exchanger ah xempire

Address

Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar isah yusif posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share