Funtua silver TV

Funtua silver TV BARKA DA ZUWA WANNAN SHAFI MAI FARIN JINA NA FUNTUA SILVER TV

Abu alfahari
01/07/2023

Abu alfahari

Da Duminsu"Labarin dake Shigo mana daga babban gidan yari na Jihar Bauci Inda ake tsare da Shaharren malamin nan mai da ...
01/07/2023

Da Duminsu"

Labarin dake Shigo mana daga babban gidan yari na Jihar Bauci Inda ake tsare da Shaharren malamin nan mai da awar tsaida sunna wato Dr Idris Abdul azeez, Babban malamin yasayi Shanu ko sassu guda goma yasa an yanka an rabawa bur sunonin gidan domin suyi bikin sallah cikin farinciki.

KUZO MU SASANTA sabuwar wakar MR. DEE
21/06/2023

KUZO MU SASANTA sabuwar wakar MR. DEE

Kawai mutum na aikin sa Kunzo sai zage zage kuke, abin haushin ma wai hada wanda ba dan jiha ba, rashin adalci ne wannan...
06/06/2023

Kawai mutum na aikin sa Kunzo sai zage zage kuke, abin haushin ma wai hada wanda ba dan jiha ba, rashin adalci ne wannan. Aida lokacin da shi tsohon gwamna yana saida wajan daya kasance na gwamnati be sai ku bashi shawara kada ya saida, ko kuma ku fadama masu sayen sharadin siyen kayan gwamnati. Amma kuzo sai wani surutu kuke Mafa amfani.
ADAI RIKA KULA DA ALKALAMI DAN YAFI BAKI KAIFI, WANNAN SHAWARA CE.

Ko zaka iya tina wani hadari daya daka taba shiga lokacin yarinta da kana wasa da danko?
19/05/2023

Ko zaka iya tina wani hadari daya daka taba shiga lokacin yarinta da kana wasa da danko?

26/03/2023

*Azumi fa mukeyi yan uwa,
*Ibada mai korar damuwa,
*Gata da lada mai yawa,
*Tana sama jiki na natsuwa,
*Kai sadaka da bagaruwa,
*ka bada dabino ko ruwa,
*Allah yanta mu cikin wannan wata.

*Allah kai mana tsarkin zuciya,
*Kar da ka bar mu musha wuya,
*Ka tsare mu da tada hayaniya,
*Tsare mu mu rudu da dukiya,
*Ka tsare mu wutar nan hawuya,
*Kasa aljanna ta zamma matabbata.

*D baso nake in baka sanni ba,
*Mai waken baka bana fargaba,
*Zanyo maku audio nan gaba,
*In yayi maku sai kuyi marhaba,
*Kusa a wayar ku ku rarraba,
*Allah yasa azumi ya zamo mana mafita.

31/01/2023
R.I.P KAMAL ABOKI
17/01/2023

R.I.P KAMAL ABOKI

21/10/2022

SO MUKE YAU ABA MAKIYA KUNYA.
MU AMSA TARE,
MUHAMMADURRASULILLAH. S.A.W

MY NEW TRACK (YAR GATA)
16/09/2022

MY NEW TRACK (YAR GATA)

14/09/2022

TSOTSAR NONON MACE A LIKITANCE

✍️ Dr. Saleh Sani Muhammad
Amana Islamic Medicine

Nonon mace yanada jijiyoyyi da Kuma Nama Tayadda kana Tabawa yake kai sakon Xuwa Ga jikinta ko Kuma kwakwalwarta

Maxa nason tsotsar NONON mace Kamar yadda Suma Matan Suke so a yabashi.
Amman wasu Maxan Suna daina shan NONON matansu da xarar sun sami ciki Saboda sunyadda da cewa. Ruwan NONON mace yanada illah Ga manya

SHIN MANYA NA IYA SHAN RUWAN NONON MACE????

Ruwan NONON mace yanada amfani a wurin Manya. Yana karawa Namiji Kuxari Kamar yadda yakeyiwa kana nan yara.

AMFANIN TSOTSAR NONON MACE

Yana taimakawa wajan Daidaita tsarin Tafiyar Jinin jikinta.

Sannan Idan ana tsotsar NONON mace na Lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta Ya kkaru zuwa 110, a duk minti daya. Sannan yana xamarwa mace Kamar motsa jikine da Kuma samun Karin lafiyar jikinta

AMFANIN TABA NONON MACE GA LAFIYAR JIKINTA

wannan Maganine Nagaske Taba NONON mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan Kuma wannan nishin da mace takeyi na Sama Fa Sau 60, a minti daya yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta

Kada mace ta ringa Hana shan nononta domin kuwa hakan Xaisa ta rashin Kuxari a jikinta da Kuma hanyoyin jininta

Masana sunce shan NONON mace ta Kuma tattabashi yana kare nononta Daga kamuwa Kansar nono

Idan Kina Cikin matanda banajin dadin kwanciya Dana Miji.

To kisashi Ya dinga matsa nononki Sannan yayi wasa da kan NONON hakan yana saurin motsa shaawar mace Tayadda Xata samu Gamsuwa da namijin dake kwantawa da ita

MACE IDAN KINA SHAYARWA. KIBAR YARON YASHA NONON DAGA JIKINKI. DA ZARAR YA BUKACI HAKAN.

IDAN KUMA NAMIJIN NA BUKATAR TABAWA SHIMA KIBARSHI YATABA SANNAN YASHA NONON. DOMIN YIN HAKAN SAMUN NASARANE A GAREKI

AMFANIN NONON MACE GA NAMIJI

ruwan NONON mace yana taimakawa wajan kare mutum Daga kamuwa da Ciwon Kansa. Da Kuma wajan narkewar abinci. Sannan a Shawarce Anason kullum Kasha ruwan NONON mace da kare kanka Daga kamuwa da cututtuka.

22/08/2022

Miji ne ya kaiwa matarsa ziyarar bazata ma'aikatarsu don ya bata mamaki sai ya biyo ta bayanta yayi mata Kiss a wuya "Boom" sai tayi dariya tace MD don Allah kabari kaga yanzu lokacin aikine 😳

Idan kaine ko inkece ya zakayi, kuma wanne hukunci zaka yiwa matar ka?

04/04/2022

UWA RIGAR ADO NA SHK AHMAD TIJJANI GURUNRUM

27/07/2021

Hira kai tsaye da fitacciyar jarumar hausa film maryam yahaya. Kuji daga bakin ta

12/06/2021

Fadi kalma daya tak akan mawaki sani liya liya

15/02/2021

Fadi kalma daya tak akan wannan dan soyaya☝️

Nasarar rayuwa bata zuwa saeda RISKS
07/02/2021

Nasarar rayuwa bata zuwa saeda RISKS

innalillahi wa'inna ilaihi rajioun😭Allah yayiwa yar Dr.isha Ali pantamy rasuwa😭 mai suna Aisha a yau litinin bayan magri...
23/11/2020

innalillahi wa'inna ilaihi rajioun😭

Allah yayiwa yar Dr.isha Ali pantamy rasuwa😭 mai suna Aisha a yau litinin bayan magribar nan yan uwa mu sata a cikin Addu'a🙏😓

Please share and like
22/11/2020

Please share and like

17/11/2020

Mun bude sabon GROUP WHATSAPP Me suna (FUNTUA SILVER TV GROUP) Ga masu bukatar shirye shiryen mu. Wakokin hausa nanaye. wakokin hausa hip hop. Comedy da sauran shirye shirye masu kawatar wa. Ka/ki aje nomber ka/ki a kasa👇👇 zamuyi add din ku, mun gode

15/11/2020

FUNTUA CITY

13/11/2020
08/11/2020
07/11/2020

Good morning 2u all my peoples

05/11/2020

For full video visit AREWAWA TV please subscribe

Address

Zaria Road Funtua
Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Funtua silver TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Funtua silver TV:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Funtua

Show All