UmarfaruQ El Masoyee Tv

UmarfaruQ El Masoyee Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UmarfaruQ El Masoyee Tv, TV Channel, Zaria Road, Funtua.

Mun kirkiri Shafinmu domin Nishadantarwa a yabon Manzon Allah s.a.w,Da kawo muku kasidu bangaren yabo, da abinda yai kamada da Haka kamar;Karatuttuka,Yabo/Bege,tunatarwa,Nishadantarwa domin Masoya.

02/03/2022

# #فتبارك الله رب العلمين # #
الله الحكيم,الجليل,يا ذلجالال والاكرم

17/02/2022

Mai hankali shine ke la'akari da abinda ya sani akan kansa, ba ya ruduwa da yawan kalaman Yabo da yake samu daga mutane

10/02/2022

An

09/02/2022
 #  khanal lahu,khanal laha lahu # #
05/02/2022

# khanal lahu,khanal laha lahu # #

01/12/2021

WhatsApp Group Invite

13/08/2021
05/08/2021
28/07/2021



Babu Soyayya Ga Duk Ran Da Ta Soki SHUGABA.

Ran Mu Fansa ne Ga Mutuncin SHUGABA S.a.w.

Yan Uwa Mununa Kishin Mu GA Annabi, Muyi UNLIKE Da UNFOLLOW Ga Shafukan Da S**a Ci Zarafin Shugaban Halitta S.a.w.

02/07/2021
30/06/2021

Muna Godiya ga Dukkan masoya masu san Page dina

26/06/2021

Moalana Asheik Usman"sharubutu"Ghana, Allah ya kara lafiya da nisan kwana.

19/06/2021

Mun kirkiri Shafinmu domin Nishadantarwa a yabon Manzon Allah s.a.w,Da kawo muku kasidu bangaren yab

"Mun Gabatar da Kasida mai Suna"At tasniyah"Takun shi Yabon Manzon Allah s.a.w Kyawawan Halayensa,Mu,ujizarsa,Matsayinsa...
19/06/2021

"Mun Gabatar da Kasida mai Suna"At tasniyah"Takun shi Yabon Manzon Allah s.a.w Kyawawan Halayensa,Mu,ujizarsa,Matsayinsa Da Siffofinsa,Tana da 108 acikinta%Wanda Ni Umar Masoyee na Rubuta kuma na Karanta,Nayita Hadiyyah Zuwa ga Manzon Allah s.a.w...

15/06/2021

zamu fito muku da Kasidu na yabon Manzon Allah s.a.w,Daga Halarar Shehu Mal Yusuf Yaro(Shehun Matasa)S/layi Funtua.Daga bakin Dan uwanku a Allah UmarfaruQ Masoyin Annabi s.a.w

Address

Zaria Road
Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UmarfaruQ El Masoyee Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UmarfaruQ El Masoyee Tv:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Funtua

Show All

You may also like