Hausa Online TV

Hausa Online TV This page will bring you current discuss in Nigeria and it's environs both written and in Video form
(1)

05/11/2023

Allah Yakare Mana Kai Gwamnanmu Maganin Kukanmu.
Sukuma Maqiyanka makiyan Jihar Katsina Allah Yasa suji kunya a idon Duniya.
Cc: Masoyi Jihar Katsina, Arewacin Nigeria da Nigeria baki daya.

Gwamnan Jihar Mu Dr Dikko Umaru Radda PhD. Abin alfaharinmu, Allah Yayi riqo da hannayenka akan daidai.
05/11/2023

Gwamnan Jihar Mu Dr Dikko Umaru Radda PhD. Abin alfaharinmu, Allah Yayi riqo da hannayenka akan daidai.

05/11/2023

Kazalika, shugaban zai halarci taron ƙasashen Larabawa da na Afirka inda zai tattauna a kan batutuwa da dama.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3tTapFh

05/11/2023

Hello Everyone 👋, it's been quite a while since we don't Engaged here on this space. Hope you are all doing fine my great Followers. I love you all

13/08/2021
08/08/2020

Jahilin Malami na tallar Gurasa kukalla kusha dariya tareda Babulaye.

07/08/2020

Jahilin Malamin Limamin gawa, Ku kalla kusha dariya babu qauqqautawa. Kada kumanta kuyi following din page dinmu domin kawo cigaba da sanamomaku irin wadannan videos din. Mungode da kallon tashar Hausa Online TV

07/08/2020

Jahilin Malami na tallar ragon Layya. Kalla kaci dariya ba qaqqautawa.

19/07/2020
https://youtu.be/xunEO9AIo4E
23/04/2020

https://youtu.be/xunEO9AIo4E

Barka DA Ziya Rar Darika Online TV Wannan Tasha Ce Da zata rika kawo maku Wa azin Malamai akai akai. Kai dai katabbatar ka Danna Subcribe Ka Danna karaurawar...

Salamun Alaikum Barkanmu da haduwa a cikin shirinmu na biyu na karatun Tajweed    *HUKUNCE* *HUKUNCEN ISTI'AZA          ...
03/04/2020

Salamun Alaikum

Barkanmu da haduwa a cikin shirinmu na biyu na karatun Tajweed

*HUKUNCE* *HUKUNCEN ISTI'AZA DA BASMALA*

idan mai karatu yazo yin *isti'aza* da *Basmala* yayin da zai fara karatu,Akwai halaye guda Hudu;

1-Rarrabewa

2-Hada bismillah da surah kawai

3-Hade A'uzubillah tare da Bismillah kawai

4-Hadewa gaba daya

Anan muka zo qarshen Darasi na biyu

سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لاإله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك

*Babu Kyau Tafiya Da Takalmi Ƙafa Ɗaya*--An Karɓo Daga Abu Hurairata Allah Ya Ƙara Masa Yarda Yace:-*Manzon Allah ﷺ, Yac...
03/04/2020

*Babu Kyau Tafiya Da Takalmi Ƙafa Ɗaya*
-
-
An Karɓo Daga Abu Hurairata Allah Ya Ƙara Masa Yarda Yace:
-
*Manzon Allah ﷺ, Yace:*
"Kada Ɗayanku Yayi Tafiya Da Warin Takalmi Ɗaya, Kodai Ya Sanya Su Baki Ɗaya, Ko Kuma Ya Cire Dukkaninsu Baki Ɗayansu"
صحيح مسلم : (2097)
-
-

LOKACIN KARƁAR ADDU'A A RANAR JUMA'AManzon Allah SAW yace: "A (Ranar) Juma'a a kwai wani lokaci da babu wani bawa musulm...
03/04/2020

LOKACIN KARƁAR ADDU'A A RANAR JUMA'A

Manzon Allah SAW yace: "A (Ranar) Juma'a a kwai wani lokaci da babu wani bawa musulmi da zai dace da ita, yana a tsaye yana sallah, sai ya roƙ'i Allah wani alkhairi face Allah ya ba shi".
Bukhary da Muslim

MAFI INGANCIN MAGANA A GAME DA WANNAN LOKACIN:

1●Daga hawan Limami minbari har zuwa a idar da sallah.

2●Bayan Sallar La'asar zuwa fad'uwar rana.

Wannan na biyun shine magana mafi rinjaye.
(Ibnul Qayyim RA)

03/04/2020

*SALATI A DAREN JUMA'A*--"Kada a manta da yiwa Manzon Allah ﷺ, Salati acikin wannan daren na yau da kuma gobe idan Allah...
02/04/2020

*SALATI A DAREN JUMA'A*
-
-
"Kada a manta da yiwa Manzon Allah ﷺ, Salati acikin wannan daren na yau da kuma gobe idan Allah ya kaimu ranar Juma'a"

Alhadulillah 🙌
02/04/2020

Alhadulillah 🙌

👌
02/04/2020

👌

Corona virus: PDP na so ta saido🙄 akan gudun mawar da mutane ke bayar wa.https://bbc.in/3aEb5QC
01/04/2020

Corona virus: PDP na so ta saido🙄 akan gudun mawar da mutane ke bayar wa.
https://bbc.in/3aEb5QC

Hukumar yaki da yaduwar cutuka ta Najeriya NCDC tace yawan mutanen da aka tabbatar sun kamu da coronavirus a kasar ya ka...
30/03/2020

Hukumar yaki da yaduwar cutuka ta Najeriya NCDC tace yawan mutanen da aka tabbatar sun kamu da coronavirus a kasar ya kai 111.

Sanarwar da hukumar ta NCDC ta fitar a daren Lahadi da misalin 9:30 na dare sun nuna cewa an samu karin mutum 14 da s**a kamu da cutar a fadin kasar.

NCDC ta ce daga cikin mutanen, tara a Lagos suke, biyar kuma a babban birnin tarayyar kasar Abuja.

Tsallake Twitter wallafa daga



NCDC



Fourteen new cases of have been reported in Nigeria; 9 in Lagos and 5 in FCT

As at 09:30 pm 29th March there are 111 confirmed cases of reported in Nigeria with 1 death.



7,633

9:39 PM - Mar 29, 2020

Twitter Ads info and privacy

8,297 people are talking about this

Karshen Twitter wallafa daga

Wannan sanarrwa na zuwa jim kadan bayan shugaban kasar Muhammadu Buhari ya yi jawabi na farko ga 'yan Najeriya kan coronavirus.

Gabanin nan kuma hukumar ta NCDC ta bayyana bullar cutar a jihohin Kaduna da Benue abinda ya kai cewa jihohi uku ne ke fama da cutar a Najeriya.

Tun da farko, gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufa'i ya fito ya bayyana wa jama'a cewa gwajin da aka yi masa ya nuna cewa yana dauke da coronavirus, sai dai alamunta ba su bayyana a jikinsa ba ya zuwa yanzu.

Amma ya ce ya kebe kansa bisa shawarwarin jami'an lafiya.

Gwamna El-Rufa'i ne dai babban mutum na baya-bayan nan da cutar ta shafa zuwa yanzu a Nijeriya, duk da tashi tsayen da aka gani ya yi wajen hana cutar shafar al'ummar jiharsa.

Ya dauki matakai daban-daban ciki har da umarnin hana fita.

Kaduna da Binuwai dai sun zama jihohi na baya-bayan da cutar bulla cikinsu a Najeriya kuma zuwa yanzu cutar ta shiga jiha 11, baya ga babban birnin kasar Abuja.

Gwamnan jihar Legas inda cutar ta fi kamari da mutum 59, Babajide Sanwo-Olu ya ce suna aiki cikin juriya don katse yaduwar annobar a jiharsa musamman a tsakanin mutanen da s**a koma gida daga kasashen waje.

A karshen wannan mako, matakin rufe kan iyakokin jihohi da dama a kasar ya

Bisa shawarar da Ma'aikatar Lafiya da hukumar NCDC s**a bayar, na yi umarni da a dakatar da duk wata zirga-zirga a Jihar...
30/03/2020

Bisa shawarar da Ma'aikatar Lafiya da hukumar NCDC s**a bayar, na yi umarni da a dakatar da duk wata zirga-zirga a Jihar Legas da Abuja na tsawon mako biyu da zai fara daga 11:00 na daren Litinin 30 ga watan Maris.

"Wannan hanin zai hada da Jihar Ogun saboda kusancin da take da shi da Jihar Legas da kuma yawan zirga-zirga tsakanin jihohin. An sanar da gwamnonin Legas da Ogun da kuma ministan Abuja.

"Lallai ne kowa ya kasance a cikin gidansa a wadannan yankunan. A katse tafiye-tafiye tsakanin jihohi. Dukkanin harkokin kasuwanci za a rufe su a tsawon wannan lokaci.

"Za mu yi amfani da wannan dama wajen gano tare da killace dukkan wadanda s**a yi mu'amala da mutanen da aka riga aka gano sun kamu da cutar. Za mu tabbatar da cewa an kula da wadanda s**a kamu a asibiti yayin da za mu takaita yaduwarta zuwa sauran jihohi.

"Wannan dokar ba ta shafi asibitoci da sauran cibiyoyin lafiya ba da kuma wuraren da ake samar da rarraba magunguna.

Haka nan ba ta shafi wuraren kasuwanci ba kamar su:a. Wajen sarrafa abinci da kamfanonin da ake sari;b. Wuraren da ake rarraba man fetur da masu sayarwa,c. Kamfanonin rarrabawa da samar da wutar lantarki;d. Kazalika ban da kamfanonin tsaro masu zaman kansuDuk da cewa dokar ba ta shafi wadannan wurare ba, to za a takaita ziyarrtarsu kuma za a sa ido.

"A yaki da coronavirus, kowanne irin mataki muka dauka ba zai yi girma ba kuma ba zai yi kadan ba. Maganar kawai ita ce ta daukar matakin da ya dace a lokacin da ya dace daga kwararrun ma'aikata."

"Don Haka, a matsayinmu na gwamnati, za mu ci gaba da dogara da shawarwarin masana da kwararru a ma’aikatar Lafiya da hukumar da ke kula da yaduwar cutuka, NCDC, da sauran hukumomi a wannan lokaci na tsaka mai wuya.

"Ina kira ga duka ‘yan kasar nan da su bi dokokin da ake fitarwa lokaci zuwa lokaci.

"Kamar yadda aka sani, Legas da Abuja ne garuruwan da ke da mafi yawan mutnen da aka samu dauke da cutar a Najeriya. Don haka mun mayar da hankali wajen gaggauta dakatar da yaduwar cutar, kuma mu t

19/03/2020

19/03/2020

05/03/2020

Hahaha 🤣😂🤣😂corona virus

04/03/2020

Allah ka kawo mana karshe chutar coronavirus 🙄 A duk fadin Duniya

Dezell ya shigar da Kara Akan abunda Maryam Booth Tayi Masa 🤗
14/02/2020

Dezell ya shigar da Kara Akan abunda Maryam Booth Tayi Masa 🤗

Ana Wata😍 🌙 ga Wata 🌙🤩
08/02/2020

Ana Wata😍 🌙 ga Wata 🌙🤩

03/02/2020

WANNAN FAGE MUN BUDE � � DON YAN UWAN MU HAUSAWA DAKE CIKIN KASA DA SAURAN KASA SHEN KETARE��

Address

Dugun Muazu
Funtua
830104

Telephone

+2348074355354

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Video Creators in Funtua

Show All

You may also like