Fadakarwa

Fadakarwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fadakarwa, Media, Dutsen reme, Funtua.

21/08/2021

Astagfirullah wa a tubu ilaik

02/02/2020

Manzon allah tsira da amincun allah su kara tabbata a gare shi yace ku yawaita abun da zai gusar muku da jin dadin duniya, wato MUTUWA allah yasa mudace

02/02/2020

Manzon allah ysira da amincun allah su kara tabbata a gare shi yace wanda ya tuba kafi rana ta fito daga mafadar ta allah y karbi tubar shi allah yasa mu dace

16/01/2020
14/01/2020

KAGUJI ABIN DUNIYA KAMAR YANZU ZAKA BARTA* *KAZAMO MAI KYAKKYAWAR NIYA GA KOWA ALLAH ZAI TAIMAKEKA *KAJI TSORON ALLAH ADUK INDA KAKE ZAKA GA NASARA ACIKIN LAMURANKA *DUNIYA LABARI KOMAI DAKAKEGANI ZAIZAMO TAMKAR BA,AYIBA *KAGUJI MIYAGUN ABOKAI MAZA KO MATA SABODA ZASU IYA BATAKAH yah allah karabamu d masuson ganin qarshenmu ameen

12/01/2020
09/01/2020

Hakika Ba dolene kafadi duk abinda ka saniba, Amma yana da kyau kasan duk abinda kake fadi* Tabbas Mai waazi ba shi yake hisabi ba, Amma zahiri yana tunatar da kaine cewa akwai Ranar hisabi Dan Haka Muji Tsoron Allah,Aduk indamuke Allah yabamu ikon fadin alkairi.

Address

Dutsen Reme
Funtua
831266

Telephone

08147340021

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fadakarwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other Media in Funtua

Show All