Duniyarmu a yau tv

Duniyarmu a yau tv Allah is one

05/07/2022

Ɗan takarar gwamnan Katsina ƙarƙashin jam'iyyar APC, Dr. Ɗikko Umar Raɗɗa ya ayyana sunan Alhaji Yusuf Ali Musawa a matsayin abokin takarar shi a zaɓen gwamna na 2023. 

05/07/2022
Za a yi zaɓen shugaban Najeriya ranar 25 ga Fabarairun 202326 Fabrairu 2022, 14:44 GMTWanda aka sabunta Sa'o'i 4 da s**a...
26/02/2022

Za a yi zaɓen shugaban Najeriya ranar 25 ga Fabarairun 2023

26 Fabrairu 2022, 14:44 GMT

Wanda aka sabunta Sa'o'i 4 da s**a wuce



Bayanan hoto,
INEC ta ce za ta ci gaba da wallafa tanade-tanaden sabuwar dokar zaɓe

Hukumar zaɓe a Najeriya INEC ta sanar da jadawalin babban zaɓe na 2023, inda za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa ranar Asabar 25 ga watan Fabarairun 2023.

Shugaban INEC Farfesa Mahmud Yakubu ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Asabar.

Kazalika, za a gudanar da zaɓen 'yan majalisun tarayya tare da na shugaban ƙasar.

Zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisun jihohi zai gudana ranar 11 ga watan Maris na 2023 ɗin.

A cewarsa, an zaɓi ranar ce saboda a tabbatar an yi aiki da sabuwar dokar zaɓe, wadda ta tanadi cewa wajibi ne a bayyana ranar zaɓen aƙalla kwana 360 kafin kaɗa ƙuri'a.

Ya ƙara da cewa hukumar za ta wallafa sauran tanade-tanaden dokar zaɓen "a lokacin da ya dace".

Zaben 2023: Shin sabuwar ƙungiyar siyasar da Kwankwaso ya ƙaddamar za ta iya barazana ga APC da PDP?Mintuna 7 da s**a wu...
23/02/2022

Zaben 2023: Shin sabuwar ƙungiyar siyasar da Kwankwaso ya ƙaddamar za ta iya barazana ga APC da PDP?

Mintuna 7 da s**a wuce



Matakin da tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso da wasu gaggan 'yan siyasar Najeriya s**a dauka na ƙaddamar da sabuwar ƙungiyar siyasa ya jawo tsokaci daga bangarori da dama game da irin tasirin da hakan zai iya yi a zaben shekarar 2023.

A ranar Talata ne Sanata Kwankwaso ya jagoranci wani gagarumin taro na wasu manyan 'yan siyasar kasar karkashin wata kungiya mai suna The National Movement TNM.

Fitattun mutane da 'ƴan siyasa da s**a halarci taron sun haɗa da Alhaji Tanko Yakasai da Capt Idris Wada, tsohon gwamnan Kogi da tsohon sakataren watsa labarai na jam'iyyar PDP Rufai Alkali da Aminu Ibrahim Ringim, tsohon dan takarar gwamna a jihar Jigawa da kuma Inijiniya Buba Galadima.

An gudanar da taron ne a babban dakin taro na International Conference Centre da ke Abuja, babban birnin tarayyar kasar.

Jam'iyyar APC ta ware wa yankin Arewa muƙamin shugabancin jam'iyyar - El-Rufai22 Fabrairu 2022ASALIN HOTON,STATE HOUSEB...
23/02/2022

Jam'iyyar APC ta ware wa yankin Arewa muƙamin shugabancin jam'iyyar - El-Rufai

22 Fabrairu 2022


ASALIN HOTON,STATE HOUSE

Bayanan hoto,
Gwamnon APC sun gana da Buhari ranar Talata game da babban taron jam'iyyar na ƙasa

Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ware wa yankin arewacin ƙasar muƙamin shugaban jam'iyyar na ƙasa yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023.

Gwamnan Kaduna Nasir Ahmed El-Rufai ya faɗa wa manema labarai, jim kaɗan bayan ganawarsu da Shugaba Muhammadu Buhari ranar Talata, cewa jam'iyyar ta amince ta rarraba muƙaman da babu kowa a kai a Kwamatin Ƙoli na jam'iyyar tsakanin Kudu da Arewa kafin babban taronta na ƙasa.

Hakan na nufin muƙamin shugabancin wanda John Odigie-Oyegun da Adams Oshiomhole s**a riƙe a baya, dukkansu 'yan Kudu, zai koma Arewa.

"Mun amince da wani tsari na karkasa muƙamai ga dukkan shiyyoyin siyasa. Shiyyoyin Arewa za su samu muƙaman da na Kudu s**a riƙe a cikin shekara takwas da s**a wuce, su ma (na Kudu) haka," a cewar Gwamna El-Rufai.

Nijar: Mahara sun kashe farar hula 18 a Jamhuriyar NijarSa'o'i 5 da s**a wuceASALIN HOTON,ISWAPMahukunta a jamhuriyyar ...
23/02/2022

Nijar: Mahara sun kashe farar hula 18 a Jamhuriyar Nijar

Sa'o'i 5 da s**a wuce


ASALIN HOTON,ISWAP

Mahukunta a jamhuriyyar Nijar sun ce an kashe fararen hula 18 a wani harin da 'yan bindiga s**a kai a yammacin kasar.

Bayanai na cewa wasu 'yan bindiga dauke da mak**ai a kan babura ne s**a kai hari kan wata babbar mota da ke jigilar mutane a tsakanin wasu kauyuka biyu da ke yankin Tillaberi.

Yammacin Nijar, k**ar makwabtanta Mali da Burkina Faso sun shafe shekaru suna fuskantar hare-haren 'yan bindiga, duk kuwa da kokarin da dakarun kasa da kasa ke yi a yankin Sahel mai fama da kungiyoyin masu ikirarin jihadi.

A halin da ake ciki dai kasashen biyu da ke makwabtaka da jamhuriyya Nijar na karkashin mulkin soji, bayan hambarar da gwamnatin farar hula.

Ukraine: Abin da ya k**ata ku sani game da yankunan Donetsk da Luhansk da s**a ɓalle daga UkraineMintuna 59 da s**a wuce...
23/02/2022

Ukraine: Abin da ya k**ata ku sani game da yankunan Donetsk da Luhansk da s**a ɓalle daga Ukraine

Mintuna 59 da s**a wuce


ASALIN HOTON,REUTERS

Bayanan hoto,
Ƴan tawayen da ke samun goyon Rasha sun ja daga a yankin Luhansk

Yankunan gabashin Ukraine biyu na fuskantar rikici Rasha bayan da Shugaba Vladimir Putin ya umarci sojojinsa su kutsa yankunan ƴan tawaye.

Shugaban Rasha ya ce kasarsa ta amince da su a matsayin kasashe masu cin gashin kansu. Amma me muka sani game da Donetsk da Luhansk?

A 2014 ne 'yan aware s**a samu nasarar mamaye wani yanki mai fadin gaske a yankunan biyu kuma tun daga lokacin s**a ayyana kafa Jamhuriyar Donetsk (DNR) da Jamhuriyar Luhansk (LNR), kan iyaka da ƙasar da Rasha.

Ukraine na kiran su a matsayin "yankunan da aka mamaye na wucin gadi" - k**ar yadda ta faru da Crimea, wanda Rasha ta mamaye ya zama yankinta a 2014.

Amma dukkaninsu sun dogara ne da tallafin kuɗi da na soja daga Rasha.

Shugabannin yankunan da ke samun goyon bayan Rasha na DNR Denis Pushilin da na LNR Leonid Pasechnik, sun yi nasara a zaben 2018 wanda bai samu goyon bayan ƙasashen duniya ba. Shugabannin biyu sun yi kiran shiga tarayyar Rasha.

Ina ne Luhansk da Donetsk a taswira?

Yankunan biyu da s**a ɓalle suna daga cikin kogin Donbas ne, kuma a yanzu suna ƙarƙashin "Rukunan Donbas na Rasha", inda ake kallon yankin a matsayin ƙasar Rasha.

Suna cikin ƙasar da Majalisar Dinkin Duniya ta amince da su a matsayin Ukraine. Wani abin da ba a sani ba shi ne, ko sojojin Rasha za su ci gaba da zama a cikin yankin da ƴan tawaye ke rike da su, ko kuma za su ƙara matsawa zuwa yankunan Donetsk da Luhansk.

Najeriya: Anya shugaba Buhari zai sanya hannu kan dokar zabe?Sa'o'i 6 da s**a wuceASALIN HOTON,Ɗaya daga cikin manyan a...
23/02/2022

Najeriya: Anya shugaba Buhari zai sanya hannu kan dokar zabe?

Sa'o'i 6 da s**a wuce


ASALIN HOTON,

Ɗaya daga cikin manyan alƙawurran Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari shi ne inganta zaɓen ƙasar tsawon mulkinsa, sai dai ga alama wankin hula yana neman kai shi dare.

Kungiyoyin fararen hula dai sun gudanar da zanga-zanga a Abuja, suna matsa wa shugaban ƙasar lamba don ya sa hannu a kan ƙudurin dokar zaɓen 2022.

Kungiyoyin sun yi zanga zangar ce don neman shugaban na Najeriya ya yi abin da ya dace.

Kungiyoyin sun ce rashin sa hannun a kudurin dokar ya sa an makara a shirin tunkarar zaben 2023.

Kungiyoyin sun ce doka ta yi tanadin cewa hukumar zabe ta sanar da tak**aimain ranakun zabe shekara guda kafin zuwan lokutan.

Matsalar tsaro na ci gaba da tada hankula da daidaita al'umomi a yankunan arewacin Najeriya, baya ga mutanen da ke rasa ...
09/02/2022

Matsalar tsaro na ci gaba da tada hankula da daidaita al'umomi a yankunan arewacin Najeriya, baya ga mutanen da ke rasa rayuka ana kuma samun karin mutanen da ke gudun hijira.

Harin baya-bayanan da ya daidaita mutane da gidajensu shi ne wanda aka kai garuruwan Zamfara da Katsina a cikin wannan makon.

Ko a maraicen jiya Talata sai da 'yan bindiga s**a kai farmaki kauyen Hayin Dan Maciji na yankin karamar hukumar Gusau a Zamfara tare da hallaka mutane.

Sai dai yayin da ake cikin wannan yanayi su kuwa jama'ar garin garin Doma na jihar Katsina jajircewa s**a yi, s**a fatattaki wasu 'yan bindiga da s**a yi yunkurin kai masu hari.

Zuwa wayewar safiyar wannan Larabar mafi rinjayen jama'ar garin Hayin Dan Maciji na gundumar Ruwan Baure a yankin karamar hukumar Gusau, sun tsere zuwa wasu garuruwa makwabta.

30/01/2022

Koriya Ta Arewa ta harba makami mai linzami mafi girma cikin shekaru biyar

30 Janairu 2022, 03:56 GMT


ASALIN HOTON,NKNA

Bayanan hoto,
Rabon da Koriya Ta Arewa ta harba katafaren makami irin wannan tun 2017

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami a gabar tekun gabashin kasar, gwajin makami mai linzami na bakwai cikin wata guda kuma mafi girma cikin shekaru biyar.

Gwamnatin Japan ta ce makamin ya yi tafiya mai tsirin kilomita dubu biyu kafin ya gangaro, ya fada tekun Japan mai nisan kilomita dari takwas daga wurin harba shi.

Shugaban Koriya ta Kudu Moon Jae-in ya kira taron gaggawa na kwmitin tsaron kasar na farko cikin shekara guda.

Shugaban kasar, Kim Jong Un, ya yi kira ga sojoji da su hanzarta bunkasa fasaharsu da karfinsu, tare da yin watsi da kiran da Amurka ta yi na tattaunawa kan kawar da mak**an nukiliya.

Mazauna Birnin Gwari sun ce ba sa iya bacci sai da rana saboda fargabar 'yan fashin dajiSa'o'i 7 da s**a wuce'Yan fashin...
30/01/2022

Mazauna Birnin Gwari sun ce ba sa iya bacci sai da rana saboda fargabar 'yan fashin daji
Sa'o'i 7 da s**a wuce
'Yan fashin daji
ASALIN HOTON, BBC
Mazauna yankin Birnin Gwari da ke jhar Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da kasancewa cikin fargaba, sak**akon ƙaruwar satar mutane, da hare-haren ƴan fashin daji a yankin.

Ko da a baya-bayan nan sai da aka yi garkuwa da mutane 17 a kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari bayan barayin sun tare motocin da suke ciki.

Wani mazaunin yankin ya shaida wa BBC Hausa cewa duk da yake akwai jami'an tsaro a hanyar, masu garkuwa da mutane suna cin karensu babu babbaka a yankin.

Ya ce," A ranar Juma'a masu garkuwar sun tare wasu motocin fasinja da ke kan hanyar zuwa Buruku, inda s**a ɗauki mutum bakwai wadanda 'yan kasuwa ne da s**a je cin kasuwa.

''A washe garin da aka sace mutanen ma wasu 'yan fashin dajin sun sake tare hanya inda s**a dauki mutum goma, daga bisani daya daga cikinsu ya gudo inji mazaunin yankin.

Mutumin ya ce dama jama'ar yankin nasu ba sa bacci yana mai cewa "idan dai mutum na son ya yi bacci to sai dai ya yi da rana, saboda kullum a cikin zulumin abin da zai iya faruwa muke."

'Yan fashin daji: Mene ne zai sauya idan aka ayyana su a matsayin 'yan ta'adda?
'An kashe sama da ƴan Najeriya 600 a watan Satumba kaɗai'
Sokoto: Ƴan bindiga sun 'sa wa garuruwa 20 wa'adin biyan haraji' a Sabon Birni
"Ba a yin kwana uku a jere ba a sace mutane a hanyar Birnin Gwari ba, wannan abu yana damunmu matuka, muna so gwamnati ta kara jami'an tsaro a wannan hanyar," in ji mazaunin yankin.

Karin bayani
Jihar Kaduna dai na daya daga cikin jihohin da suke fama da matsalar tsaro a Najeriya kuma musamman a yankin arewaci.

Kazalika Birnin Gwari na daya daga cikin wuraren da wannan tsaro ya fi tabarbarewa a cikinsu, wanda da wuya a yi mako guda ba a kai hari ko an sace wani ba a yankin.

Wasu dai na ganin ma'adinan zinaren da ke karkashin kasa a yankin na cikin abubuwan da s**a sa aka tsananta kai hare-hare a yankin nasu.

A baya baya nan rahotanni sun ce rundunar sojin saman Najeriyar ta yi nasarar tarwatsa wani gungun 'ya fashin daji da ke addabar matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja, inda aka kashe fiye da mutum 45, ciki har da jagoransu mai suna Ali Kwaja.

Ayyukan da wasu ƴan Najeriya ke buƙata a 20225 Janairu 2022ASALIN HOTON,GETTY IMAGESBayanan hoto,Rashin tsaro na matuka...
07/01/2022

Ayyukan da wasu ƴan Najeriya ke buƙata a 2022

5 Janairu 2022


ASALIN HOTON,GETTY IMAGES

Bayanan hoto,
Rashin tsaro na matukar ci wa 'yan Najeriya tuwo a kwarya

A kowace shekara, mutane da dama a faɗin duniya suna da buri daban-daban da suke so su ga sun cimma, haka kuma suna da fatan da suke da shi musamman ga ƙasashensu.

Akasari jama'a na fatan samun ci gaba daban-daban da s**a shafi siyasa ko tattalin arziki ko mulki ko harkar lafiya ko noma da dai sauransu.

Kwanaki kaɗan bayan shiga sabuwar shekara, BBC ta tambayi mabiyanta a shafukan sada zumunta irin ayyukan ci gaban ƙasa da suke so gwamnatocinsu su yi musu.

Ɗumbin jama'a sun ta bayyanara'ayoyi daban-daban kan irin abubuwan da suke buƙata.

TALLA

Zaman lafiya da tsaro

Babban abin da jama'a s**a yi ta magana a kai shi ne batun tsaro inda s**a yi ta kira ga gwamnati ta tabbatar ta samar da tsaro a wannan sabuwar shekara.



Mutane da dama ciki har da Sanusi Shehu Gaya na buƙatar samun zaman lafiya a Najeriya.

Bisa wannan buƙata ta jama'a da dama BBC ta tuntuɓi Barrista Bulama Bukarti kan irin abubuwan da ya k**ata gwamnati ta mayar da hankali a kai a 2022 dangane da batun tsaro.

A cewarsa, maganar tsaro ne mafi girman al'amari a duniya ba sai ma Najeriya ba.

"Idan babu tsaro, babu abin da yake yiwuwa a ƙasa, maganar tattalin arziki, maganar ilimi, maganar zamantakewa, babu abin da zai yiwu matuƙar babu tsaro," in ji Barrista Bukarti.

Barrista Bukarti ya bayyana cewa zaɓen 2023 da ƴan Najeriya ke fatan gani, idan ba a dauki kwararan matakai ba, zai yi mummunar illa ga zaɓen.

"Abu na farko da ya k**ata gwamnati ta yi shi ne ta sauya tsarinta na yaƙi da ta'addanci, abin da gwamnati take yi a yanzu shi ne sojoji sun zama ƴan kariya, jira suke sai an kawo hari su kai ɗauki," k**ar yadda Barrista Bukarti ya yi zargi.

Muhimman abubuwan da za su faru a Najeriya a 2022

Abu biyar da ba ku sani ba game da ƙasurgumin ɗan fashin Zamfara Bello Turji

Inganta tattalin arziki

Inganta tattalin arziki da samar d

17/12/2021

Muna baiwa masu bibiyar labaranmu
Hakuri bisa daina Dora muku labarai
Sak**akon network shutdown
Amma yanzu min dawo🙏🙏🙏

An haramta hawa babura a jihar JigawaJSGCopyright: JSGGwamnatin jihar Jigawa ta sanar da haramta hawa babura a kananan ...
11/09/2021

An haramta hawa babura a jihar Jigawa



JSGCopyright: JSG

Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da haramta hawa babura a kananan hukumomi 27 da ke faɗin jihar. daga ƙarfe 9 na dare zuwa 6 na safe.

Gwamnatin ta ce matakin na da alaka da matsalar tsaron da jihar ke fama da ita.

Shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomin jihar Bala Chamo ne ya sanar da hakan a ranar Laraba yayin wata tattaunawa da manema labarai a Dutse, babban birnin jihar.

Ina so a rika tunawa da ni a matsayin wanda ya daidaita Najeriya - BuhariTwitterCopyright: TwitterShugaban Najeriya Muh...
11/09/2021

Ina so a rika tunawa da ni a matsayin wanda ya daidaita Najeriya - Buhari



TwitterCopyright: Twitter

Shugaban Najeriya Muhammad ya ce yana so a rika tunawa da shi a matsayin wanda ya daidaita Najeriya ta fuskar tsaro da tattalin arziki da habbakar kasa da nasarar da ya samu wajen yaki da cin hanci da rashawa.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Femi Adesina ya fitar ya ce Buhari ya bayyana hakan ne a Owerri ranar Alhamis.

Shugaban ya bayyana wa shugabannin kudu maso gabashin Najeriya a wata ziyara da ya kai ta kwana guda a jihar Imo cewa, cikin abin da ya yi kasa da shekara biyu da ya rage na mulkinsa, har yanzu harkar tsaro ita ce abin da ya fi bai wa mahimmanci.

Quote Message: Idan babu tsaro, babu wanda ya isa ya yi wani abu, duk yadda za a yi kokarin kawo ci gaba. Tsaro shi ne abu mafi mahimmanci sannan tattalin arziki. Lokacin da mutane ke da cikakkiyar nutsuwa kan harkar tsaro ko wa zai mayar da hankali kan abin da yake gabansa..in ji Buhari.

Idan babu tsaro, babu wanda ya isa ya yi wani abu, duk yadda za a yi kokarin kawo ci gaba. Tsaro shi ne abu mafi mahimmanci sannan tattalin arziki. Lokacin da mutane ke da cikakkiyar nutsuwa kan harkar tsaro ko wa zai mayar da hankali kan abin da yake gabansa..in ji Buhari.

Shugaban ya ce lokacin da yaki da cin hanci ke kara zama abu mai wuya a Najeriya, yana son ya bar wani tarihi da bajinta da za a rika tunawa da shi.

El-Rufai: Gwamnan Kaduna ya ce bai damu ba don ya faɗi zaɓe a mazaɓarsaSa'o'i 6 da s**a wuceGwamnan jihar Kaduna Malam ...
11/09/2021

El-Rufai: Gwamnan Kaduna ya ce bai damu ba don ya faɗi zaɓe a mazaɓarsa

Sa'o'i 6 da s**a wuce



Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufai ya bayyana cewa rashin cin zaɓe da jam'iyyar APC ta yi ba a mazaɓarsa yayin zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a jihar alama ce ta cewa an gudanar da zaɓen gaskiya da adalci.

Gwamnan ya bayyana haka ne yayin wata hira da BBC inda ya ce barin da aka yi mutane s**a zaɓi abin da suke so dimokraɗiyya ta fi aiki.

A makon da ya gabata ne dai Jam'iyyar APC ta yi rashin nasara a mazaɓar Gwamna El-Rufai da ke Unguwar Sarki inda jam'iyyar adawa ta PDP ta lashe zaɓen da ƙuri'a 159 a kujerar kantoma inda APC ta samu ƙuri'u 62.

Hakazalika PDP ta samu ƙuri'u 100 sai kuma APC ta samu 62 a zaɓen kansila a mazabar ta El Rufai.

Sai dai gwamnan ya bayyana cewa "Yadda mutane s**a yi ta murnar cewa mazaɓata inda nake jefa ƙuri'a PDP ta ci mazaɓar ya nuna cewa mu ba mu da murɗiyar zaɓe, ba mu da rashin gaskiya kuma muna barin mutane su zaɓi abin da suke so".

Gwamnan ya bayyana cewa zaɓen da aka gudanar ba zaɓen shi bane domin a cewarsa " Ni ba na takara, na gama takarata a jihar Kaduna Insha Allahu, mutane suna jefa wa mutanen da s**a sani ne ƙuri'a ba wai Nasiru El Rufai ke takara ba.

MTN ya ba abokan cinikinsa hakuri kan rashin sabisKamfanin sadarwar wayar salula na MTN, ya nemi afuwa ga miliyoyin abok...
11/09/2021

MTN ya ba abokan cinikinsa hakuri kan rashin sabis

Kamfanin sadarwar wayar salula na MTN, ya nemi afuwa ga miliyoyin abokan cinikinsa da ke tsakiya da kuma Yammacin Afirka, bayan da aka samu matsalar sabis sak**akon lalacewar wata wayarsu da ke karkashin ruwa.

Kamfanin ya ce yana yin dukkan mai yuwuwa domin shawo kan matsalar, wacce ta fara a ranar Alhamis.

Hanyoyin sadarwa na waya da kuma Internet a Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo sun rika katsewa, amma masu amfani da layin a kasashen Ghana, Najeriya da Ivory Coast suma sun koka game da matsalar sabis din.

Some Bandits Have Been Arrested, And Many Weapons Also seized As The JTF Keep Bombing Their HideoutsohonsiwritesSep 9, 2...
09/09/2021

Some Bandits Have Been Arrested, And Many Weapons Also seized As The JTF Keep Bombing Their Hideouts

ohonsiwrites

Sep 9, 2021 5:01 PM

It is no longer a new development that the federal military troops have been launching both aerial and ground strikes on the bandits in their forest hideouts in Zamfara State since the past few days. And the operations have been leading up to expectations. This is as many of the criminals have been killed in the same vein that their shelters and strongholds have fallen into ruins and ash from being razed down.



It all started as the bandits tended to go out of control with their increasing dreadful daily attacks on the society and the citizens. By so doing they Kidnapped, killed, destroyed and robbed with delight. And as they continue to wreck havocs on others, they have seemingly adopted three modus operandi. They are:

1.) Frequent invasions of schools and kidnapping of students without regards to their age and cadre as they have raided and kidnapped even primary schools and their pupils!

2..) Attacking government-owned facilities. Examples are their shooting down of one of the country"s fighter aircrafts as it was merely flying pass their hideout in the forest. Another was the recent attack on the highly reverred Nigerian Defence Academy (NDA) in Kaduna. In this incident, they reportedly killed two Military officers, injured two with gunshots and took one hostage, and have not yet released him till now.

3.) Specifically assassinating Military personnel. Examples are: Major General Hassan Ahmed who was shot dead in Abaji, Abuja, and Captain Abdulrahim Bala Na'AlIah whom they strangled to death in his bedroom in GRA, Malia district of Kaduna.

The list of the recent unlawful and inhuman activities of the bandits is inexhaustible. And as government has been clamping down on them directly in their Zamfara forest hideouts and strongholds, scores of them have been Killed, many injured and some arrested, albeit a handful of others

ASALIN HOTON,BBCHAUSABayanan hoto,'Yan fashin dajiRahotanni daga Sokoto da ke arewacin Najeriya sun ce wasu mahara da ak...
08/09/2021

ASALIN HOTON,BBCHAUSA

Bayanan hoto,

'Yan fashin daji

Rahotanni daga Sokoto da ke arewacin Najeriya sun ce wasu mahara da ake zaton ƴan fashin dajin da jami'an tsaro suke yi wa luguden wuta ne a dazukan jihar Zamfara na kwarara cikin wasu yankunan jihar.

Wasu mazauna yankin ƙaramar hukumar Dange-Shuni sun shaida wa BBC cewa maharan sun shiga ƙauyuka da dama na yankin inda s**a yi awon gaba da kusan mutum 20.

Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa tun bayan da gwamnatin jihar Zamfara ta fara ɗaukar matakai a kan ƴan fashin dajin, ita ma ta ƙarfafa tsaro a iyakokinta.

Rashin tsaro: Yadda mazauna jihar Zamfara ke rayuwa babu sadarwa

Jiragen saman Najeriya sun yi luguden wuta a sansanonin 'yan fashin daji a Zamfara

Ƴan bindiga kan babura da s**a addabi Arewacin Najeriya

Mazauna yankin sun ce cikin kwanaki biyu da s**a gabata ƴan bindigar sun kai hare-hare da tsakar dare, inda s**a sace mutane da dama a ƙauyukan yankunan Dange-Shuni da Illela.

Wani mazaunin yankin da ya nemi a sakaya sunansa ya ce ana kyautata zaton cewa ƴan bindigar sun fito daga maƙwabciyar jihar Zamfara ne.

A cewarsa: " 'Yan bindigar sun shiga wani gari da ake kira Fajanbi inda s**a yi awon gaba da mutum tara. Maharan sun tafi da mutum guda a wani ƙauye wanda daga bisani ya kubuta, amma bayan dawowarsa mutumin ya ce sun kai su ashirin da 'yan bindigar s**a yi garkuwa da su."

A gefe guda, mahukuntan jihar Sokoto sun ce tabbas akwai ƴan fashin daji da kan tsallaka daga jihar Zamfara domin su tafka ta'asa amma ba k**ar yadda aka bayyana cewa suna kwasar mutane ba.

Sai dai sun ce tun bayan da gwamnatin jihar Zamfara ta fara ɗaukar matakai a kan ƴan fashin dajin a yankunanta, su ma s**a ƙarfafa tsaro a iyakokin jihar.

A cewar Kwamishinan Tsaro na jihar Sokoto, Kanal Garba Moyi, sun ɗauki matakan daƙile ƴan fashin da aka kora daga jihar Zamfara.

Sai dai duk da haka wasu na ganin cewa akwai bukatar ganin cewa gwamnatin jihar Sokoto ta ƙara duba sauran kafofin da mai yiwuwa ta nan ne waɗannan ƴa

Bombardments: Fleeing Bandits Abduct 20 Villagers in Sokoto CommunityLegitSep 8, 2021 9:40 AMNigerian troops backed by g...
08/09/2021

Bombardments: Fleeing Bandits Abduct 20 Villagers in Sokoto Community

Legit

Sep 8, 2021 9:40 AM

Nigerian troops backed by gunships and fighter jets are carrying out an offensive against kidnap gangs in Zamfara

Federal authorities had earlier shut down telecom services, security sources to carry out the raids in the northwest state

Villagers say the fleeing bandits are now abducting community dwellers in neighboring Sokoto state

Sokoto - Bandits suspected to be fleeing Nigerian Air Force (NAF) aerial bombardments in the Bakura-Talata Mafara axis of Zamfara state on Tuesday, September 7 stormed Dange Shuni local government area of Sokoto and kidnapped at least 20 residents.

Residents of Dange Shuni local government area, however, told BBC Hausa that communities in the area were witnessing an influx of bandits recently.



President Buhari recently urged the military to route out the bandits in the northwest region of the country. Photo credit: Audu Marte/AFP

Daily Trust newspaper reports that many bandits’ leaders and their foot soldiers have been killed during the military raids.

They were reportedly killed by ground troops and through aerial reconnaissance since the blockage of communication and restriction of movement in the state.

FG moves to end escalating attacks in Zamfara

Recall that the federal government had ordered telecom networks to shut down services operating in Zamfara for two weeks over the worsening security situation in the state.

The directive was issued on Friday, September 3, by the Nigerian Communications Commission (NCC) to all telecommunications providers in the country.

The order was issued in a letter signed by the executive vice-chairman and chief executive officer of NCC, Prof Umar Danbatta.

In a related development, the minister of communications and digital economy, Professor Isa Pantami, has disclosed that the telecommunications sector prioritises security over economic benefits.

He made the disclosure on Tuesday, Septem

Jiragen saman Najeriya sun yi luguden wuta a sansanonin ‘yan fashin daji a Zamfara6 Satumba 2021ASALIN HOTON,NIGERIA AR...
07/09/2021

Jiragen saman Najeriya sun yi luguden wuta a sansanonin ‘yan fashin daji a Zamfara

6 Satumba 2021



ASALIN HOTON,NIGERIA ARMY

Bayanan hoto,

Rahotanni sun nuna cewa an kashe 'yan bindiga da dama

Gwamnatin Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta yi ikirarin cewa jiragen yaƙin rundunar sojin saman kasar sun yi luguden wuta kan fitattun sansanonin 'yan fashin daji a jihar da ma kewaye.

Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ta ba da sanarwar rufe abin da ta kira haramtattun tasoshin mota da wasu kasuwanni nan take a faɗin jihar.

Wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Zamfara Ibrahim Dosara ya fitar ta ce sansanonin da aka tarwatsa a hare-haren sojin saman Najeriya sun haɗa da wani ƙasurgumin ɗan fashin daji da ake kira Dan ƙarami a ƙaramar hukumar shinkafi

A cewar sanarwar a baya ɗan fashin dajin ya fitar da wani bidiyo yana murna bayan artabun da s**a yi da sojoji.

Zamfara: Abin da masana s**a ce kan toshe layukan salula a jihar

Satar Dalibai: Yadda ƴan bindiga s**a jefa ɗalibai mata cikin fargaba da damuwa a Zamfara

Mahukuntan jihar Zamfara sun kuma ce sojojin ƙasa sun yi wa wasu 'yan fashin daji da s**a yi kokarin tserewa bayan luguden wutar kwanton-ɓauna.

A baya bayan nan ne gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da umarnin toshe hanyoyin sadarwa a jihar, wanda yana cikin matakan da hukumomin s**a ɗauka domin magance matsalar tsaro a jihar.

Haka kuma gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da umarnin rufe dukkanin abin da ta kira haramtattun tashoshin mota da kasuwanin gefen t**i a faɗin jihar, musamman waɗanda ke kan t**in Ƙaura-Namoda da mahaɗar lambar Bakura da mahaɗar kwanar Manyanci da kuma Anka.

Sauran sun hada da garejin Mai-lena da kasuwar shinkafa da kayan gwari ta filin jirgi a birnin Gusau.

Sai dai wasu masana sun nanata bukatar ganin cewa hukumomin Najeriya sun haɗa ƙarfi da ƙarfe da ƙasashe maƙwabta domin matakan su yi tasiri.

Opinion: Why the NAF should continue its heavy bombardments on bandits as they did in Zamfara StateOliskingSep 7, 2021 7...
07/09/2021

Opinion: Why the NAF should continue its heavy bombardments on bandits as they did in Zamfara State

Olisking

Sep 7, 2021 7:48 PM

In the wake of an aggressive and comprehensive aerial bombardment carried out by Nigerian Air Force (NAF) Helicopter gunships on bandit camps in Zamfara state which led to the death of several bandits and kidnappers in the region.



Nigerian Air Force helicopter gunships bombarded several logistics bases set up by bandits at Kwara forest in Kaduna State, killing no fewer than 50 armed bandits.

This is a welcome development as these unidentified bandits have resorted to violence, kidnapping, killing, and extorting money from innocent Nigerians in the past few years.

This year alone, thousands of people have lost their loved ones following the continuous abduction and killing carried out by bandits across the country.



Airstrikes and aerial bombardment is the only solution to terrorists who have resorted to kidnapping and killing as their main source of livelihood. Bandits will usually submit to the Nigerian military by the continues bombardments of their location, camps, and structures with the Nigeria Air force (NAF) Helicopter gunships will be a perfect answer to the national threat posed by bandits and kidnappers in the country as no atom of excuse can justify the illegal killing, abduction, and abuse of innocent lives in their country.



These airstrikes and bombardments carried out by the Nigerian gunship have proved positive against bandits as it resulted in the death of hundreds of Bandits, apprehension of scores, recovery of weapons, destruction of several hideouts and camps by fire in Zamfara and part of Kaduna State.

This method has proved to be efficient following the massive apprehension of Boko Haram members and the fighters of the Islamic State in West African Province (ISWAP).



Few days after acquiring sophisticated fighter jets and armored vehicles, scores of Boko Haram members and the fighters of the Islamic

SHIRYE-SHIRYE / NajeriyaNAJERIYA-BOKO HARAMGwamnatin Borno ta amince ta bai wa tubabbun Boko Haram matsuguniWallafawa ra...
01/09/2021

SHIRYE-SHIRYE



/ Najeriya

NAJERIYA-BOKO HARAM

Gwamnatin Borno ta amince ta bai wa tubabbun Boko Haram matsuguni

Wallafawa ranar: 30/08/2021 - 22:31



Gwamnan jihar Barno Babagana Umara Zulum . RFI Hausa

Zubin rubutu:Bilyaminu Yusuf

Minti 3

Gwamnatin jihar Borno da ke Najeriya tare da hadin guiwar jami’an tsaro da sauran masu ruwa da tsaki sun amince su sake tsugunar da tsoffin mayakan Boko Haram da s**a tuba tare da ajiye mak**ansu don wanzar da zaman lafiya.

TALLA

Wata sabuwar kungiyar tsageru da ta kira kanta ‘Biafran Motherland Warrior’ ta bulla a yankin kudu maso gabashin Najeriy...
01/09/2021

Wata sabuwar kungiyar tsageru da ta kira kanta ‘Biafran Motherland Warrior’ ta bulla a yankin kudu maso gabashin Najeriya.

TALLA

Rahotanni na cewa, wannan sabuwar kungiya ta fi ta IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra hatsari, yayin da ta kafa tungarta a yankin Mbaise.

Wani hoton bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna mambobin kungiyar na kaddamar da farmaki kan jami’an tsaro a yankin na Mbaise.

Tuni mazauna yankin s**a fara zaman zullumi, inda kuma s**a mika kukansu ga hukumomi don kare daga ayyukan kungiyar.

Kawo yanzu babu cikakkiyar masaniya kan manufar wannan kungiya, amma rahotanni sun ce, jami’an tsaro suke kai wa hare-hare.

Shugaban Hukumar Hana Ta’ammuli da Kwayoyi ta Najeriya, Buba Marwa ya ce, akalla kashi 16 na al’ummar jihar Kano ‘yan kw...
01/09/2021

Shugaban Hukumar Hana Ta’ammuli da Kwayoyi ta Najeriya, Buba Marwa ya ce, akalla kashi 16 na al’ummar jihar Kano ‘yan kwaya ne, wato kwatankwacin mutane miliyan biyu kenan.

TALLA

Marwa ya bayyana haka ne a yayin wata ziyara da ya kai wa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje.

A jihar Kano, ta’ammuli da kwayoyi na da kashi 16, ma’ana a cikin mutane shida, mutun daya dan kwaya ne, kuma shekarunsu na tsakan-kanin 15 zuwa 64”. Inji Marwa.

Shugaban na NDLEA ya kara da cewa, jihar Kano na da kusan mutane miliyan 2 da ke kwankwadon kwayar Tramadol da Codeine da sauran magungunan maye, amma ban da wiwi.

Mista Marwa ya kuma roki gwamnatin Kano da ta kafa wata doka da za ta hana ‘yan siyasa bai wa matasa kwayoyi.

Kazalika ya bukaci gwamnati da ta tilasta wa jama’a yin gwajin kwayoyi gabain daurin aure, matakin da ya ce, zai taka rawa wajen magance matsalar tsakanin al’umma.

Babban Bankin Najeriya CBN ya umarci daukacin bankunan kasuwancin kasar da su wallafa  sunaye da Lambobin sirri na VBN d...
01/09/2021

Babban Bankin Najeriya CBN ya umarci daukacin bankunan kasuwancin kasar da su wallafa sunaye da Lambobin sirri na VBN din kwastomominsu da ke aikata zamba da rashin gaskiya don samun kudaden kasashen waje.

TALLA

A cikin sanarwar ya fitar wannan Talata, babban bankin ya bayyana irin dabarun da wa suke amfani da su wajen samun kudaden ketare da ko wani hali, da s**a hada da gabatar da shaidar tafiya da tikin jirgi na karya, yayin da was uke bayyana na gaskiyar amma da zaran sun karni dalolin sai su sauke tafiyar.



Takardar kudin Najeriya (Naira) Businessday NG

Bankin ya ce sabon matakin zai dakile munanan dabi'un wasu abokan cinikiyya marasa kishin kasa da ke kokarin keta sabuwar Shirin sa kan kudaden ketare.

Gwamnatin Jihar Borno dake Najeriya tace cutar amai da gudawa ko kuma kwalara ta k**a mutane 559 a fadin jihar, kuma 43 ...
01/09/2021

Gwamnatin Jihar Borno dake Najeriya tace cutar amai da gudawa ko kuma kwalara ta k**a mutane 559 a fadin jihar, kuma 43 daga cikin su sun mutu.

TALLA

Kwamishiniyar lafiyar Jihar Juliana Bitrus ta bayyana wannan adadi, inda tace yanzu haka suna dauke da mutane 67 dake kwance a asibiti inda ake kula da su.

Bitrus ta bayyana karamar hukumar Gwoza a matsayin inda aka fi samun wadanda s**a harbu da cutar da yawan su ya kai 353, kuma 18 daga cikin su sun mutu, sai Hauwu mai mutane 126, kuma 11 daga cikin su sun mutu.

Gwamnatin Jihar ta bukaci jama’a da su dauki matakan kare kan su daga yaduwar cutar wajen tsafta da kula da ruwan da suke amfani da shi da kuma zuwa asibiti da zaran an ga alamar cutar.

Matakai bakwai da aka dauka a Zamfara domin magance matsalar tsaro30 Agusta 2021ASALIN HOTON,ZAMFARA GOVERNMENTBayanan ...
01/09/2021

Matakai bakwai da aka dauka a Zamfara domin magance matsalar tsaro

30 Agusta 2021



ASALIN HOTON,ZAMFARA GOVERNMENT

Bayanan hoto,

Hukumomi sun ce sun dauki matakin ne domin kawo karshen hare-haren 'yan bindiga

Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ayyana daukar matakai bakwai da ta ce za su kawo sauki game da hare-haren da 'yan bindiga suke kai wa al'ummar jihar.

Eata sanarwa da Kwamishinan rundunar, Ayuba N. Elkanah ya aike wa manema labarai ranar Lahadi ta jaddada matakin da gwamnan jihar Mohammed Bello Matawalle ya bayar da umarnin dauka domin shawo kan matsalar.

Mun zayyano matakan k**ar yada Kwamishina ya bayyana:

An rufe dukkan kasuwannin da ke ci mako-mako a fadin jihar sai abin da hali ya yi.

An ha hana sayar da fetr a jarkokiAn hana zirga-zirgar babura da babur mai kafa uku wato Keke Napep a Gusau babban birnin jihar daga karfe takwas na dare zuwa karfe shida na safe, yayin da aka hana yin hakan a kananan hukumomin da ke wajen Gusau daga shida na dare zuwa shida na safe.

An hana dukkan gidajen mai sayar da fetur da ya wuce na naira dubu goma ga motocin haya.

An haramta daukar itace a dukkan fadin jihar.

An dakatar da daukar dabbobi a fitar da su daga jihar, sanna dole a gudanar da cikakken bincike kan dukkan dabbobin da za a shiga da su jihar.

An hana 'yan acaba daukar mutum fiye da biyu a lokaci daya

Kauyuka 9 a jihar Zamfara sun tara wa ƴan bindiga kuɗi

Rashin tsaro: Manyan dazukan da ƴan ta'adda ke samun mafaka a arewacin Najeriya

Zamfara Circle: Ƴan bindiga sun mamaye ƙauyuka 70 a Zamfara

Mahukunta sun yi amanar cewa gungun 'yan bindigar suna amfani da wadannan ayyukan tattalin arziki don kai hare -haren ga al'ummomi.

Kwamishinan 'yan sandan jihar Zamfara, Ayuba Elkanah, ya shaida wa manema labarai a Gusau babban birnin kasar, cewa an umarci hukumomin tsaro da su aiwatar da sabbin matakan da gwamnati ta sanar.

Najeriya na fama da matsalar kashe-kashen mutane da ta yi muni da kuma yan

Address

Kanikawa
Faskari
89087529

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyarmu a yau tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyarmu a yau tv:

Share


Other Faskari media companies

Show All