Jawu

Jawu This page was created for broadcasting news and storing sewing designs

12/07/2025

KANANNAN MAKARANTUN JAHAR KANO DAGA YANZU WATAN 10 WATAU OCTOBER
1.kasantuwar zuwa uranus a gidan 3 kuma tayi conjuction da mars.
Hakan na nuna Akwai abinda ke shirin faruwa na naka su a bangaren karatun primary a jahar Kano, wanda zai k**a hanyar tabarbarewa.
2.kuma uranus din dake gidan uku tayi square aspect da mars still, kenan akwai rikici da da cece-cece muce da zai taso daga malaman ma karanta ko addini wanda har korafi za'a Akai zuwa ga in majalissar da gwamnatin Kano.
3.duba da safkar mummunan tauraro(malefic planet) a gidan 10, wannan na nuna Akwai sabani da rashin jituwa da zai bullo daga gwamnati, kuma malaman ma karanta manya na iya shiga wata zanga-zanga.
4.Allah shi kiyaye Akwai yiwuwar satar yara yan ma karanta da zai yawaitar a jahar
5.uranus din dake a Gemini na nuna samuwa sabon tsari ko tsare-tsare na bunkasa ilmi a jahar, musamman ma na kananan makarantu k**ar makarantun addini da kuma na boko.
ALLAH MASANIN KOMAI

26/06/2025

LAGOS DAGA YAU 26/6/2025 NAN ZUWA 31/7/2025
1.Lagos zatai kokarin hadin guiwa da wasu kasashe yan kasar waje don samar da wasu kamfanoni ko batun bunkasa tattalinta
2.Akwai yiwuwar fuskanta matsi lambar daka iya kawo rikici
3.Alamu na nuna jahar LAGOS bada jimawa zata shiga takon saka da wasu jihohi daban ko Akwai jahar da basa shiri tsakani
4.Akwai wata matattara ko hotel da za'ayi kokarin kaima sama e ko tsaida shi,
5.yan jaridu zasu ziyarci wasu kananan makarantu na yara don wasu neman bayani dangane da wani even da zai faru
6.Akwai yiwuwar tsaida wasu MANYAN kamfanoni a LAGOS da kara masu haraji don samun kudin shigar gwamnati
7.za'a zo takai an samu rashin jituwa da zai haddasa fadan kabilanci, wanda wanda sauran gwamnoni zasu ta tofa albarka in bakin su gamida allah wadai, wanda hakan zai kawo rashin fahimtar sosai

14/06/2025

🚨Isra’ila ta kai hari babba kan Iran, inda ta ce ta nufi cibiyoyin nukiliya, manyan hafsoshin soja da masana. An kashe wasu manyan jami’an Iran ciki har da shugabannin soja da masana kimiyya.

A martani, Iran ta harba jirage marasa matuki fiye da 100 zuwa Isra’ila, tana barazanar ramuwar gayya mai tsanani.

Firayim Ministan Isra’ila, Netanyahu, ya ce harin wajibi ne don hana Iran mallakar mak**an nukiliya. Hukumar IAEA ta tabbatar da harin kan cibiyar Natanz amma babu fitar da radiation.

Shugaban Amurka Trump ya ce bai shiga harin ba kuma ya gargaɗi Isra’ila kar ta hana tattaunawa da Iran. Yanzu ana fargabar rikicin zai rikide zuwa yaki a yankin Gabas ta Tsakiya.

14/06/2025

MATSI YASA ISRAEL TA MANTA IRIN KISAN GILLA DA TAKEWA MUSULMAI A GARIN GAZA.

YANZU-YANZU: Firaministan Isra'ila Benjamin Natenyahu, ya bayyana cewa hare-haren Iran ya karkata ne kan fararen hular Isra'ila maimakon kai hari kan manya sansanonin sojin kasar.

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa sabbin hare-haren da Iran ta kaddamar a ƙarƙashin aikin “Honest Promise 3” sun fi karkata ne kan fararen hular Isra’ila, maimakon manyan sansanonin sojin ƙasar. Wannan furuci ya zo ne sa’o’i bayan Iran ta jefa mak**ai masu linzami da jiragen yaki marasa matuki (drones) zuwa yankuna daban-daban a Isra’ila, a matsayin martani ga hare-haren da s**a yi sanadin mutuwar manyan jami’an Iran.

Netanyahu ya bayyana hakan a cikin wani jawabi ga ‘yan jarida, inda ya ce:

"Iran ta nuna a fili cewa ba wai tana kai hari ne don mayar da martani ga sansanin soja ba, sai don azabtar da fararen hula da su ba su da wani hannu cikin rikicin. Wannan babban laifi ne kuma Isra’ila ba za ta yi shiru ba."

24/02/2025

mu shakata da wannan

29/01/2025

'Yan Najeriya da dama sun shiga cikin bakin haure sama da miliyan 1 da Donald Trump zai kora. Karanta cikakken labarin a sashen sharhi.
Bayo Onanuga|Donald J. Trump|Facebook

29/12/2024

IKON ALLAH,MAI SA TULU YAI GASHI

24/03/2024

KU GWADA WANNAN AYAR AKAN LALURAR MAKANTA DA HAKIYA DA DUNDUMI

Wanda yake fama da matsalar rashin gani ko kuma mutum na gani Amma ba sosai ba to a aikata wannan aikin insha Allahu za'a dace ko wadanda bawan jini ya kashe masu ido da dai sauran su ko kana gani ka aikata wannan sirrin wlh sai ganinka ya karu sosai

YANDA AKE AIKIN SHINE
Ana rubuta
فَارْتَدَّ بَصِيرًا
Kafa
7
Zuwa kwana 7

Kullun a rubuta kafa 7 a wanke rubutun sai arinka wanke idon dashi lokacin kwanciya bacci Amma a tabbar ruwan rubutun na taba gilashin idon haka za'ayi zuwa sati 1 ko anfara ganin kada afasa sai ankai cikar satin wlh tallahi billahil'azeem sai dai idan ido din a shafe yake Amma matukar ba haka ba insha Allahu za'a rabu da matsalar koda ta dade inshallah
Wanda yayi like da salatin annabi Shi naba izini da turawa zuwa group 3

allahu akbar
05/02/2024

allahu akbar

22/01/2024

Address


Telephone

+2348144761811

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jawu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jawu:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share