YALWA NEWS HAUSA

YALWA NEWS HAUSA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YALWA NEWS HAUSA, Media/News Company, Goron dutse yalwa, Yalwa.
(2)

Jaridar Yalwa news Hausa Jarida ce mai zaman kanta karkashin kamfanin YALWA NEWS HAUSA MULTIMEDIA AND COMMUNICATION SERVICE

Domin Isar muku da mahimmin sako ku Tuntubemu ta wannan number
07048886899

13/01/2026

Saurara kaji 👉👂

13/01/2026

Sallallahu Alaihi wasallam ❤

13/01/2026

Saurara kaji 👉👳

Farida Usman Tofa ta zo da wani batu
13/01/2026

Farida Usman Tofa ta zo da wani batu

Jikan Oga ya fusata kan rashin ayyukan Gwamnatin Tarayya a Kano.Me za ku ce?.
13/01/2026

Jikan Oga ya fusata kan rashin ayyukan Gwamnatin Tarayya a Kano.

Me za ku ce?.

YANZU-YANZU: Zani jagoranci kungiya mai suna "kowa Ya taɓa Kwankwaso, sai Ya ji mu inji Sanusi Danjuma Ali Manufar kafa ...
13/01/2026

YANZU-YANZU: Zani jagoranci kungiya mai suna "kowa Ya taɓa Kwankwaso, sai Ya ji mu inji Sanusi Danjuma Ali

Manufar kafa kungiyar shine kare mutunchi da muhibbar Dr. Engineer Rabi’u Musa Kwankwaso a jihar Kano.

haka zalika zamuyi Amfani da dukkan wata dama da Allah ya bamu wajen yin aikin wannan kungiya. Zamu shiga gidajen Radiyo, da amfani da kafafen sada zumunta wajen Ayyukan wannan kungiya mai albarka.

K

“Ina godewa mai girma Gwamna, musamman jiya da ya yabi Gwamnatinmu, kuma ya tona asirin waccan Gwamnatin da ta dakile ab...
13/01/2026

“Ina godewa mai girma Gwamna, musamman jiya da ya yabi Gwamnatinmu, kuma ya tona asirin waccan Gwamnatin da ta dakile abubuwa da yawa a Jihar Kano.”

- Sanata Rabiu Kwankwaso
(Jagoran Jam'iyyar NNPP, Kwankwasiyya na Ƙasa)

13/01/2026

TIRKASHI :- Ta faru ta kare: Kwankwaso ya bayyana rashin jin dadinsa akan matakin gwamnatin Abba Gida Gida

Jagoran NNPP na ƙasa Engr. Rabiʼu Musa Kwankwaso ya yi watsi da kiraye-kirayen ya kwashi mabiyansa zuwa apc baa cikin sa...
13/01/2026

Jagoran NNPP na ƙasa Engr. Rabiʼu Musa Kwankwaso ya yi watsi da kiraye-kirayen ya kwashi mabiyansa zuwa apc ba

a cikin sabon bidiyon da mai taimaka masa kan yaɗa labarai Hon. Saifullahi Hassan ya fitar, ya bayyana rashin jin daɗinsa da shirin komawa APCn.

Me za ku ce?

“Lokacin da muka bar gwamnati mun bar kuɗi Naira Ɗai Ɗai Ɗai har naira Biliyan 9, Miliyan Dubu 9 a asusun Bankin jihar K...
13/01/2026

“Lokacin da muka bar gwamnati mun bar kuɗi Naira Ɗai Ɗai Ɗai har naira Biliyan 9, Miliyan Dubu 9 a asusun Bankin jihar Kano, da an kiyaye anyi tattali yau ba wani Ɗan Fansho ko wanda zai bar aiki yayi kuka.”

— Sanata Malam Ibrahim Shekarau, Tsohon Gwamnan Jihar Kano

Labarai:Rahotanni na bayyana cewar ana gab da yin hannun Riga tsakanin Wike da Shugaban kasa Bola Tinubu.
13/01/2026

Labarai:

Rahotanni na bayyana cewar ana gab da yin hannun Riga tsakanin Wike da Shugaban kasa Bola Tinubu.

Address

Goron Dutse Yalwa
Yalwa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YALWA NEWS HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YALWA NEWS HAUSA:

Share