Dayi Ward Social Media Forum "Dawasfo"

Dayi Ward Social Media Forum "Dawasfo" Publicity media awareness

On behalfs of our managments and our esteems readers and followers , we extent our heartfelt and gratitude to god almigh...
02/01/2022

On behalfs of our managments and our esteems readers and followers , we extent our heartfelt and gratitude to god almighty.

On this day we join family and Friend , well wishers to congratulated you on your POP from depot NA zaria , we congratulate you once again , may Allah guard and guide you through.

Signed
Dawasfo managment.

Vacancies , in academic arena , pls share to others .May be beneficiary is on your time line.
29/08/2021

Vacancies , in academic arena , pls share to others .

May be beneficiary is on your time line.

16/06/2021

I send to you warm wishes,That your happiness will be As wonderful as the happiness, You have always given me. Wish you Happy Birthday

On the behalfs of Dayi Ward Social Media Forum Dayi Ward Social Media Forum "Dawasfo"Dayi Ward Social Media Forum "Dawasfo"Dayi Ward Social Media Forum "Dawasfo" we wish you happy bufday in advance to our secretary of this forum.

Comrd Saifullahi Samaila Dayi.

08/04/2021

The 4th edition of the SDG 16 Innovation Challenge is a youth focused innovation competition soliciting ideas for creative approaches to address the United Nations’ Sustainable Development Goal 16 ( ) challenges in Nigeria. SDG16 is aimed at promoting peaceful and inclusive societies for sust...

06/04/2021

Call for Applications:

2021/2022 DEVELOPING COUNTRIES PARTNERSHIP SCHOLARSHIP (KNB) PROGRAM IN INDONESIA
Apply Here👉http://knb.kemdikbud.go.id/

23/03/2021
23/03/2021

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUN!!!

On the behalfs of me and my entire staff here at DAWASFO we commiserate with The chairman and founder of AA DAYI NIGERIAN LIMITED in person of Alhaji Aliyu Abdullahi , who lost his wife , due to the fireoutbreaks in his residents at minna niger state .

We pray to Allah to accpts the departed souls as shahada , and grant the families of deceased souls fortitude and courage to bears this great loose ameen.

Signed
Management.

17/03/2021
17/03/2021

African Institute of Mathematical Sciences

08/02/2021

Are you interested in strengthening the ties between Nigeria and the United States?

U.S. Mission Nigeria is pleased to announce the annual call for applications for the Fulbright Foreign Language Teaching Assistant (FLTA) program 2022/2023. The FLTA program offers young foreign teachers an opportunity to teach Yoruba or Hausa language and culture to American students in U.S. universities and colleges. Applicants must be currently teaching, and have a bachelor’s degree in English language, Education, Linguistics, Yoruba, Hausa or Languages. To apply visit https://apply.iie.org/flta2022 Applications will close June 1, 2021.

04/02/2021
Dayi Ward Social Media Forum (DAWASFO)Amadadin Wannan Kungiya Mai Suna Asama Da sauran Daukacin Jama'ar Garin Dayi Muna ...
31/01/2021

Dayi Ward Social Media Forum (DAWASFO)

Amadadin Wannan Kungiya Mai Suna Asama Da sauran Daukacin Jama'ar Garin Dayi Muna Mika Sakon Godiya Ga Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar ƙana nan Hukumomin Malumfashi da Kafur Hon Babangida Ibrahim Talau Abisa Abun Alkhairin Da yayi mana na Ƙaramana Transformer.

Allah Yasaka masa Da Alkhairi Amin

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UNAllah ya yiwa Alhaji Ummaru Bello Dayi Rasuwa A yau, sanadiyyar Rashin lafiya Da yayi...
17/12/2020

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN

Allah ya yiwa Alhaji Ummaru Bello Dayi Rasuwa A yau, sanadiyyar Rashin lafiya Da yayi fama Da Ita, Za'ayi Jana'izarsa Gobe Da safe Idan Allah ya kaimu A kofar Gidansa Dake kofar Fada Dayi

Allah Ya jikan sa Yayi masa Rahama Amin

On behalfs of our selfs and our teaming esteems readers we wish to facilitate with one of us , whos gentle and dogged co...
04/12/2020

On behalfs of our selfs and our teaming esteems readers we wish to facilitate with one of us , whos gentle and dogged comrd on his birthday celebration .

We wish him All the best and more grace to his life .

We wish you belated birthday from each and every one of us .

Pls accpt our best wishes.

27/11/2020

Sakon Godiya

Amadadin Shuwagabanni Da 'Ya'Yan wannan kungiya Mai albarka Muna Mika sakon Godiya Ga Jami'an Custom Dake aiki Anan garin Dayi Abisa kokarin Da Sukayi na samarwa Da asibitinmu Haske.

Sunja Wutar nefa Har cikin Babban Asibitinmu Na garin Dayi, Muna yimasu Godiya Tare Da fatan nasara akan ayyukansu.

Allah yasa Alkhairi Amin

25/11/2020

Aslm alkm!
Don Allah a sanar da duk wani dan Dayi da kewaye me sha'awar koyarwa kuma yana da takardar Degree a Education (B.Ed), NCE, ko diploma a Education kuma bai samu aiki ba yakai bayanan sunansa, matakin karatunsa(Qualification), abinda ya karanta(Course) da shekarar da ya gama karatun(Year of Graduation) wurin sakataren Kungiyar DPM, Nazifi Bala, dake zaune a Rahamaniyya Communication Centre akan titin Tuge cikin garin Dayi, daga yau dinnan zuwa ranar Juma'a 27/11/20.
Allah Yasa mu dace, amin.

Sakon Taya Murna Amadadin Shuwagabanni Da Membobi Na wannan Kungiya Muna Mika Sakon Taya Murna Ga Ma'aikatan Yan sandan ...
24/11/2020

Sakon Taya Murna

Amadadin Shuwagabanni Da Membobi Na wannan Kungiya Muna Mika Sakon Taya Murna Ga Ma'aikatan Yan sandan Mu Da s**a Samu Karin Girma A wajen Aiki.

Allah Yasa Alkhairi, Allah ya Kara Taimakonsu Amin.

Sakon Ta'aziyya.... Amadadin Shugaban nin Wannan kungiya Mai albarka Da 'ya'yanta Muna mika sakon ta'aziyya Ga Iyalen gi...
23/11/2020

Sakon Ta'aziyya....

Amadadin Shugaban nin Wannan kungiya Mai albarka Da 'ya'yanta Muna mika sakon ta'aziyya Ga Iyalen gidan Marigayi Alaramma Mal. Dahuru Tsohon garin Dayi.

Muna Addu'ar Allah yajikansa Yayi masa rahama Amin.

22/11/2020
Amadadin Wannan kungiya Muna Mika sakon Barka Da wannan rana Mai Albarka Allah ya tsaremu ya tsare Imaninmu, Albarkar An...
20/11/2020

Amadadin Wannan kungiya Muna Mika sakon Barka Da wannan rana Mai Albarka

Allah ya tsaremu ya tsare Imaninmu, Albarkar Annabi Muhammadu s.a.w

Happy jumu'at Mubarak

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJIUNDa Misalin Karfe 12:00am Na Daren jiya Yan kidnafin s**a shigo Garin Dayi, Sukayi Garkuw...
16/09/2020

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJIUN

Da Misalin Karfe 12:00am Na Daren jiya Yan kidnafin s**a shigo Garin Dayi, Sukayi Garkuwa Da Shantalin Galadiman katsina Hakimin malumfashi Alh. Shafiu Momo, Dolo.

Muna Adduar Allah ya bayyanashi cikin koshin lafiya Amin.

Dayi Ward Social Media Forum (Dawasfo) Na farko dai wannan kungiya Mai suna Asama tana Mai jajantawa Al'ummar garin Dayi...
15/09/2020

Dayi Ward Social Media Forum (Dawasfo)

Na farko dai wannan kungiya Mai suna Asama tana Mai jajantawa Al'ummar garin Dayi da kewaye wadanda Ibtila'in Rushewar Muhalli ya fadawa Sanadiyyar Ruwan sama, Da akeyi a wannan lokaci da muke ciki.

Bayan Nan kuma Wannan kungiya zatayi Amfani DA wannan Dama wajen nema ma Yan uwa wadanda wannan Abu ya shafa taimako Gurin Al'ummar Da Allah ya h**e Masu da Abunda suke dashi, Wanda zai taimaki wadan nan Mutane DA ibtila'in ya fadamasu.

Kafin Yanzu wasunmu Suna Fama Da rashin Abinci, Sai kuma gashi wannan Ibtila'i Na rusau Ya ritsa Dasu.

Wasu Sun rasa wani bangare na gidajensu, wasu kuma sunrasa gaba Daya Gidan, takaiga basu da koda Matsugun nin dazasu fake zuwa wani lokaci.

Duba DA wannan yanayi Da Al'ummar yankinmu suke ciki, Shiyasa muka yanke shawarar Naima Masu Taimako, Gurin wadan DA Allah ya h**emawa.

Ana Naiman Taimakon Aron Gida ko kyauta Ga Wanda Allah ya h**emawa, ko abinci ko sutura, ko kudi, DA duk sauran Abubuwan DA Al'umma zasuyi Amfani Dashi.

Zaku iya turo kudinku Ta Banki ko kuma ka bada Hannu Da Hannu,

Account Number
0794572921
Account name
IBRAHIM DAU
Bank name
Access Bank

Zaku iya kawo Tallafinku Ga shugaban wannan kungiya Yahaya Umar Senator, ko Mataimakinsa Abdulbasir Rabiu Mai saida waya

Gamai Neman Karin bayani
08140802484
09021827633
0703 110 1615

DAYI WARD SOCIAL MEDIA FORUM                  (DAWASFO)      Motto: publicity media awarenessWannan kungiya Mai suna Asa...
06/09/2020

DAYI WARD SOCIAL MEDIA FORUM
(DAWASFO)
Motto: publicity media awareness

Wannan kungiya Mai suna Asama tana sanar da yan uwa masu Ta'ammali da kafafen sadarwar zamani na garin Dayi da kewaye cewa ta fitar DA form din shedar tabbatar zama Dan kungiya.

Gamai Bukata zama members na wannan kungiya sai yai kokari ya mallaki wannan form din, Kungiya tana maraba da kowa, kofa abude take ga duk Mai sha'awa.

Domin neman Karin bayani
07031101615,08167896227,08140802484.

Sako Daga
Chairman DAWASFO
Yahaya Umar Snetor

Address

Dayi, Malumfashi L. G
Dayi

Telephone

+2347031101615

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dayi Ward Social Media Forum "Dawasfo" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share