Imran Lawal Daura

Imran Lawal Daura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imran Lawal Daura, Digital creator, Daura.

22/12/2024

Rt Hon speaker Kastsina together with Rt Hon Aminu bello masari yestaday at Daura

You are all invited to attend the Turbaning Ceremony of Hajiya Ambarud Sani Wali as Zinariyar Hausa on 14th September, 2...
16/08/2024

You are all invited to attend the Turbaning Ceremony of Hajiya Ambarud Sani Wali as Zinariyar Hausa on 14th September, 2024, by 12:00pm, at Emir's Palace Daura.

16/07/2024
16/05/2024
Rt Hon Nasir yahaya Speaker katsina state sun ziyarci gidan tsohon Gwamnan jahar katsina barrister Ibrahim.shehu shema d...
05/12/2023

Rt Hon Nasir yahaya Speaker katsina state

sun ziyarci gidan tsohon Gwamnan jahar katsina barrister Ibrahim.shehu shema domin tayasa murna da samun karramawa daya samu ta dectoring degree bangare daban Daban agidansa dake dutsan.ma

15/06/2023
SANARWAR WA’AZIN WALIMAAssalamu alaikum Maigirma kakakin majalissar jihar katsina Rt. Hon. Nasir Yahaya Daura, na farin ...
14/06/2023

SANARWAR WA’AZIN WALIMA

Assalamu alaikum
Maigirma kakakin majalissar jihar katsina Rt. Hon. Nasir Yahaya Daura, na farin cikin gaiyatar ‘yan-uwa Musulmai, zuwa wajen WA’AZIN WALIMAR SAMUN KUJERAR SPEAKER A MAJALISSAR DOKOKI TA JIHAR KATSINA.
Wanda za’a gabatar kamar haka :-
Rana:- Juma’a 16\6\2023 ( 27-Zulqaadah-1444).
Wuri:- Masallacin Kanti PZ, kofar gidan Kwarori.
Lokaci:- Bayan Sallar Isha’i.

Malamai masu wa’azi:-
1} Sheikh Dr. Aminu Usman (Abu Ammar) Katsina.
2} Sheikh Ibrahim bn Yahaya Kano.
3} Imam Sheikh Hafizu Sheikh Kofar Baru Daura.
4} Sheikh Mansur Sheikh kofar Arewa Daura.
5} Imam Murtala Lawal Manzo.

Alarammomi:-
1} Kabir Husaini Daura.
2} Jamilu Yusuf Daura.

Shugaban taro:- Imam Sheikh Hassan Yusuf Daura.
Sanarwa daga kwamitin Malamai.

Address

Daura

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imran Lawal Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share