Bahadeje TV

Bahadeje TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bahadeje TV, TV Channel, .

'Yan Addu'a a gidaje su taya mu da Addua waɗanda zasu fita mu fita dan sabunta gangami a Arewa.”
04/10/2023

'Yan Addu'a a gidaje su taya mu da Addua waɗanda zasu fita mu fita dan sabunta gangami a Arewa.”

Ministar wajen Australia Penny Wong za ta ziyarci Sin.
20/12/2022

Ministar wajen Australia Penny Wong za ta ziyarci Sin.

Last Time Da Akayi Ma Senator Ikra Aliyu Bilbis Irin Wannan Wulakancin, Daga Karshe Minister Ya Zama, A Tambayi HE Yarim...
30/11/2022

Last Time Da Akayi Ma Senator Ikra Aliyu Bilbis Irin Wannan Wulakancin, Daga Karshe Minister Ya Zama, A Tambayi HE Yariman Bakura.
https://bahadejetv.in/3AVpI0M

Motar Kimanin Naira Milyan 30 Da Jarumar Finafinan Hausa, Nafisa Abdullahi Take Hawa Ya Jawo Cece-kuce
26/07/2022

Motar Kimanin Naira Milyan 30 Da Jarumar Finafinan Hausa, Nafisa Abdullahi Take Hawa Ya Jawo Cece-kuce

Hotunan yadda gobarar daji a California ke ci gaba da ci, wadda ta tilasta dubban mutane barin muhallansu, hakazalika go...
25/07/2022

Hotunan yadda gobarar daji a California ke ci gaba da ci, wadda ta tilasta dubban mutane barin muhallansu, hakazalika gobarar ta cinye akalla hekta 5,600 da ke dajin.

Yadda ake kokarin gudanar da sana’ar da ta shafi kaji da ‘yan tsaki ke nan a birnin Wenchang na lardin Hainan dake kudan...
24/07/2022

Yadda ake kokarin gudanar da sana’ar da ta shafi kaji da ‘yan tsaki ke nan a birnin Wenchang na lardin Hainan dake kudancin kasar Sin. Jama’a shin sana’ar ta ba ku sha’awa?

Addinin Musulunci Na Cigaba Da Yaduwa A Yankunan Kabilar IboNan Hotunan Wata Sabuwar Makarantar Islamiya Ce A Jihar Inug...
24/07/2022

Addinin Musulunci Na Cigaba Da Yaduwa A Yankunan Kabilar Ibo

Nan Hotunan Wata Sabuwar Makarantar Islamiya Ce A Jihar Inugu, Inda Za A Fara Karatu A Cikinta A Watan Satumba, 2022

TURKASHI: Kotu Ta Yankewa Wani Matashi Hukuncin Haddace Ahlari A Jihar KanoKotun shari'ar Musulunci dake zamanta a Rijiy...
20/07/2022

TURKASHI: Kotu Ta Yankewa Wani Matashi Hukuncin Haddace Ahlari A Jihar Kano

Kotun shari'ar Musulunci dake zamanta a Rijiyal Lemo karkashin Mai Shari'a Abdu Abdullahi Wayya, ta yankewa wani matashi hukuncin haddace Littafin Ahalari.

Saidai matashin ya gagara karanta Ahlarin lokacin da kotu ta nemi ya karanta mata. Wanda hakan ya sa Alkalin kotun ua bukaci matashin da a zama na gaba zai biya Ahlarin.

Kotun ta yankewa matashin hukuncin ne biyo bayan samunsa da laifin shiga cikin wani gida inda ya saci wasu tukwanen girki.

Daga Adam Hassan

Ni Comrd Nura Gready Bunguɗu 👇Inaba Waɗannan Gidan Jaridu Damar Goge Wannan Rubutuce Rubucen Da Sukeyi Akaina Akan Ƙarya...
20/07/2022

Ni Comrd Nura Gready Bunguɗu 👇

Inaba Waɗannan Gidan Jaridu Damar Goge Wannan Rubutuce Rubucen Da Sukeyi Akaina Akan Ƙarya Da Ƙazafi Awa 24 Hours Dasu Goge Wannan Rubutu Nasu, Ko Su Fuskanci Hukuncin Kotu Akai

Daily News Hausa
Daily Trust Hausa
Gombawa
Bazamfara Tv
Kaura Namoda Online TV
BBC News Hausa
Jimina Hausa
Tiryan Tiryan Reporters
DEMO TV

Sakamakon wata kididdiga ya nuna cewa, tun bayan da aka kammala yakin duniya na biyu, har zuwa shekarar 2001, daga cikin...
07/07/2022

Sakamakon wata kididdiga ya nuna cewa, tun bayan da aka kammala yakin duniya na biyu, har zuwa shekarar 2001, daga cikin tashe tashen hankula 248 da s**a faru a yankuna 153 dake fadin duniya, kasar Amurka ce ta tayar da 201, kuma yake-yaken da ta tayar bisa fakewa da “yaki da ta’addanci”, sun riga sun hallaka mutane sama da dubu 900 a cikin shekaru 20 da s**a gabata.
bahadeje

Ku duba yadda wasu yara s**a makale kan tanka tana tafiya a kan titin Mabushi a Abuja.
05/07/2022

Ku duba yadda wasu yara s**a makale kan tanka tana tafiya a kan titin Mabushi a Abuja.

Yadda Kiristoci s**a taya Musulmi gyaran filin Sallar Idi a Kudancin Kaduna a matsayin wani bangare na shirye-shiryen Ba...
03/07/2022

Yadda Kiristoci s**a taya Musulmi gyaran filin Sallar Idi a Kudancin Kaduna a matsayin wani bangare na shirye-shiryen Babbar Sallah da kuma karfafa zaman tare.

📸: Unknown Person

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bahadeje TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bahadeje TV:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share