Aliyu Ibrahim Gwaneri

Aliyu Ibrahim Gwaneri Salam dan Allah duk Wanda yayi din wannan yayi ko yayi post. nagode.

16/09/2021
22/08/2021

Assalam alaikum fatan Alkairi nake muku akoda yaushe

Barka da dare
21/08/2021

Barka da dare

19/08/2021

Ana fargabar Taliban zata dawo da shari'ar Islama a Afghanistan

Samun nasarar kwace iko da kungiyar Taliban tayi a kasar Afghanistan ya haifar da fargabar cewar tana iya komawa amfani da shari’ar Islama a cikin kasar.

Kasashen Musulmi da dama a duniya na amfani da wani sashe na shari’ar Islama musamman abinda ya shafi dokokin dake da nasaba da harkokin iyali da zamantakewa, amma kuma kadan ne daga cikin su ke aiwatar da wasu hukunce hukuncen da shari’ar ta tanada da ake kira hudud.

Shari’a tdai sarin tafiyar da al’umma ne k**ar yadda Qur’ani da Hadisan Mazan Allah Annabi Muhammad (SAW) s**a tanada.

Sai dai ana samun rarrabuwar kawuna dangane da aiwatar da shari’ar tsakanin bangarorin addinin Islama da kuma kasashe.

Wasu daga cikin bangaren shari’ar da akafi amfani da su sosai sun hada da bangaren harkokin banki, abinda ya sa bankunan kasashen yammacin duniya ke aiwatar da tsarin Islama abinda ya janyo musu karuwar masu hulda da su daga cikin al’ummar Musulmi.

Kalmar hudud na nufin iyaka da larabci, kuma bisa tsarin addinin Islama akan hukunta wadanda s**a ketare iyaka wajen aikata laifuffuka irin su shan giya da fyade da luwadi da sata da kuma kisan kai.

Rahotanni sun ce kasashen Musulmi da dama basu cika aiwatar da manyan hukunce hukuncen da shari’ar Islama s**a tanada ba saboda rashin samun shaidu k**ar yadda doka ta tanada ko kuma amsa laifi daga wadanda ake zargi.

Daga cikin kasashen da ake aiwatar da sharia a duniya akwai Saudi Arabia wadda ke amfani da dokokin Islama wajen hukunta masu aikata laifuffuka ciki harda kisa ga wadanda s**a aikata laifin kisan kai da bulala da kuma yanke gaba wanda aka saba yi a ranakun juma’a kafin Sallar Juma’a

Kasar Iran na daga cikin masu aiwatar da hukuncin Islama amma kuma alkalai na da damar amfani da shaidun da aka gabatar musu wajen yanke hukunci, abinda ya sa kasar ta zama daya daga cikin wadanda s**a fi aiwatar da hukuncin kisa.

Kasar Brunei dake yankin Asia na daga cikin kasashen da s**a aiwatar da shari‘ar Islama a shekarar 2019, abinda ya janyo mata s**a daga kasashen duniya.

Wannan ya sa Sarkin Brunie yace ba zasu aiwatar da wasu tanade tanaden da s**a hada da hukuncin kisa ta hanyar jifa da duwatsu ba.

Yankin Aceh dake kasar Indonesia na daga cikin masu amfani da shari’ar Islama a kasar dake dauke da Musulmi mafi yawa a duniya, inda ake yiwa masu laifi bulala a bainar jama’a saboda c**a da shan giya da zina da kuma luwadi, sai dai gwamnatin kasar taki amincewa da aiwatar da hukuncin kisa.

Yankin Aceh na aiwatar da hukuncin kisa tun bayan da aka bashi yancin cin gashin kai a shekarar 2001.

Kasar Sudan ta fara amfani da shari’ar Islama a shekarar 1983, amma tun lokacin bata aiwatar da shi k**ar yadda doka ta tanada.

Kasar bata aiwatar da hukuncin kisa duk da yake masu kare hakkin Bil adama na cewa ana yiwa daruruwan mata bulala kowacce shekara saboda aikata laifuffuka.

Shugaban mulkin sojin Pakistan Zia-ul-Haq ya gabatar da dokar shari’a a shekarar 1979, abinda ya baiwa kotuna damar aiwatar da dokokin sabanin wadanda turawan Birtaniya s**a samar.

Batutuwan da kotun ke yanke hukunci akai sun hada da na kisan kai da zargi da sata da kuma shan giya ko kwayoyi, kafin sa hekarar 2006 da Yan majalisun kasar s**a amince da dokar kare hakkokin mata, abinda ya sa aka dauke shari’ar fyade da kisan kai daga kotunan shari’a.

A Najeriya Jihohi 12 daga cikin 36 daga yankin arewacin kasar s**a amince da dokar shari’a bayan dawowa Jamhuriya ta 4, abinda ya baiwa kotunan jihohin damar yanke hukuncin kisa da kuma yanke gabobi ga wadanda s**a aikata laifuffukan da shari’a ta yiwa tanadi akai.

Sai kuma Qatar wadda ke amfani da bulala 100 wajen aiwatar da hukuncin zina, yayin da kuma ake yanke hukuncin kisa idan an samu mace Musulma da tayi zina da namijin da ba Musulmi ba.

19/08/2021

Wata kotun shari’a da ke zaune a Faggen Ƴan-Alluna a ranar Talata ta umarci wani Halifa Abdullahi da ya share masallacin Juma’ar Fagge na tsawon kwanaki 30 a jere a matsayin hukuncinsa na sace Ƙur’…

18/08/2021

Salam dan Allah duk Wanda yayi din wannan yayi ko yayi post. nag

18/08/2021

Assalam alaikum barkan mu da.dare

17/08/2021

Babu Wani Siddabaru da Muka Yi, Masari Ya Yi Magana Kan Raguwar Ayyukan Yan Bindiga

Gwamna Aminu Bello Masari, yace sam babu wani siddabaru da gwamnatinsa ta yi wajen rage ayyukan yan bindiga a Katsina, k**ar yadda aminiya ta ruwaito.

Gwamnan ya faɗi haka ne yayin da yake amsa tambayoyi daga wakilan hukumar dillancin labarai ta Najeriya (NAN) a Katsina ranar Lahadi, k**ar yadda premium times ta ruwaito.

Masari ya bayyana cewa gudummuwa da kowa ke bayarwa a jihar k**a daga sarakunan gargajiya, jami'an tsaro da masu ruwa da tsaki wajen nemo hanyar warware matsalar shine yake haifar da ɗa mai ido.

Gwamna Masari ya kara da cewa tun da fari ya bada umarnin duk mutanen dake cikin daji waɗanda ba ruwansu da aikata laifuka su dawo cikin gari.

Masari yace:

"Na ba da umarnin cewar dukkan mutanen kirki da ke zaune a dazuka su fito su shiga cikin sauran al’umma a kauyuka da manyan garuruwa da birane don gudun yi musu kudin goro."

"Saboda haka, yanzu ba mu da sauran mutanen da ke zaune a daji. Duk wanda ka gani a daji yanzu to ko dai dan bindiga ne ko kuma bata gari."

“Hatta tsofaffin da har yanzu suke cikin daji su ma ’yan bindiga ne wadanda ke fitowa su aikata ta’asa sannan su koma, mun cimma nasara sosai wajen magance matsalar tsaro a Jiharmu"

Gwamna Masari ya kara da cewa gwamnatinsa zata gina gidaje domin samar da muhalli ga waɗanda lamarin rashin tsaro ya raba da gidajensu.

Ya kuma kara jan hankali cewa tabbatar da zaman lafiya a faɗin jihar Katsina alhaki ne da yake kan kowa.

17/08/2021
11/08/2021
11/08/2021

Bankin duniya ya ce, Najeriya na cikin jerin kasashe goma da s**a fi cin bashi a duniya. Cikin wata sanarwa da bankin ya fitar a Larabar nan ya ce, bashin da yake bin Najeriya ya kai sama da dala b…

10/08/2021

The President of the Ghana Hotels Association, Dr. Edward Ackah-Nyameke, has called on the government to help hospitality businesses better handle their

09/08/2021
07/08/2021

Banda sanrai da kyashi da kuma karya gaskiya zallah Mike bukata

05/08/2021

Yansanda sun k**a wasu yansandan bogi masu Mukamin Mataimakin Sufeto Guda biyu, Bankole Odusi da Samuel Idowu, sanye da kayan Yansanda, gami da bindigu biyu a tattare dasu.

Dayake gabatar da masu laifin da wasu guda 17 da laifuka da dama da s**a hada da Garkuwa da Mutane, da Kisa, da Kungiyar Asiri, da Fashi da makami da sauran su a ranar Laraba a Shalkwatar Rundunar dake Asaba, Kwamishinan Yansandan Jahar Delta Mohammed Ali, yace babban aikinsa shine samar da ingantaccen tsaro ga Al'ummar Jahar Delta.

Yace " Jami'an Rundunar a lokacin da suke bincike a saman wata gada a Asaba, sun tsaida wata mota kirar Ford da mutane biyu a ciki, Samuel Idowu da Bankole Odusi, sanye da kayan Yansanda.

"A lokacin da aka fara bincikar su, sai aka same su da bindiga kirar Fistin. A lokacin da aka tuhume su, sun ce su Yansanda ne, amma daga baya s**a ce su Yansa masu aiki a Banki.

CP Mohammed ya bayyana cewa, Rundunar bata gajiya wa, a kokarin ta, na yaki da ta'addanci, domin tabbatar dacewa, masu sha'awar aikata ta'addanci basu gindin zama ba.

Da suke amincewa da laifin su, sunce su Yansanda ne da suke aiki a wani Banki dake Island a Lagos.

"Muna aiki ne a matsayin masu gadi a Bankin Lagos. Shugaban mu ne ya aike mu domin kai wannan motar a Jahar Imo.

A lokacin da aka tambayi masy laifin a inda s**a samo kayayyakin Yansandan yace, sunce sun samo su ne a wuraren ajiya na Yansanda.

👉 Ale Rabs Unguwa Uku

04/08/2021

Babbar kotun jihar Adamawa ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wani mutum dan shekara 40 mai suna Bangos Adams, bisa laifin kashe matarsa da danta. Mai shari’ah Fatimah Ahmed Tafida ta bayar da umarnin cewa a rataye Bangos Adams a wuyansa har sai ya mutu. Fatimah Tafida tace masu gabat...

04/08/2021

Hukumar hana fasa ƙwauri ta ƙasa Kwastam ta cafke wasu haramtattun kaya da aka shiga da su ƙasar nan da kudin su ya kai naira miliyan sittin a Katsina. Kwastam ta ce, daga ranar 8 ga watan Yuli zuw…

01/08/2021

Kukasance Dashirin Daga wakilan progress Na Daren yau tare da maryam hussaini Aboki inda zakuji Daliban jami’o’I a jihar Jigawa sun fara nuna fargabarsu, bisa samun rahotannin dake nuna cewar kungiyar malaman jami’o’I ta kasa na shirye –shiryen sake tsunduma yajin aiki, matukar gwamnatin tarayya bata cika mata sauran alkawuranta ba.


Murmushi ya Fara sauka Akan fuskokin manoman jihar Sokoto, domin kuwa Bayan shafe tsawon lokaci Ana fuskantar matsalar karancin ruwan sama, a Yanzukam matsalar ta kau.


A jahar Niger Kuwa, wani Matashi dan kimanin shekaru 17 Mai suna Muhammad Isah ya kashe yar'uwarsa dake kula dashi don sayarda matancinta akan Naira Dubu Sittin. Muna kuma dakon ra'ayoyinku inda zamukaronto muku tacikin shirin kukasance Da progress akayaushe progress takuce.😇

14/07/2021

Send a message to learn more

14/07/2021

Barkan mu da rana ♥ I Need Allah In My Life ♥

04/05/2021

Banda labaran karya ka tsaya iya gaskiya kuma banda zagi ko maganar banza

19/11/2020
11/05/2020




A yau Litinin Mutum 64 sun kamu da cutar CoronaVirus anan Kano.

Adadin wadanda s**a kamu anan Kano kawo yanzu sunkai mutum 666. An kuma sallami mutum 13 das**a warke ayau, a yayin da mutane 6 kuma s**a mutu.

Adadin wadanda suke killace yakai 571.

Hakan na kunshe cikin sanarwa da ma'aikatar lafiya ta Jihar Kano ta wallafa a shafinta na Twitter

21/02/2020

good morning all the muslim happy juma,at

Address

GWANERI K FADA
Bunkure
710103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Ibrahim Gwaneri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aliyu Ibrahim Gwaneri:

Share

Category



You may also like