KARYO TV

KARYO TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KARYO TV, TV Channel, Birnin-Kebbi.

17/02/2023

Babban Bankin Najeriya ya umurci bankuna su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta N500,000 ba.

17/02/2023
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah ya gafartama Abba Bello Mohammed. Allah yasa cen yafi maka nan😭😭 Allah ya bamu...
07/01/2023

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah ya gafartama Abba Bello Mohammed. Allah yasa cen yafi maka nan😭😭 Allah ya bamu gamawa da duniya da iyayenmu lafiya.🙏🏽

YANZU-YANZU: Mabiya Shi'a Suna Gudanar Da Zanga-zangar A Saki Abduljabbar A Babban Masallacin Abuja
30/12/2022

YANZU-YANZU: Mabiya Shi'a Suna Gudanar Da Zanga-zangar A Saki Abduljabbar A Babban Masallacin Abuja

Ina Bakin Ciki Na Ji Mutum Yana Cewa Shi Ya Tsani Nijeriya, Idan Ya Samu Kudi Zai Yi Kaura Daga Cikinta, Cewar Matashiya...
28/12/2022

Ina Bakin Ciki Na Ji Mutum Yana Cewa Shi Ya Tsani Nijeriya, Idan Ya Samu Kudi Zai Yi Kaura Daga Cikinta, Cewar Matashiya Khadija Hudu Abubakar

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranakun hutun Kirsimati da sabuwar shekara 🤶🎅
22/12/2022

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranakun hutun Kirsimati da sabuwar shekara 🤶🎅

31/10/2022
31/10/2022
Yau ce ranar hausawa ta duniya.   Yakuke jinkanku ku hausawa
26/08/2022

Yau ce ranar hausawa ta duniya.
Yakuke jinkanku ku hausawa

Sojojin najeriya sunkashe Yan gunkiyar Boko Haram  da kwammondojinta
25/08/2022

Sojojin najeriya sunkashe Yan gunkiyar Boko Haram da kwammondojinta

Yanzu yanzu gwannatin jahar borno ta tura Jami an tsaro harabar hedkotar janbiyar NNP tare da anshe iko
25/08/2022

Yanzu yanzu gwannatin jahar borno ta tura Jami an tsaro harabar hedkotar janbiyar NNP tare da anshe iko

Gini yarushe a iranki WOJEN ibadan Yan shi a
22/08/2022

Gini yarushe a iranki WOJEN ibadan Yan shi a

21/08/2022
Assalamualaikum masoyanmu muna godiya sosai
21/08/2022

Assalamualaikum masoyanmu muna godiya sosai

Address

Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KARYO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category