Galaxy-Online TV

Galaxy-Online TV Domin Labarai, Karatun Addini da Tallace Tallace Kana mu Nisha dantar da Masu Bibiyan Shafukan mu na Yanar Gizo.
(5)

Galaxy-Online Tv Bamu da Alaka da Waka Tashar Tv a Kasar Nan Sannan Muna Aikin mu bisa Bin Dokar tsarin Aikin Jarida.

25/01/2024

Laifin Fyade da Yarinyar Yar Shekara 10.
Yayin da Ake Tattaunawa dashi Yake Tabbatar wa Hukuma Cewa wannan Ba Karo na Farko ba Kenan.

25/01/2024

Tambayoyi da Amsa. Tare Da Malam Daurawa.

25/01/2024

Wata Sabuwa
Murja Ta Fusata akan Maganar Neman ta da Hukumar Hisbah Takayi.

Shin Miye Ra ayin ku?

TUNA BAYA: A Rana Irin Ta Yau Ya Sadaukar Da Rayuwarsa Domin Ceto Masallata Daga Harin Bam Din 'Yar kunar bakin Wake A J...
25/01/2024

TUNA BAYA: A Rana Irin Ta Yau Ya Sadaukar Da Rayuwarsa Domin Ceto Masallata Daga Harin Bam Din 'Yar kunar bakin Wake A Jihar Borno

A rana mai k**a ta yau 25 ga watan Janairu na shekarar 2017, matashin yaron nan, Jarumi, Ɗan aji ɗaya a makarantar sakandare (SS1) Yakubu Muhammad Fannami ya ceci rayukan mutane da dama a masallacin Kaleri dakw jihar Borno.

Matashin ya rungumi ƴar ƙunan bakin waƙe sanye da bom, a yunkurinta na afkawa masallaci, inda bom ɗin ya tashi da shi da ita.

Muna addu'ar Allah Ya yi masa rahama.

Daga Abdulkadir Kabir

24/01/2024

Abinda Yak**ata Malamai Su Farayi Kenan. Domin Ceton Arewa da Yayan Tah. Barkan mu da Hantsi.

Yadda Aka Tashi Da Yanayin Hazo A Cikin Garin MisauShin Kuma Yankinku Haka Ne
24/01/2024

Yadda Aka Tashi Da Yanayin Hazo A Cikin Garin Misau

Shin Kuma Yankinku Haka Ne

23/01/2024
23/01/2024

Shiri na Musamman Cikin Karatuttukan Marigayi Malam Albani Zariya.

Shekh Dahiru Usman Bauchi Tare Da Dansa Lokacin Da Yake Turashi Akan Keken Yayin Wata Tafiya Da S**ayi.Akwai Wani Darasi...
23/01/2024

Shekh Dahiru Usman Bauchi Tare Da Dansa Lokacin Da Yake Turashi Akan Keken Yayin Wata Tafiya Da S**ayi.

Akwai Wani Darasi Acikin Wannan Hoton Ko Zaku Iya Fada Mana

22/01/2024

Sponsored!!!
Ana Gaiyatan kowa da Kowa.
Sannan Zaku iya Bada naku Sanarwan Auren Domin ku Kayata Sanarwan.
Muna Godiya Bisa Bibiyar mu.
.

22/01/2024

Karatu Tare da Dr Aliyu Ibrahim Shafi'i.

Fisabilillahi!!Wannan Bawan Allah Mai suna Malam Adamu( tsohon Mai gadin Compr. Day misau) Yana cikin yananyi na Neman t...
22/01/2024

Fisabilillahi!!

Wannan Bawan Allah Mai suna Malam Adamu( tsohon Mai gadin Compr. Day misau) Yana cikin yananyi na Neman taumakonku Yan uwa

~~CANCER ne take kan cin Naman jikinsa Wanda kullum Kara shiga jikinsa takeyi Kuma bashi da karfi, bashi da 'ya'ya maza da zasu tsaya akansa

Muna nema Masa Taimako Dan Kaishi asibitin FMC dake Azare domin kankare Masa ita

Akalla abunda ake nema yakai

Dan allah ataimaki Bawan Allahn nan inda Hali

Ga number Makusantansu 09049015021
Ga Kuma account

3139466080
Musa Saleh
First bank
Mu Tuna Ya Taimaki Cigaban mu Sosai, Wajen Bamu Tsaro Yayin da Muke Neman Ilmi, Mu Tuna Irin wasanni na Tsokana da Mukeyi Dasu, Tabbas Yana Bukatan Agaji Domin Gudumawa da yabayar a Rayuwan Mu.
22/01/2024
C.. Hauwa Ibraheem Misau

21/01/2024

Sponsored. Wakar Dan kwairon Zamani na Walin Yamman Misau da Damben Gargajiya mu Tuna Baya.

21/01/2024

21/Jan/2024.. Takaitattun Labaran Mako. Pls Share and Follow Galaxy-Online TV .

21/01/2024

Karrama Shugaban Riko na Karamar Hukumar Misau Wanda Misau Advocacy For Good Governance Ta Shirya.

20/01/2024

Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass a Garin Misau

Karkashin Jagorancin Sayyadi Aliyu Yakubu Misau

20/01/2024

Shiri na Musamman. Yadda aka Fara Da awar Musulunci a Zamanin Da.. Tare da Sheirkh Daurawa

20/01/2024

Domin Taya Maigirma Senator Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Bauchi Murnan Nasara a Kotu.
Tare da Karrama Shugaban Riko na Karamar Hukumar Misau Hon Salisu Hussaini Hardawa
Wanda Kungiyar Misau Advocacy For Good Governance ta Shirya.
Kuji Wannan Sakon Domin Karin Bayani.
Follow Galaxy-Online TV

19/01/2024

Shiri na Musamman
Sadaukarwa wa Bappah Gambo kamin Mahaifin CEO.
Shirin Yadda Ake Saka Mamaci a Likkafani. Tare da Sheikh Adam Moh'd Gadar Sogai Jos. pls Share and Follow.

19/01/2024

Barka da Dare.
Mu Tuna Baya da wayannan wakokin Gargajiya a Shekaru Masu Yawa da S**a Wuce.

Insha Allah wataran a Haka Zaka Shiga Garin ku Sallah. Allah ya Kara Rufa Mana Asiri. Galaxy-Online TV  Tana Muku Fatan ...
19/01/2024

Insha Allah wataran a Haka Zaka Shiga Garin ku Sallah.
Allah ya Kara Rufa Mana Asiri. Galaxy-Online TV Tana Muku Fatan Alkairi.
Anjuma zamu Shakata da Tsoffin wakokin Gargajiya da wasu Yaren Kasar Nigeria Musamman a Arewa do mu Tuna Baya.

19/01/2024

Sponsor
Shiri na Musamman Tarihin Fiyayyen Halitta Annabi Mohammed S A W. Cikin Shirin Barka da Juma'a, Wanda Wani Bawan Allah ya Dauki Nauyin kawo Muku. Allah ya Bamu Ladan Baki Daya.ed

19/01/2024
19/01/2024

Sponsored!!.
Bikin Raya Al,adun Gargajiya na yaren Karai Karai wato Bala Barama Jalam(Makui).
Ga Wanda Bai Samu Daman Zuwa bah zai iya Ganin Shirin Kai Tsaye a Shafukan mu na yanar Gizo. Galaxy-Online TV
. Please Share and Follow Us.

CIKIN HOTUNAYanda manyan Sarakunan jihar Bauchi guda shida s**a kawo ziyaran taya murna ga mai girma Gwamnan jihar Bauch...
18/01/2024

CIKIN HOTUNA
Yanda manyan Sarakunan jihar Bauchi guda shida s**a kawo ziyaran taya murna ga mai girma Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad kauran BauchiBisa samun Nasaran da yayi a kotun koli.

Sarakunan sun kawo ziyaran ne karkashin jagorancin mai Martaba Sarkin Bauchi Dr Rilwanu Sulaiman Adamu (CFR)Sunyi addu'an ubangiji Allah ya kara taya shi riko domin cigaba da raya jihar Bauchi.

Sarakunan sun hada da mai Martaba Sarkin Ningi Alhaji Yunusa Muhammad Dan Yaya. Mai Martaba Sarkin Katagum Alhaji Umar Faruk. Sarkin Dass Othman Bilyaminu Othman Mai Martaba Sarkin Misau Alhaji Ahmed Suleiman mni. Mai martaba Sarkin Jama'are. Alh Nuhu Ahmed Wabi.
Muna Godiya Senator Bala Abdulkadir Mohammed

Lawal Muazu Bauchi
SSA New Media
18 /01 /2024

18/01/2024

Shiri na Musamman Tare da Dr Aliyu Ibrahim Shafi'i.
Maudu'l Ruwan da Ya zama Halak a Ibada.

Address

Sabon Layi Street Misau
Bauchi

Telephone

+2348064418179

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Galaxy-Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Galaxy-Online TV:

Videos

Share

Category


Other TV Networks in Bauchi

Show All