Abdul idris adam

Abdul idris adam I'm a Muslim❣northerner,Nigerian🇳🇬

31/12/2024

Congratulations😁
Mr bola tulumbu.😝

Let's remember the past,What a moment💕
29/12/2024

Let's remember the past,
What a moment💕

29/12/2024

Tears will stop,
Sadness will end,
Success will come through.
Soonest in sha Allah🤲🏻❣

17/12/2024

Assalamu Alaikum wa Rahmatul Laah wa Barakaatuh!
Wannan bawan Allah, Malam Sani Muhammad da ya samu jarrabawa ta harbinsa da bindiga, (kamar yadda ya bayyana) da hirar da akayi da shi.
Saboda taimakawa jinyarsa, Professor Isa Ali Pantami, CON, (Majidadin Daular Usmaniyya) ya umurce mu da sanarwa da cewa, idan ya ga wannan sanarwar ko kuma na kusa da shi, ya aiko number da za'a same shi a duk garin da yak don kula da jinyarsa.
Allah Ya bada lafiya, Ya kuma kare aukuwar haka nan gaba. Allah Ya karemu dukkan mu daga nummular ladders,...

Najeriya za ta karbo rance daga bankin duniya.Tuni ma bankin ya amince da ba ta kudi dala miliyan 500, wadanda za ta yi ...
06/10/2024

Najeriya za ta karbo rance daga bankin duniya.

Tuni ma bankin ya amince da ba ta kudi dala miliyan 500, wadanda za ta yi amfani da su wajen samar da wutar lantarki mai dorewa a cikin kasar.

An samu ƙarancin masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen ƙananan hukumomi na jihar Jigawa An samu ƙarancin mutane da za su kada ƙuri'a ...
06/10/2024

An samu ƙarancin masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen ƙananan hukumomi na jihar Jigawa

An samu ƙarancin mutane da za su kada ƙuri'a a zaɓen ƙananan hukumomi da ke gudana a yau Asabar a jihar Jigawa.

Daily Trust ta lura cewa yayin da jami'an tsaro da na zaɓe su ka kasance a wasu rumfunan zaɓe, an bar su da jiran kayan zaɓen domin har zuwa wasu awanni al'umma ba su fito kada kuri'a ba.

A cewar Trust, haka abin yake a mazabar Jigawar Tsada, inda ma'aikatan zabe ke zaune tsuru-tsuru su na tsimayen masu zaɓe.

Yadda bikin cika shekaru 64 da samun 'yancin kai ya gudana a fadar shugaban Najeriya.📷 Presidency
05/10/2024

Yadda bikin cika shekaru 64 da samun 'yancin kai ya gudana a fadar shugaban Najeriya.

📷 Presidency

05/10/2024
Mu tattauna🤔
05/10/2024

Mu tattauna🤔

Gwamna Abba ya ɗauki nauyin rayuwar marayu 95 a Kano.
05/10/2024

Gwamna Abba ya ɗauki nauyin rayuwar marayu 95 a Kano.

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana haka a cikin wani sakonsa na taya murnar cika shekaru 20 da kafa rukunin ka...
05/10/2024

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana haka a cikin wani sakonsa na taya murnar cika shekaru 20 da kafa rukunin kamfanonin LEADERSHIP, inda ya yaba wa kamfanin kafafen yaɗa labaran kan jajircewa wajen samar da ingantattun rohotanni don tabbatar da shugabanci na gari a Nijeriya da sauran ƙasashen duniya.

Shugaba Tinubu ya tuna da Sam Nda-Isaiah, wanda ya kasance masanin harkokin harhaɗa magunguna kuma ɗan kasuwa, ɗan jarida kuma gogaggen ɗan siyasa mai hangen nesa wanda shi ya kafa rukunin kamfanonin jaridar ta LEADERSHIP, ma su buga Jaridar LEADERSHIP ta Hausa da Turanci.

05/10/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

Muhawara!!!Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tafi kasar Ingila hutu a dai-dai lokacin da wasu ke cewa kasar na da t...
05/10/2024

Muhawara!!!

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tafi kasar Ingila hutu a dai-dai lokacin da wasu ke cewa kasar na da tsananin bukatarsa.

Tafiye-tafiye sau 20 ke nan a watanni 16, mafi akasarinsu tafiye-tafiye ne na aiki domin samar wa kasar makoma ta gari.

Shin ya kuke kallon wannan hidimar da shugaba Tinubu ke yi wa Najeriya?

Ku zo mu tattauna

Akalla mutane dubu 1 da 974 sun rasa rayukansu a hare-haren baya-bayan da Isra'ila ta kaddamar a Lebanon kamar yadda Ma'...
05/10/2024

Akalla mutane dubu 1 da 974 sun rasa rayukansu a hare-haren baya-bayan da Isra'ila ta kaddamar a Lebanon kamar yadda Ma'aikatar Kiwon Lafiyar Ƙasar ta tabbatar a wannan Alhamis.

Address

Muazu Street
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul idris adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share