Albarka Radio

Albarka Radio Albarka Radio 97.5 is a Nigerian English and Hausa Radio Station based in Bauchi, Bauchi State, NG.

Ku kasan ce da mu a yau 22/01/2024
22/01/2024

Ku kasan ce da mu a yau 22/01/2024

19/01/2024

Da yawa muna ganin masu sallah suna canja wajen sallah bayan idar da sallar farilla don yin sallar nafila, kuma mafi yawa su kan yi hakan, ba tare da ililmin hukuncinsa ba.

Shin canja waje tsakanin salloli?

*Bidi'a ne?
*Ko Sunnah?
*Ko abin so?
*Ko kuma wajibi?

Kuzo muji hukuncin canja waje tsakanin salloli.

An tambayi Sheikh Ibn Uthaimin (Rahimahullah), shin akwai wani dalili kan canja muhalli don yin sallar nafila bayan farillah?

AMSA (JAWABI)?

(1) Yazo cikin hadisin mu'awiyya (RA) yace: _Annabi (SAW) ya umurce mu da, kada mu hada sallah da sallah har sai mun yi magana, ko mun fita (daga cikin masallaci)._

πŸ“˜ Muslim ya ruwaito.
*Malamai ma'abota ilimi sun riki wannan kan zai fi kyau, a rarrabe farilla da nafila ko ta hanyar magana ko canja wajen sallah.

(2) Daga Azraq ibn Qais yace: Wani mutum yayi sallah tare da manzon Allah (SAW) sai ya mike, don yin shafa'i, sai Sayyidina Umar ya kamo kafadarsa ya hana shi, yace zauna. *Yace masa ahlil kitab su hallaka ne, saboda ba sa rarrabe sallolinsu.

Sai Annabi (SAW) ya mi ke ya ke cewa: _Allah ya datar da kai Umar ibn kattab._

πŸ“— Abu Dawud ya ruwaito, Albani ya inganta shi.

Don haka, yin istighfari sau uku (3) ya isar a matsayin magana.

Kayi kokarin isar da sakon, ga 'yan uwa musulmi.

Daga karshe:

Mai yiwuwa wannan hukunci zai fi amfani wajen mata saboda sun fi yin sallah a gida su kadai. Tana sallar farilla sai ta mike, ta kawo nafila, babu magana a tsakaninsu.

Don haka a yi kokari, a isar da wannan sako ga wasu.

Yada ilimi yana daga cikin manyan ayyukan alkhairi.

Ku kasance damu tare da Alh Danladi Inuwa OC Kwano Sheikh Mai Warka Warka
15/01/2024

Ku kasance damu tare da Alh Danladi Inuwa OC Kwano Sheikh Mai Warka Warka

Ku kasance damu tare da Alh Danladi Inuwa Osi Kwano Sheikh Mai Warka Warka
29/12/2023

Ku kasance damu tare da Alh Danladi Inuwa Osi Kwano Sheikh Mai Warka Warka

03/11/2023
03/11/2023

Shiri na musamman tareda Shaik Mai warka warka Alh DANLADI INUWA OC KWANO kan aiyukan Mai girma GWAMNAN JIHAR BAUCHI.

02/11/2023

Follow Albarka Radio's Channel on WhatsApp:

Amincin Allah ya tabbata a gare ku masu bibiyarmu ta wannan kafa. Dafatar ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wanna...
23/02/2023

Amincin Allah ya tabbata a gare ku masu bibiyarmu ta wannan kafa. Dafatar ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri na Wa Muka Samu Albarka Radio mai garin jini. A yau ma kun jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi harma da jihohi makwabta.
1) Unguwar Gwallaga

2) Unguwar Yelwan Makaranta

3) Unguwar Gudun Hausawa

Wadannan dana wasu bakin kun jimu dasu ta Cikin shirin Muka Samu Albarka Radio na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda kuma daga bisani a karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka Radio akan mita 97.5 zangon FM a dukkanin ranar Alhamis da misalin karfe 07:30 na safiya domin jin wani sabon shirin.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum masu bibiyarmu ta wannan kafa. Dafatar ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri na Wa Muka...
10/11/2022

Assalamu Alaikum masu bibiyarmu ta wannan kafa. Dafatar ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri na Wa Muka Samu Albarka Radio mai garin jini. A yau ma kun jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi harma da jihohi makwabta.

1) Unguwar Yelwan Kagadama

2) Ƙaramar hukumar Tafawa Balewa

3) Daga jihar Jigawa
Wadannan dana wasu bakin kun jimu dasu ta Cikin shirin Muka Samu Albarka Radio na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun Abdullahi Jahun yayinda Sani Adamu Hassan Gokaru zai kuma karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka Radio akan mita 97.5 zangon FM a dukkanin ranar Alhamis da misalin karfe 07:30 na safiya domin jin wani sabon shirin.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri mai Farin jini. A yau ma k...
06/10/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri mai Farin jini. A yau ma kun jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi.

1) Unguwar Gwallaga

2) Unguwar Kandahar

3) Unguwar Old GRA
Wadannan dana wasu bakin kun jimu dasu ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Abdullahi Jahun yayinda za'a kuma karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM a dukkanin ranar Alhamis da misalin karfe 07:30 na safiya domin jin wani sabon shirin.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

15/09/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri mai Farin jini. A yau ma kun jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi harma da makwabta :

1) Nassarawan Tirwun

2) Unguwar Mabuga

3) Aljauziyya international Primary school.

Wadannan dana wasu bakin kun jimu dasu ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Abdullahi Jahun yayinda ita kuwa Hadiza Nasir ta karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM a dukkanin ranar Alhamis da misalin karfe 07:30 na safiya domin jin wani sabon shirin.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin w...
04/08/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri mai Farin jini. A yau ma zaku jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi harma da makwabta :

1) Unguwar Tambari Housing Unit

2) Unguwar Kofar Wambai

3) Daga Gumau, Toro LGA

Wadannan dana wasu bakin kun jimu dasu ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Abdullahi Jahun yayinda shi kuwa Sani Adamu Hassan Gokaru ya karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safiyar wannan rana ta Alhamis.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin w...
07/07/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri mai Farin jini. A yau ma zaku jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi harma da makwabta :

1) Unguwar Wuntin Dada

2) Unguwar Inkil

3) Daga Karamar Hukumar Tafawa Balewa

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda shi kuwa Sani Adamu Hassan Gokaru zai karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safiyar wannan rana ta Alhamis.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin w...
23/06/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya kana ana jin dadin kasancewa tareda mu acikin wannan shiri mai Farin jini. A yau ma zaku jimu tareda bakin da s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban a cikin garin Bauchi harma da makwabta :

1) Unguwar Filin Kwallon Kobi.

2) Unguwar Madina Quarters.

3) Daga Unguwar Yakubu Wanka

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda shi kuwa Sani Adamu Hassan Gokaru zai karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safiyar wannan rana ta Alhamis.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu ...
19/05/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu kuwa wannan shiri mai Fari jini. A yau ma zaku jimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Unguwar Nassarawa Jahun.

2) Unguwar Unguwar Mahaukata.

3) Daga Unguwar GRA.

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda shi kuwa Sani Adamu Hassan Gokaru zai karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Muna farin cikin sanar daku Auren daya daga cikin masu gabatarda wannan Shiri mai matukar farin jini wato Salim Abdullah...
24/03/2022

Muna farin cikin sanar daku Auren daya daga cikin masu gabatarda wannan Shiri mai matukar farin jini wato Salim Abdullahi Jahun wanda za'ayi Gobe Jumma'a Insha Allah da karfe 3:30 na Yamma a Masallacin State Low Cost, Bauchi.

Wani fata zaku masa.

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu ...
10/02/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu kuwa wannan shiri mai Fari jini. A yau ma zaku jimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Unguwar Nassarawa Jahun.

2) Unguwar Wuntin Dada

3) Karamar hukumar Toro

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu ...
03/02/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu kuwa wannan shiri mai Fari jini. A yau ma zaku jimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Bayan Driving school.

2) Gwallagan Mayaki.

3) Baki daga Jihar Kano.

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu ...
27/01/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu kuwa wannan shiri mai Fari jini. A yauma zaku jimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Kofar Dumi, Bauchi

2) Karamar Hukumar Toro ta jihar.

3) Baki daga Jihar Plateau.

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Sani Adamu Hassan Gokaru yayinda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta wannan shafin namu.

Assalamu Alaikum,  Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu kuwa wannan s...
30/12/2021

Assalamu Alaikum, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda mu kuwa wannan shiri shine zai kasance na karshe a cikin wannan Shekara ta 2021. A yauma zaku jimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni daban daban cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Sabuwar Unguwar Railway

2) Daliban Makarantar Bauchi institute for Arabic and Islamic studies.

3) Unguwar Yalwa Bauchi.

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda Salim Abdullahi Jahun yayinda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta shafin muna Facebook Wa Muka Samu Albarka Radio.

Assalamu Alaikum,  Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda Mu. Acikin shiri...
23/12/2021

Assalamu Alaikum, Dafatar an wayi Gari cikin koshin lafiya tareda fatar ana jin dadin kasancewa tareda Mu. Acikin shirin mu mai farin jini na yau zakujimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Unguwanni da kuma garuruwa daban daban daga cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Unguwar Kandahar

2) Unguwar Nassarawa Jahun

3) Sai kuma na Unguwar Fadan Bayak.

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu duk ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda ni Sani Adamu Hassan Gokaru inda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwa ba, zaku iya turo mana da Sakon ku ta shafin muna Facebook Wa Muka Samu Albarka Radio.

Assalamu Alaikum,  Dafatan an wayi Gari cikin kishin lafiya tareda fatar anajin dadin kasancewa tareda Mu. Acikin shirin...
16/12/2021

Assalamu Alaikum, Dafatan an wayi Gari cikin kishin lafiya tareda fatar anajin dadin kasancewa tareda Mu. Acikin shirin mu mai farin jini na yau zakujimu tareda bakinda s**a kawo mana ziyara daga Jihohi da kuma garuruwa daban daban daga cikin jihar Bauchi harma da makwabta :

1) Dalibai daga Makarantar Bauchi institute for Arabic and Islamic studies.

2) Unguwar Kofar Dumi.

3) Karamar Hukumar Toro ta jihar Bauchi.

Wadannan dana wasu bakin zakujimu dasu ta Cikin shirin Muka Samu na yau Tareda ni Salim Abdullahi Jahun inda ita kuwa Hadiza Nasir zai karanto muku Sakonnin ku. Ku kasance tareda mu Ta kafar Albarka radio akan mita 97.5 zangon FM da misalin karfe 07:30 na safe.

Ga wadanda basu samu damar zuwaba, zaku iya turo mana da Sakonku ta shafin muna Facebook Wa Muka Samu Albarka Radio.

Masu bibiyarmu ta wannan Kafa dafatar an wayi gari cikin koshin lafiya da kuma kwanciyar hankali. A wannan makon ma shir...
02/12/2021

Masu bibiyarmu ta wannan Kafa dafatar an wayi gari cikin koshin lafiya da kuma kwanciyar hankali.

A wannan makon ma shirin na musamman ne da zai cigabada dubi kan cikar -Radio shekaru Hudu da fara watsa shirye shiryen ta, yayinda zamu tattauna da wasu da aka karrama a wajen taro harma da masu fatan Alkhairi wa Albarka Radio.

Sani Adamu Hassan Gokaru tareda Abokina aiki Salim Abdullahi Jahun zamu gabatar da shirin a yau, yayinda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku sakonnin ku na Facebook. Kudai kasance da shirin na Safiyar yau da Karfe 7:30am.

Za kuma ku iya sauraron mu a adireshinmu na Yanar gizo www.Albarka Radio.com kana zakuma ku iya bayyana mana ra'ayoyin ku kan cikar tashan shekaru hudu , sai munji daga gareku πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Dafatar an wayi gari cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali. A wannan makon shirin na musamman ne da zaiyi dubi kan ci...
11/11/2021

Dafatar an wayi gari cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali.

A wannan makon shirin na musamman ne da zaiyi dubi kan cikar Albarka radio shekaru Hudu da fara watsa shirye shiryen ta, yayinda zamu tattauna da manyan baki da aka karrama a wajen taro da Albarka radio ta shirya.

Sani Adamu Hassan Gokaru tareda Abokina aiki Salim Abdullahi Jahun ne zamu gabatar da shirin a yau, yayinda ita kuwa Hadiza Nasir zata karanto muku sakonnin ku. Kudai kasance da shirin _Muka_Samu na Safiyar yau da Karfe 7:30am.

Za kuma ku iya sauraron mu a www.Albarka Radio.com kana ku bayyana mana ra'ayoyin ku kan cikar tashan shekaru hudu Cip, sai munji daga gareku πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Dafatar masu bibiyar wannan kafa kuna cikin koshin lafiya. A wannan mako ne Albarka radio 97.5 FM Bauchi tayi bikin cika...
09/11/2021

Dafatar masu bibiyar wannan kafa kuna cikin koshin lafiya.

A wannan mako ne Albarka radio 97.5 FM Bauchi tayi bikin cika shekaru hudu da fara yada shirye shiryen ta a burin Bauchin Yakubu.

Yaya ku kuga kamun ludayin tashar, wani fata ko kuma shawari kuke dashi kan yadda za'a inganta shirye shirye.

Muna dakon ra'ayoyin ku πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Address

No. 22, Off Sunday Awoniyi Street, New GRA
Bauchi
740271

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albarka Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Albarka Radio:

Videos

Share

Category