Kukan Kurciya.

Kukan Kurciya. An kirkiri wannan shafi ne don fadakarwa, nishadantarwa da nuni cikin nishadi
Kukan kurciya dai jawa

08/05/2023
08/05/2023

Ƙasar IRAN ta rataye wasu mutane 2 da s**a ƙona QUR'ANI da zagin Annabi. Hukumomi a ƙasar IRAN sun rataye wasu mutane guda biyu a yau litinin sak**akon k**a su da laifin ƙona QUR'ANI da kuma zagin Annabi.. Da safiyar yau Litinin ne hukumomi a birnin Tehran s**a rataye Sadrollah Fazeli Zarei da

07/05/2023

An kashe wani malami sak**akon zargin sa da ɓatanci ga musulunci An lakaɗa shegen duka ga wani malamin addinin musulunci sak**akon zargin sa da furta kalaman ɓatanci ga addinin musulunci. Gidan talabijin na Aljazeera ya ruwaito cewa, an zargi malamin na addinin musulunci da furta kalami a wajen w...

20/03/2023

. BUDE KARATUN ASSHIFAH NA BANA
JIBI LARABA 22/03/2023
KARFE 1 NA RANA
A GIDAN QADIRIYYAH KABARA- KANO

06/03/2023
30/01/2023

Address

Bununu Dass
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kukan Kurciya. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kukan Kurciya.:

Share

Category