Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki.

Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki. Wannan dandali an bude shi ne don wayar da kan mata da yanda zasu zauna da mijinsu lafiya.

27/04/2024

_*NI MACE CE MAI YAWAN SHA'AWA, BANA SAMUN GAMSUWA JIMA'I:*_
_*TAMBAYA*_
:
_Ni macece mai matukar sha'awa don haka bana samun gamsuwa jima'i idan har ba an sadu dani ba k**ar sau biyar zuwa shida a kwanciyar jima'i. Shi kuma mijina baya wuce sau ɗaya shima baya wuce lokuta mintuna 10 zuwa 15 yake kawowa wanda daga wannan lokacin bazai sake jin sha'awa ba sai bayan awanni uku zuwa huɗu wanda hakan yana jefani cikin wani yanani kuma gashi ina matukar son mijina don Allah. menene mafita?_
:
*_AMSA_*
:
_To Duk kuwa da baki fadamini lokacin da matsalar ta soma ba, bayan wani lokaci dayin aurenku ne ko kuwa tun da kuka yi aure haka yake. Idan tun da kuka yi aure haka yake to yanada matukar wuya ya sauya sai dai kina iya zama da minjin naki ku tattauna akan lamarin idan da hali kuje kuga likita._

_Idan kuwa daga baya ya soma to akwai wasu matsalolin da s**an iya jawo hakan. Idan yana da wata matsalar data tsaya masa a rai kuma yake damunsa wannan na iya sawa ya kasa gudanar da jima'i k**ar yadda ya saba._
_Haka kuma gajiya na rashin samun hutu kuma ya afkawa yin jima'i shima yana iya jawo wannan matsalar. Yunwa ita matsalace dake iya yin sanadiyar yin zuwan kai ga maza dawuri. Don haka wannan yana iya canzawa ya dawo yadda yake da idan zai cire damuwa a zuciyarsa a lokacin daya tinkaro jima'i._

_Ko kuma ya tabbatar kamin gudanar da jima'i ya tabbatar da cewa ya samu hutu sosai baya tinkari ki cikin gajiya ba. Haka nan kuma da akwai wasu surrai da suke bunkasa hormone na jikin maza ya kara musu sha'awa yana iya amfani dasu._
_Sai dai kuma yana da kyau ki gane cewa yawan saduwa a jima'ince ba shine gamsuwa na jima'i._

_Ana iya saduwa dake sau ɗari amma bazaki gamsu ba sai dai ki gaji._
_Haka nan kuma ana iya saduwa dake sau ɗaya cikin mintuna biyar ki samu gamsuwa, kawai fa jima'i qwarewa ne da sanin mak**a, domin namiji da yake da ilimin sarrafa mace ko sakon daya yake ya kawo zai iya gamsar da mace ._

_Shi fa gamsuwa na saduwa ba yawan jima'i bane fahimtar juna ne

15/04/2024

*Bambancin Dandanon mata a jima'ince*

_Shin da gaske ne Dandanon mata a jima'ince ya babbanta ga wata macen.._

_Qwarai kuwa akwai banbace bance tsakanin mata!!_
_Toh ba shi kadai bane maza magidanta basu fahimta ba, masu shekaru ma suna da jahilcin banbancin Dandanon mata, kai har mata da yawa sun dauka dandanonsa iri daya ne Wanda Kuma Sam ba haka bane, yadda abinci yake ba iri daya ba , da za'ace ayi tuwo Miyan kuka Amma idan mata 10 zasuyi tuwo miyan kukan bazai taba zama dandano iri daya ba, toh k**ar haka ne ko wacce mace da irin dandanonta, sai dai Idan namiji matarsa daya ce bazai iya gano Cewar Dandanon mata ba irin daya bane domin bashi da ilimi akai._

_Babancin mata wajen Dandanon ya kasu Kashi Kashi, akwai matar da take da ts**aken gaba, akwai Mai ts**aken gaba daga wajen Amma da ga ciki fadi,_
_akwai Mai budewar gaba da ga waje Amma daga ciki a tsuke, akwai budewar gaba ciki da waje, akwai Mai tuwon gaba cike da nama dam ciki da waje, akwai kuma Mai tuwon daga ta waje, akwai Mai tuwon gaba daya ciki Amma daga waje ba tuwon, akwai Mai ramammen gaba Wanda zaka ga k**ar kana karo da qashi, haka akwai Dan tsaka qaramin Wanda ba a iya ganinsa , akwai Kuma Mai babban da ido da tabawa yana bayyanasu, akwai Mai Dan tsakar dama zai Kai girman gaban yaro,_

_haka akwai mata masu wadataciyyar ni'ima da ko yaushe a jiki suke, akwai wacce sai sha'awa ta motsa take samun jiqa ,akwai wacce Bata jiqa sai an fara wasa da ita, akwai wacce Bata jiqa duk abinda za'a iya Yi mata amma ana fara saduwa da ita sai ta fara ambaliya ,akwai wacce ana saduwa sai ta qafe, akwai wacce Kuma ana saduwa da ita tana qara zuba k**ar qorama ,akwai wacce ma gaba daya Bata jiqewa sai duk sanda za'a kusanceta sai dai ayi dabaru._

_haka Kuma akwai macen da zaka sameta da ni'ima Mai Santsi, wata da ni'ima Mai Santsi da danqo, wata Mai yauqi da Santsi, wata Kuma Mai danqo da yauqi_
_To wannan banbancin yasaka ko wacce da irin dandanonta da kuma yanayin saurin Jin dadinta da gamsuwarta, abubuwa da yawa bazo a rubuce ba ,ataqaice dai gwaninta Allah wajen qwarewa akan halittar bayinsa shine abin dubawa, amma yafi qarfin ya halicce Abu iri daya._

_Hakan nan akan samu mace tana da dandano Amma daga baya ta zama Salam,ko ta na Salam ta dawo Mai dandano duk ya tahallaka ne akan cimaka da Jin dadin tare da kwanciayar hankalinsu, da Kuma amfani da magani masu inganci da zai taimakesu wajen dai daita Dandanon su da dadinsu, shiyasa lallai mata su kula wajen tantance magani da zasu amfani dashi domin ko shakka babu Wani magani kan salantar da mace batare da sani ba sai dai taga mijinta baya son kusantarta ko yana baya baya da ita musaman ma ga namijin da yake da mace sama da daya._

Dafatan Mai karatu zai fahimci mace ba irin daya bace, ko wacce mace da dandanonta a jima'ince...

14/04/2024

*Wai Dagaske Ne Wata Tafi Wata Dadi A Jima'ince*

_Wannan tambaya ne da a kullum yakan jawo muhawara bama ga maza ba hatta mata sunada bambamcin fahimta game da wata macen ta zarce wata dadi a saduwa irin na aure. Sai dai amsar wannan tambayar ba wahalar amsawa gareta ba._

_K**an yadda babu wata mace a duniyar nan da za a kirata mummuna har sai idan itace da kanta ta kasa bayyana kyaun nata. Shima haka mata suke a wajen Jima'i._

Duk wata mace tanada dadi sai idan itace taki ya zama mai dadin. A takaice amsar wannan tambayar itace mata dukkaninsu sunada dadi amma sune zasu iya tabbatar mazansu hakan.

Mata kananansu da manyansu an juya musu kwakwaluwansu da tunanin ai mata ba duka suke da dadi ba. Wannan yasa maza suke raina musu hankali na nuna musu ita da yake tare da ita a yanzu tafi wacce ya baro wajenta dadi. Hakan ya jawo mata suke yiwa junansu gori.
Haka nan idan namiji yana son ya wulakanta mace musamman mazinata ce mata yake batada dadi, hakan zai sa ta shiga cikin mugun tashin hankali ance mata batad dadi. Malama kinada dadi amma da hanyar tabbatar wa duk wanda zai sadu dake hakan ko akasin hakan.

Akwai kuma matan dama mazan da suke dauka cewa yawan ni'imar jikin mace suke sa tayi dadi. Anan ma ziro ne amsar domin ba haka bane. Da akwai mazan da kwatakwata basu son yin Jima'i macen da take da yawan ni'ima sosai.
Domin mu tabbatar maka cewa duk wata mace tanada dadi, sai mun soma fadamaka matakan dake sa mace dadi da kuma abunda yake hanata. Gasu k**ar haka.
Menene Yake Sa Mace Tayi Dadi?

1: Soyayya: Kamin namiji yaji dadin saduwa da mace, sai har idan akwai soyayya na gaskiya a tare dashi.
Duk namijin da zai yi Jima'i da wacce yake sonta, babu makawa sai yaji dadinta. Amma idan babu soyayya a tsakaninsu zai biya bukatarsa ne amma ba domin yaji dadin saduwa ba. Saboda jin dadin Jima'i ga mutum sai idan yanada natsuwa da wanda yake mu'amalar da ita. Saboda shi Jima'i jin dadin sa ba a dandano ake jinsa ba. Da kwakwaluwa ake jinsa. Wannan yasa idan namiji bai son mace bazai taba jin dadin ta ba ko sau nawa zai yi sai har idan ya natsu da ita a zuciyarsa.

2: Bukatuwa: Kamin namiji yaji dadin saduwa da mace sai har a daidai wannan lokacin ya kamu sosai na bukatar yin Jima'i.
Duk wani ni'imar mace muddin namiji bai ji ya matsu ko zumudin ya sadu da ita ba. Koda yayi bazai ji dadinta ba.
Don haka kamin mace tayiwa mai saduwa da ita dadi sai har yana tsananin son Jima'i.
Ka lura, duk mutumin da bai jin yunwa ko sha'awar cin abinci ko wani kayan kwalama, idan aka tilasata shi sai yaci cushe kawai zai yi yana ci yana gunguni. Amma da zaka kawo masa wadannan cimakan a lokacinda yake tsaka da bukatar su. Zaka ga irin zumudi da santin da zai rika yi a lokacin da yake cin wannan abun. Wannan shine misalin da zaka fahimta.
Idan da za a kawo maka macen data fi ko wacce mace kyaun halitta amma bakada sha'awar yin Jima'i a wannan lokacin, za dai ka biyawa kanka bukata ne amma bazaji dadinta ba.

3: Tsafta: Shima abune dake sa mace tayi dadi ga mijinta. Da zaran mace zata tsaftace jikinta, da dakin da ake yin Jima'i tabbas zata yiwa mai saduwa da ita dadi.
Daga lokacinda namiji yayi karo da doyi, wari ko hamami daga jikinki musamman ma gabanki. Daga wannan lokacin sha'awar mijin naki zai yi kasa. Wanda hakan shine abunda zai jawo miki rashin dadi ga wanda yake sarrafaki.
Hakan yasa duk tarin ni'imar da mace take dashi muddin batada tsafta mijinta bazai taba yin Jima'i da ita ba saboda ya ji dadi, sai dai domin kwantar da sha'awar sa.

4:Yiwa Mijinki Abunda Yake So: Matan da basa yiwa mazansu abunda suke so kamin, lokacin da bayan kammala Jima'i abunda suke so, wannan macen bazata yiwa mai saduwa da ita dadi ba.
A lokacin wasannin motsa sha'awa. Idan mace ta fahimci mijinta mai son ya sha masa nonuwa ne ko murzasu. Ko tsotsan masa gabansa, duk abunda mace zata yi bazai ji dadinta ba a Jima'ince.
A lokacin gudanar da Jima'i nan ma akwai wasu abubuwan da maza suke son matansu na musu, wanda hakan yana kara musu dadin saduwa da ita. Misali yana son matarsa ta rika mulmula masa maraina a daidai lokacinda yake saduwa da ita, muddin ba hakan tayi masa ba bafa zai ji dadin Jima'in ba koda kuwa a wannan lokacin ne kawai bata masa hakan ba. Haka ma bayan kammala Jima'i akwai abunda namiji yake son matarsa ta masa.
Muddin mace bazata natsu ta gano wadannan abubuwan ba, koda shekaru nawa zasu yi zaman aure bazai ji dadinta ba domin bata masa abunda yake so.

5: Sakin Jiki: Duk macen da bazata sake jiki ba tayi Jima'i da mijinta ba. Wannan takura kan nata datayi zai shafi jin dadin da mijinta zai ji.
Akwai matan da sunanan k**ar gawa sai yadda aka juyasu, idan aka nuna musu abunda ake bukata daga wajensu basa yi. Saboda kunya ko kuma rashin sabo. Irin wadannan matan sam basu da dadi wajen maza.
Saboda ana samun wasu matan musamman ma amare wai kada ace sun 'yan iska ne. Sai suki sakarwa mazajensu jiki. Wannan ba karamin kuskure bane kada ki zama hakan muddin dai kina son mijinki yaji dadin saduwa dake.

6: Yanayin Kwanciya: Mata da yawa basu iya kirkiro yanayin kwanciyar Jima'i. Irin wadannan matan idan s**a kwanta suna kallo saman daki har mijinsu ya gama ya rufe basa motsawa basa cewa komai.
Idan kinason mijinki yaji dadin jima'i dake, ki gano yanayin kwanciyar da mijinki yake so ki rika masa kamin ma shi ya miki da kansa.
Muddin zaki rika kirkiro muku yanayin kwanciyar Jima'i daban da wanda kuka saba yi a kullum sai mijinki yayi kwadayin saduwa dake. Amma idan zaki zube masa k**ar kayan wanki to ki sani bazai taba jin dadin ki ba har abada.

7:Sadarwa A Lokacin Jima'i: Shi ma yana sa mace tayi dadi wajen mijinta.
A lokacin Jima'i maza suna son mace ta rika tambayansu yadda suke ji da halin da suke ci da kuma abunda suke so a musu. Idan gaban namiji ya sabule zuwa waje saboda tsantsin gabanki, k**a ki mayar ciki tare da bashi hakuri, da kuma neman sanin wannan yanayin ya masa ko dai ku sauyawa.
Sadarwa a lokacin Jima'i ba karamin samawa maza jindadi yake ba. Yana kuma tsayawa a ransu.

8: Sumbatu: Daban yake sadarwan Jima'i. Domin shi sumbatu ga mata masuyi ba komai suke iya tunawa sun fada ba. Amma a sadarwa komai zata furta tana sane.
Haka zalika shi sumbatu yakan sa namiji ya fahimci cewa bada 'yar tsana yake Jima'i ba ko gawa ba da mutumce.
Maza masu son mace mai yawan sumbatu a lokacin Jima'i wannan surutun naba kangadon da matansu keyi yake sama musu jin dadin Jima'i da ita.
Maza suna matukar dokin yin Jima'i da mata masu sumbatu saboda yadda yake da tasiri a kwakwaluwan su. Wadannan kalaman na batsa da kambama maza da mata masu sumbatu suke yiwa mazajensu suna karawa Jima'i armashi. Wasu mazan koda sun fita harkokin nemansu abun ya fado musu sai suji suna marmarin matansu.

Ni'imar Mace: Tabbas mace mai ni'ima tana samarwa mijinta jin dadin Jima'i da ita. Duk da ba ko wani namiji bane yake iya jimawa yana saduwa da macen datake da ni'ima a jikinta sosai saboda yadda ruwan gabanta yake da yawan da nan da nan zai tsantsin gaban mace zai kwasheshi ya kawo.
Maza na iya jin dadin Jima'i da mace mai yawan ni'ima ba k**ar macen da gabanta yake a bushe ba.

Duk da hakan mace mai daskaranren gaba zata iya jiyar da namiji dadi musamman idan zata iya masa wasu daga cikin abubuwan da muka ambata a sama.

10: Yanayin Zuwan Kanki: Ga mata masu zuwan kai na gaskiya ba masu kirkiroshi ba saboda sun gaji ko suna son su dadadawa mazansu. Maza na Jin dadin Jima'i da su.
Kada kiyi zuwan kai haka nan kawai ba tare da kin alamtawa mijinki gaki nan zuwa ba.
Wannan kara, ihu da kankame namiji da suke yi a lokacin zuwan kansu, wani lokacin shike jawo shima namiji yayi.

Kada ki zama kurma idan kika zo yin zuwan kai. Saki jiki sosai ki sanarmasa yadda ya kaiki kololuwar jin dadin Jima'i. Kada sai bayan an gama ki rika cewa kinyi zuwan kai sama da daya, alhali shi bai ga wasu alamun hakan ba.
Alamtawa mijinki zaki kawo, ihunki da kalamanki a wannan lokacin da yanayin suna sa namiji yaji dadin saduwa dake. Irin wadannan abubuwan ne suke sa maza zumudin matansu.

Wadannan abubuwan guda 10 da muka kawosu, suke sa mace tayi dadi a wajen namiji amma ba k**ar yadda mutane da dama harma da matan s**a fi tunanin yawan ruwan gaban mace ke sata dadi ba. Sam ba haka bane.
Mace idan teku zata cika saboda ruwa muddin wanda take Jima'i da shi ba zai samu wadannan abubuwan daga gareta ba, babu wani dadin da zata jiyar dashi.
Da wannan ne yake tabbatar maka duk wata mace mai dadi ce amma sai idan ta iya yadda zata jiyar da mijinta dadin.

Tsukewar gaban mace ko girman gabanta armashi suke karawa maza amma jiyar da namiji ainihin dadin jima'i dake dole sai kin bi wadannan matakan sannan duk namijin daya sadu dake zai san ya hadu da mace mai dadi.
Mace mai tsukenken gaba, da akwai yadda zata sarrafa mijinta har ya ji dadinta koda mai girman gaba ne. Haka ita ma mace mai wagegen kofa. Da akwai yadda zata gudanar da kanta namiji ya ji dadinta.
Don haka kada wani ya sake ce Miki baki da dadi, adai ce miki baki iya ba.

14/04/2024

*GAYAWA JINI NA WUCE*
_Domin Karin Ruwan Maniyi_

Ku samu;
1️⃣---kankana.
2️⃣Ayaba.
3️⃣--mazarkwaila.
4️⃣--aya.
5️⃣--lemun zaki.
6️⃣--madarar ruwa ko ta gari mai kyau.
7️⃣--garin waken soya.
8️⃣--dabino.
9️⃣--'ya'yan cashew.

_Za a jikasu k**an na mintuna 15 zuwa 20. Sai a zubasu a abun markade a markada su. Sai a tace bayan ya markadu sosai._
_Sai sake zuba masa garin, cashew, garin waken soya, a kara masa madara, asa zuma. A samu waje mai sanyi a ajiye ana sha._

_*FA'IDA* Yana kara ruwan maniyi, yana kara kaurin ruwan maniyi ga mazan da basa iya haihuwa, yana kara sha'awa. Maza kenan._

_Ga mata :Duk matar datasan bata da karfin sha'awa tana iya amfani da shi. Duk Macen data san bata da ni'ima wannan hadin ya zama ruwan shanta. Duk Wacce batada aure kada ta sake ta gwada wannan hadin. Duk macen da take da karfin sha'awa ko ni'ima kada tayi karanbani shan wannan hadin. Duk matar datasan mijinta lusari ne kada ta sha wannan hadin don zai sata ta wahala.

08/04/2024

*Maza Kada Ku Sake Ku Auri Mata Masu Waɗannan Halayen*

Maza Kada Ku Sake Ku Auri Mata Masu Waɗannan Halayen:```

1: Mace mai wasa da addini
2: Mace mai kazanta
3: Macen mai yawan mita da ƙorafi
4: Macen da bata iya cewa ta gode duk abun alherin da za a mata
5: Macen da bata ganin mutuncin naka
6: Macen da bata son ganinka da kowa
7: Macen da zata iya hanaka yiwa wasu alheri
8: Macen da zata baka sharadin akan kara aure.
9: Macen da mutuncin ka aljihunka
10: Macen da bata da kamun kai

CIWON SANYI A JIKIN MACEAllah Ya halicci ko wacce mace da daɗinta da kuma ni’imarta. Sai dai ace wata tafi wata, amma in...
07/04/2024

CIWON SANYI A JIKIN MACE

Allah Ya halicci ko wacce mace da daɗinta da kuma ni’imarta. Sai dai ace wata tafi wata, amma in har lafiyansa kalau to in namiji yayi amfani da shi zai samu biyan bukatarsa. Amma cututtukan al’aura ne suke mutukar lalata jikin ƴa mace. Sai mace ta ɗauka ita ce ba tada daɗi yasa mijin baya jin dadinta. Idan har jikin mace babu ko wane ciwo na al’aura to abubuwa kaďan zata ci ko ta sha sai ni’ima ya sakko mata mijinta ya gamsu da ita mutuƙa.

Ciwon sanyi wani abu ne da ya zama game duniya a duniyar matan yanzu. A cikin kashi 100% na mata 5% ne kawai basu da shi. Wannan kuwa ya haɗa da matan aure da ƴan mata. A rubutu da yawa mata suna bayanin illolinsa da kuma haɗarinsa ga rayuwar mace. Idan ke budurwa ce to in kika bar shi har kika yi aure zai iya hana ki jin daɗin aure gaba daya. Zaki dauƙi shekara da shekaru baki san menene daɗin saduwa ba. Kuma zai iya cire miki sha’awa kwata-kwata. Haka nan zaki yaɗa wa mijinki da kishiyoyinki in kina da su wanda in s**a samu yin maganinku tare zai wahala, musamman maza da basa son shan magani. Kin ga sai ki yi ta wahala kina kashe kuɗi yana dawowa saboda na waɗancan bai mutu ba.

Idan ke matar aure ce zai cire miki dukkan daɗin jikin ƴa mace. Kuma ko kin yi maganin matan miliyan ba zaki kai daɗin wacce ba ta da infection ba in ma yayi aikin kenan. Zaki yi ta asaran kuɗi amma wallahi ba zaki yi daɗi ba. In ya fara shahara zai rinƙa sanya ɓarin ciki, daga nan kuma ya hana ki ɗaukan ciki gaba ɗaya. Mijinki zai iya tsanarki ko jin haushin ki saboda infection ya cire miki dukkan ni’imar jikin mace.

Kaɗan daga cikin alamominsa:

1.Fitan ruwa, wanda zai iya zuwa k**ar ruwa amma yellow ko green tsinkakke. Ko kuma ya fito a fari ko in ce milk mai kauri sosai.

2.Wanda wannan ruwan zai haddasa miki ƙaiƙayi a al’aurarki har ma da jikinki wani. Ki yi ta susa har wurin yayi ja. Haka nan in ya fara shahara sai ruwan ya fara wari mai tada hankali.

3.Daga nan sai ya feso miki da kuraje masu azabar ƙaiƙayi. Wanda in ya tsarga in baki wasa ba ko a cikin jama’a ne sai kin sosa.

4.Ciwon mara da baya, wani ma yana sanya ciwon kai, jin amai, ko yin laulayi k**ar mai ciki.

5.Dashewar gaba ki ji k**ar kin ƙone, haka nan zaki ji k**ar ana tsungulinki a cikin al’aurarki da wajensa.

6.Bushewar gaba koda ke budurwa ce zaki jiki a bushe a bushe. Matar aure kuma saukar ni’ima sai ya rinka mata wahala koda ta sha abun ni’imar.

7.Ɗaukewar sha’awa gaba ɗaya ko kiji kina yi kaɗan kaɗan. Kuma duk wani abun da zaki ci da ya k**ata ya saukar miki da ni’ima zaki ga ke baki ganin komai.

8.Jin k**ar tana ko tsutsa yana miki yawo a mararki ko ki ji motsinsa a gabanki.

9.Fashewar kafa, ki ga kullum ƙafarki akwai faso ko kauje wani infection ne ke sakawa.

10.Rikicewar al’ada koma rashin zuwansa gaba ɗaya ko sanya miki ciwon ciki. Ga mutuƙar buɗe mace ga budurwa ko matar aure, zaki yi ta neman maganin tightening amma ko kin yi zaki buɗe saboda infection. Dama wasu da babu adadi ko wacce da kalar nata.

11. Kumburewar gaba. Da wasu abubuwa da zai iya samunki. Wannan ya danganta da yanayin jikinki ko yanayin yanda ya dade yake ta shahara.

Kada wai ki ji kunya ki ɓoye don kina da shi in ma ke matar aure ce ko budurwa, domin wannan halin mata ne. Mata da yawa na da shi to menene zai sa ke ki boye cuta? Yawanci maganin asibiti sumar dasu yake yi ko in ce baya kashe su duka in ba kin yi mugun nacewa bane. Haka nan koda ya warke in baki bi ka’idoji ba still zai dawo. Saboda mafiya yawan mu zamu warke amma ba zamu yi wa kan mu fada ba, sai mu koma akan wannan bad habit din. To kullum kuwa kudin ki zai kare wurin amsan maganin infection. Wani ma ya cuce ki ya baki fake, wata kuma gaba daya ta cinye kudin taki turo miki da kayan. Allah Ya warkar da masu fama da shi ya basu lafiya.

02/07/2023

Nonuwa ko Mama, wani halitta ne a jikin ɗan adam maza da mata. Sai dai shi nonuwan mata yana da bambamci dana maza daga lokacin da mace ta soma balaga ta soma tasowa, hakan nema yasa nonuwa suna daga cikin alamomin mace ta soma balaga ta isa aure.

Bayaga samar da abinci ga jaririn da mace zata haifa saboda maajiyar abinci dake cikinsa, nonuwa suna karawa mace kyau da kyawa.

Hakan ne ma yasa nonuwa suke cikin halittun mata dake daukewa maza hankali.

Bayaga samar da abinci da kuma ado ga mata da nonuwan su keyi, har ila yau suna gaba gaba daga cikin halittun da yake da sauri motsawa mace sha'awarta na jima'i. K**ar yadda bincike ya tabbatar, kashi 60 na mata ana taba musu nonuwan su za a motsa musu sha'awarsu.
Sai dai kuma abun takaice ba duk maza bane s**a iya sarrafa ko kuma wasa da nonuwan matarsu duk kuwa da matukar sha'awar da matan suke yi a musu wasan dasu.

Sai dai kuma nonuwan mata sun kasu kashi kashi har kusan kashi 6 cikin wadannan nonuwan akwai masu saurin kwanciya akwai kuma wadanda sai dai mace ta mutu dasu a mike komin stsufanta. A gaba zamu kawo sunayensu da yadda ake iya wasa da kowanne cikinsu.
Akwai hanyoyi guda biyar mahimmai da ake iya yin wasa da nonuwan mace. Hanyoyin sune-
1:Tsotso
2:Shafa
3:Murza
4: Latsawa
5: Lasa
6: Cizo
A darasin mu na gaba zamu kawo yadda ake sarrafa nonuwan mace ta wadannan hanyoyin Amma fa sai an bani na laraba, idan an qame nima zan kame sirinna.

29/06/2023

*Mallaka:* To dama shugabanci a gida na maigidan ne, me ya sa wasu matan ke qoqarin karbewa daga hannunsa ya koma nasu? Abinda mutane ke zato shi ne uwargida na son ta riqa karbe duk abinda ya samo ne sai wanda ta miqa masa. Da ta ce ba ni kaza nan da nan zai je ya nemo jiki na rawa ya ba ta. Amma daga baya an fara gano cewa ba wannan ne kadai ke sa su nemi mallake mijin ba, akwai abubuwa da dama masu k**a da juna._
Bincike ya nuna cewa irin matan da s**a sami kan namiji ba shi kadai suke mallaka ba har da sauran matan da ke qarqashinsa da ma uwayensa gaba daya, haka za a zauna in ba su da zarafin korar sauran. An sami gidan da kishiya ba ta iya dora abinci sai 'yar mowa ta ba ta abinda za ta dafa, bayan kuwa dukansu matan mutun guda ne. An kai matsayin da kishiya ke iya ladabtar da matar maigida saboda ta saba umurninta, ko a gaban maigidan ne sai dai ya zura ido ba abinda zai iya.
In tana son wani abu sai dai ta biyo ta hannunta, in kuwa ta wuce kai tsaye ta tambayi shi nan take zai ce ta koma ta biyo ta hanyar da ta dace. Ka iya cewa matar ta auri mutum biyu, mijinta da matarsa. Akwai wani a gida a karkara inda uwargidar ce ke ba da duk abubuwan da ake buqata, daga icce har kudin cefane, in girki za a yi ita ce mai yi sai ta ga dama amaryar ta girka, in ba haka ba kuma ita za ta dafa. Abinda ban sani ba kuma ba damar tambaya shin shimfidar ma ita ke karbewa ko ta tsaya a girkin ne kawai? Ko ma ya abin yake masu mallakar mazan ba don kudin maigidan ba ne kawai, har da mallake kishiya in tana ciki, ko a hana ta shigowa.
Galibin wadanda s**a mallake mazan kiyoshinsu ba su jin dadi. Kodai su azabtar da kishiyar da hannunsu, ko su ja da baya su turo maigidan ya zartar da abinda suke buqata, komai girmansa komai iliminsa kuwa. Ga cutarwa a zahiri amma ba wanda ya isa ya tunkari mijin ya gaya masa gaskiya saboda an riga an tura masa aljani ya rikita masa qwaqwalwa. Wadanda za su iya tunkarar uwargidar su yi mata magana ko sun yi sai ta ce ba laifinta ba ne, mijin ne, ita ma haka yake mata, ta yi duk qoqarinta ne ta gaji ta watsar, a zahiri kuwa da umurninta yake yin komai ta riga ta shanye shi a allo.
Irin wannan in ka ga amaryar ta sami sauqi to dayan uku ne: Ko dai tsafin da aka yi ya karye, ko wace ta yi ta mutu, ko kuma an saki wace ake wahalarwar, wannan ne kawai. Da yawa za ka ga wadanda suke mallake mazan ma sun fi k**a-sayar, to don me suke mallake su me suke buqata a wurinsu? Kawai mallake gidan suke so su yi gaba daya, wanda mijin ma yana ciki, abinda suke so shi za a yi. Wasu kan ce wallahi suna neman maganin mallakar ba wai don su riqa cutar da mijin ne ba, kawai dai ba sa son a kawo musu wata ne da za ta wargaza musu gida bayan sun yi shekara da shekaru suna neman gyara shi.
Amma fa manufarsu gidan ya ci-gaba da zama qarqashinsu ne, ba wata maganar qara aure da mijin zai fuskance su da ita, sai in sun ga dama su ce masa bismilla, da a ce uwayen wani mijin sun fi qarfinsa s**a takura shi kan sai ya qaro mata, uwargidan za ta zuba musu ido amaryar ta shigo, ko tsabar wahala ta fitar arziqi ta isa ta fitar da ita. Galibin abubuwan da suke faruwa kenan a gidajenmu. Shi ya sa wani lokacin nake ganin raba wa mata gida abu ne mai matuqar amfani, wasu kan cutu don suna rayuwa ne a gida daya.
Na taba ganin wani maigida yana ta huci da kumburi wai matarsa ta yi masa satar wani abu, da aka bincika sai ya ce uwargidarsa ce ta gaya masa, wani kuma ya riqa bin matarsa a boye ya kuma zuba wadanda za su riqa saka mata ido, ya zarginta da bin maza, shi ma wai uwargidar ce ta gaya masa abinda kishiyar take yi. Wasu duk wulaqancin da suke wa matansu zaka taras kiyoshinsu ne s**a gaya musu. Ba cewa na yi ba sa fadar gaskiya ba kishiya ce fa. Akwai wani qanin miji da ya ji amaryar na cewa wallahi sai ta fitar da uwargidar bayan tana da yara da yawa.
Nan fa ya yi maza ya fada wa yayansa abinda ya ji, yayan ya dauki mataki sai dai duk da haka sai da ta yi nasarar shiga tsakaninsu. In kana neman gaulan namiji ka sami wanda sha'awa ta gama da shi to ka yi fatiha kawai ka tashi. Da kunnena na ji wanda yake cewa "Wallahi in matata na son ta mallake ni da kaina zan kai ta wurin malamin" ka ga a hankalce wannan ai zararre ne ko? k**ata ya yi ya rabu da ita gaba daya idan ya gano saboda bata gida da take yi ko za ta yi, wai shi zai kai ta da kansa. Wannan yaranta ce ko hauka?!.

Ga Masu Bukatar Shiga Group na Mu
28/04/2023

Ga Masu Bukatar Shiga Group na Mu

WhatsApp Group Invite

YADDA ZAKA GANE ANTABA SADUWA DA MACE 2.Nonon Budurwa Kullum a Tsaye, Kuma Da Wuya Kaga Sunyi Slack Sun Kwanta. Bayan Na...
27/04/2023

YADDA ZAKA GANE ANTABA SADUWA DA MACE 2.

Nonon Budurwa Kullum a Tsaye, Kuma Da Wuya Kaga Sunyi Slack Sun Kwanta. Bayan Namiji Ya Taba Nonuwan Sai Su Sake, Amma Zasu Kara Girma Su Kara Kumbura Da Cika (Shiyasa Wasu Lokuta Zakaga Mace Idan Tayi Aure Saita Kara Cika Ta Kumbura Tayi Kyau). Idan Akaci Gaba Da Shafa Nononta Ana Saduwa Da Ita Sai Kuma Su Ringa Kara Girma.
Ba Tare Da Saduwa Da Mace Ba, Za Ka Iya Gane Ko Mace Ta Taba Kwanciya Da Namiji Ta Hanyar Kallon Nononta. Idan Nononta Sun Mike Ko Sun Yi Sama, To Akwai Posibilities Bata Taba Kwanciya Da Wani Namiji Ba. Amma Idan Nononta Ya Yi Kasa, To Ta Iya Yiwuwa Wannan Yarinya An Taba Kwanciya Da Ita.

08033609598

*HANYA TAFARKO  YADDA  ZAKISUCKING*          *🙈🙈Da farko xaki bi duk wata hanya da ki kasan mijinki idan ki kai xai sash...
30/01/2023

*HANYA TAFARKO YADDA ZAKISUCKING*

*🙈🙈Da farko xaki bi duk wata hanya da ki kasan mijinki idan ki kai xai sashi felling sosai kibi wajan yi mishi, tundaga kan sa har ki gangaro wajan🍌 to yar uwa nasan ba ko wace mace ce xata iya ba amma idan har kin fahimci mijinki hakan ya fiso yi koqari ki daure ki yimishi, daga kinyi so daya to shikenan kin xama yar gari😊🤗*

*Kina xuwa wajan 🍌 sai ki fara shafata tamkar kin sami jikin mage, kina lailayata yar uwa idan da kina da zaitun ki shafeta dashi 🙈ki kai bakin ki dai dai kan marenansa ki fara lasa da harshe kina tsotsar su domin anan sperms(maniyyi) ke taruwa, kina tsotsa har ki xo kan 🍌 to xaki kaita bakin ki tamkar kina tsotsar 🍭amma kar ki hadiyi yawu ki tarashi dashi ne xai taimaka miki, km shima xai taimaka mishi yaji tamkar yana S*x ne, kar ki da kata ki tayi xakiji 0ga na nishin dadi, idan yawun ya taru sosai, dama ki samo tissue ki ajiye ko duster kusa da ya taru ki xuba a ciki, ki ci gaba da aiki har sai kin tabbatar 0ga yai release, idan yai a bakinki kar ki shanye ki xuba a tissue ko duster din, idan release daya yake to kin sani idan har goma yake ciga ba har sai yace miki ya isa haka, to sai kije kuma ki brush*

21/01/2023

YADDA AKE MAGANCE WANNAN CIWON.

Uric acid Wannan ciwo ne Wanda inyarika yana taba Quda kadan daga cikin alamunsa shine:--

Yanwan ciwon gabubi.
Ciwon gwiwa,da baya.
Ciwon dunduniya da rashin juriyar tsawuwar sallah.
Yawan haki bayan Yar tafiya kadan.
Kaji kafadar ka k**ar andura maka kaya.
Yana kashe Sha awar jima I.
Ciwon tsokokin jiki.
Yawan gajiya akankoni aiki, kaji k**ar kana ulcer.

Wanda ayau Mafi yawan tsofarfin mu duk suna dashi k**ar ciwon kafafu, Rashi tafiya da sauran su.

Kuma yana warkar da ciwon Mamoniya da Asima indai ana Sha insha Allah.

Yadda za ayi shine:-
Asamo silin ganyan mangoru awanke da gishiri guda 7 sai asa ruwa 1 little wato pure water 2 atafasa sosai kana atsiyaye irinka Sha safe da dare 🌃

Yana daidaita sugar ajikin mutum.

Ana busar da shi adake su arinka zuba cukali 2 acikin tafashanshan ruwa bayan minti 10 sai Sha da safe da Rana da Dare Dan narkar da Tsikuwar Quda (kidney stones)Asami lfy da Ikon Allah.

Yana Kuma Kone kitse mara kyau a jiki.wato yana rage tunbi Amma fa sai anbar da anci abinci akwanta haka Shan ruwan sanyi bayan cin abinci,sai ayita Shan ruwan ganyan mangoru.

Kana Kuma duk maifama da wancan matsalar ta uric acid to sai yakiye Wannan abubuwan:-

Cin Naman sa.
Cin kifi.
Cin Naman rago.
Cin Wake.
Cin Quda.
Cin Hanta
Sai bayan YAgama magani sai yacisu shima sama sama.

To insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah.

Address

BAYAN NITEL AFTER VOCATIONAL TRAINING SCHOOL BAUCHI
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki.:

Share

Category


Other Video Creators in Bauchi

Show All

You may also like