Bauchi State Ministry of works and transport

Bauchi State Ministry of works and transport Domin kawo muku labarai.

10/05/2025

MALAMI NA HUDU WA'AZIN JIHA A GARIN NINIGI.

Tare da: Imam Rufa'i Sh*tu Dungal

Daga: Kofar Fadar Mai martaba Sarkin Ningi.

WA’AZIN JIHA A GARIN NINGI!!!Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis-Sunnah na Jihar Bauchi Prof. Sheikh ...
08/05/2025

WA’AZIN JIHA A GARIN NINGI!!!

Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis-Sunnah na Jihar Bauchi Prof. Sheikh Zubairu Abubakar Madaki, da Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Sulaiman Yusuf Bashir, da Daraktan Agaji Alh. Umar Jabir, a madadin kungiyar, suna farin cikin gayyatar dukkan Musulmi zuwa wajen Gagarumin Wa’azin Jiha da za’ayi a Kofan Fadar Maimartaba Sarkin Ningi Alh. Haruna Yunusa Muhd Danyaya a Garin Ningi ranar Asabat 13th Zulqhada 1446; dai-dai da (10/05/2025) da misalin karfe 5:00pm na yamma In Sha Allah.

BABBAN BAKO NA MUSAMMAN
Mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi
Sen. Bala A. Muhammad
(Kauran Daular Usmaniyya)

BAKO NA MUSAMMAN
Sen. Abdul Ahmad Ningi
(Walin Ningi)
Sanatan Bauchi ta Tsakiya

SHUGABAN TARO
Prof. Zubairu Abubakar Madaki
Shugaban JIbwis Bauchi

UBAN TARO
Alh. Haruna Yunusa DanYaya lll
Maimartaba Sarkin Ningi

BABBAN MAI MASAUKIN BAKI
Hon. Abubakar Y Suleiman
(Dan Galadiman Ningi)
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Bauchi

MAI MASAUKIN BAKI
Shugaban Karamar Hukumar Ningi
Hon. Nasiru Zakarai Nasiru

MANYAN BAKI

1. Hon. Adamu Hashimu Ranga
Dan Majalisar Ningi/Warji
2. Hon. Mansur Manu Soro
Dan Majalisar Darazo/Ganjuwa
3. Hon. Baffah Aliyu Misau
Dan Majalisar Misau/Dambam
4. Hon. Yahuza Adamu Haruna (Ajiyan Ningi)
5. Dukkan Yan Majalisun Jiha da s**a fito daga Bauchi ta Tsakiya.

Malamai masu wa’azi sun hada da:

- Prof. Zubairu Abubakar Madaki
- Sheikh Sulaiman Yusuf Bashir
- Sheikh Aliyu Muhd Sa’id Gamawa
- Sheikh Muhd Manga Abba Misau
- Dr. Ibrahim Adam Umar Disina
- Dr. Muhd Rabi'u Barau Mbal
- Ustaz Magaji Bappah Sulaiman Azare
- Sheikh Abdurrahman Ibrahim Idris
- Dr. Abbati Umar Azare
• Imam Ibrahim Adam Narabi
- Malam Ibrahim Yada-Gumgume
- Ustaz Albashir Muhammad Ningi
- Imam Musa Gwardin
- Imam Magaji Gwani Azare

ALARAMMOMI:

1- Alaram Abubakar Usman
2- Alaram Nasiru Diyallo
3- Alaram Auwal Biyadihi.
4- Alaram Idris Yalwa Azare
5. Alarm. Aliyu Haladu Ningi
6- Alaram Yusuf Muh'd Miri.
7- Alaram Idris Kolo Misau
8- Alaram Jamilu Muh'd Toro
9- Alaram Sulaiman Abdullahi Azare
10- Alaram Yusuf Adam Musa
11- Alaram Jibrin Hasan Dass
12- Alarm Sadiq S/Fada Alkaleri

Da sauran malamai da alarammomi.
Allah Ya bada ikon halarta, amin.

Sanarwa Daga: Malam Iliyasu Danjuma Bandas,
Sakataren JIBWIS na jihar Bauchi.

Ta Hannun Daraktan Media Na Jihar Bauchi: Abdulmalik Abubakar Aliyu

JIBWIS Social Media
Bauchi State Directorate
10th-Zulqhada-1446AH.
8th-May-2025

02/05/2025

Kai tsaye Daga Fadar Sarkin Hadejia wajen Wa'azin da Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah ta ke gabatarwa

Sheikh (Dr.)Muhammad Kabir Haruna Gombe da Alaramma Nasiru Salihu Gwandu

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi State Ministry of works and transport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bauchi State Ministry of works and transport:

Share