
19/12/2024
*GAIYATA!!! GAIYATA!!! GAIYATA!!!*
Hukumar Makarantar * MADARASATUL TARBIYATUL ADFAL WA TAFIZUL QUR'AN*
Sabuwar Unguwar Nitel Bauchi Tana Farin Cikin Gaiyyatar Al'ummar Musulmi zuwa gagarumin Bikin Yaye Dalibai Karo Na (2)
Wanda Zai Gudana Kamar haka:
- Rana Lahdi 22 - December - 2024
- Lokaci : 09:00am
- Wuri : Harabar Makaranta Dake Bayan Garun Nitel, Karshen Garun Nitel Islamiyya Junction Bauchi Bauchi State
Allah Ya Bada Ikon Halarta Amin
Imam Abdullahi Hashimu Bauchi
08062333049