๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ Barka da zuwa Football Hausa, Muna kawo muku labarai ingantattu da ษ—umi-ษ—umin su na duniyar wasanni, musamman domin masu sauraronmu na harshen Hausa.

Muna kan Tiktok mai suna FootballHausa. Domin Kasuwanci! ๐Ÿ‘‡
08165108337

FT: Arsenal 2-0 BrightonArsenal ta tsige Brighton kuma cilla zuwa mataki na gaba a gasar cin kofin Carabao. โœ…Ga yadda wa...
29/10/2025

FT: Arsenal 2-0 Brighton

Arsenal ta tsige Brighton kuma cilla zuwa mataki na gaba a gasar cin kofin Carabao. โœ…

Ga yadda wannan wasa ya kasance cikin hotuna.....! ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

Umaru mai Murmushi ya kowa ya Rayan Cherki bayan sun zura kwallo da ya taimaka wa Man City ta doke Swansea....! ๐Ÿ˜โ€” Footb...
29/10/2025

Umaru mai Murmushi ya kowa ya Rayan Cherki bayan sun zura kwallo da ya taimaka wa Man City ta doke Swansea....! ๐Ÿ˜

โ€” Football Hausa

Ci yau ci gobe, wai menene matsalar ne? ๐Ÿ˜ฌ๐Ÿ’”โ€” Football Hausa
29/10/2025

Ci yau ci gobe, wai menene matsalar ne? ๐Ÿ˜ฌ๐Ÿ’”

โ€” Football Hausa

Liam Delap ya buga mintuna 25 kacal bayan dawowarsa daga rauni kafin alkalin wasa ya sallame da jan kati! ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ”ดโ€” Football H...
29/10/2025

Liam Delap ya buga mintuna 25 kacal bayan dawowarsa daga rauni kafin alkalin wasa ya sallame da jan kati! ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ”ด

โ€” Football Hausa

FULL TIME
29/10/2025

FULL TIME

Ita kam Liverpool tana ganin ta kanta, Rashin nasara uku akan Crystal Palace a wannan kakar! ๐Ÿ’”A Hukumance Liverpool ta f...
29/10/2025

Ita kam Liverpool tana ganin ta kanta, Rashin nasara uku akan Crystal Palace a wannan kakar! ๐Ÿ’”

A Hukumance Liverpool ta fice daga gasar cin kofin Carabao....! ๐Ÿ†โŒ

Anyi bata kashi karshe dai Chelsea ta doke Wolves kuma ta cilla zuwa mataki na gaba a gasar cin kofin Carabao...! ๐Ÿ’™โœ…    ...
29/10/2025

Anyi bata kashi karshe dai Chelsea ta doke Wolves kuma ta cilla zuwa mataki na gaba a gasar cin kofin Carabao...! ๐Ÿ’™โœ…

Wasannin Liverpool 5 na baya a gasannin gida.....โŒ Rashin nasara 3-0 vs Crystal PalaceโŒ Rashin nasara 3-2 vs BrentfordโŒ ...
29/10/2025

Wasannin Liverpool 5 na baya a gasannin gida.....

โŒ Rashin nasara 3-0 vs Crystal Palace
โŒ Rashin nasara 3-2 vs Brentford
โŒ Rashin nasara 2-1 vs Manchester United
โŒ Rashin nasara 2-1 vs Chelsea
โŒ Rashin nasara 2-1 vs Crystal Palace

Ku tabbata kun saka Arne Slot a addu'o'in ku yayin kwanciya...! ๐Ÿ˜ข

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Full Time:Swansea 1๏ธโƒฃ - 3๏ธโƒฃ Man CityYaran Guardiola yau sun yi abun kai.... Sun dawo sun doke Swansea 3-1 kuma sun cilla...
29/10/2025

Full Time:
Swansea 1๏ธโƒฃ - 3๏ธโƒฃ Man City

Yaran Guardiola yau sun yi abun kai.... Sun dawo sun doke Swansea 3-1 kuma sun cilla zuwa mataki na gaba a gasar Carabao Cup. โœ…

Rayan Cherki ya dawo ya damula fili, yaci kwallo kuma ya taimaka an ci (Assist) sannan kuma karshe ya tafi da kyautar Man of the Match! ๐ŸŒŸ๐Ÿ”ฅ

Full Time:Arsenal 2๏ธโƒฃ - 0๏ธโƒฃ Brighton Arsenal ta tsige Brighton kuma ta kara matsawa gaba a gasar cin kofin Carabo. โœ…Har ...
29/10/2025

Full Time:
Arsenal 2๏ธโƒฃ - 0๏ธโƒฃ Brighton

Arsenal ta tsige Brighton kuma ta kara matsawa gaba a gasar cin kofin Carabo. โœ…

Har yanzu Gunners na da mafarkin lashe manyan kofuna uku a wannan kakar (treble)! ๐Ÿ˜‡โค๏ธโ€๐Ÿ”ฅ

MAFI KYAWUN FARAWAR BAYERN MUNICH A KAKAR WASA! ๐Ÿคฏ๐Ÿ‘Da nasarar su ta 14 a jere, Bayern Munich yanzu ta ci gaba da riฦ™e tar...
29/10/2025

MAFI KYAWUN FARAWAR BAYERN MUNICH A KAKAR WASA! ๐Ÿคฏ๐Ÿ‘

Da nasarar su ta 14 a jere, Bayern Munich yanzu ta ci gaba da riฦ™e tarihin mafi kyawun farawa a manyan Lig-Lig guda 5 da s**ai fice a nahiyar Turai, inda ta zarce tarihin Milan 13, wanda s**a kamo a makon da ya gabata ๐Ÿ”

Mafi kyawun farawa a kakar wasa a tarihi:
๐Ÿฅ‡ Bayern โ€” 14 a jere (2025-26)
๐Ÿฅˆ Milan โ€” 13 a jere (1992-93)
๐Ÿฅ‰ Real Madrid (1961-62 da 1968-69), Spurs (1960-61) da kuma Dortmund (2015-16) โ€” Kowannen su nasara 11 a jere.

Vincent Kompany, wanda ya tsawaita zaman sa da Bayern Munich a wannan makon na yin aiki na ban mamaki.

โ€” Football Hausa

๐—•๐—ฅ๐—˜๐—”๐—ž๐—œ๐—ก๐—š: Liverpool ta fice daga gasar cin kofin Carabao.  Arne Slot tare da Liverpool yayi rashin nasara 6 a cikin wasa...
29/10/2025

๐—•๐—ฅ๐—˜๐—”๐—ž๐—œ๐—ก๐—š: Liverpool ta fice daga gasar cin kofin Carabao. Arne Slot tare da Liverpool yayi rashin nasara 6 a cikin wasanni 7 na baya! ๐Ÿคฆโ€โ™‚๏ธ

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Address

Bauchi

Telephone

+2348162356908

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share