Rigar yanci tv

Rigar yanci tv Yanci rigar kowa

Mambobin kungiyar tsofaffin sojojin Najeriya sun lashin takobin zaman dundundin a bakin ofishin domin kwatar hakkin su
06/01/2022

Mambobin kungiyar tsofaffin sojojin Najeriya sun lashin takobin zaman dundundin a bakin ofishin domin kwatar hakkin su

01/09/2021
Matakin yaki dah yan bindiga
31/08/2021

Matakin yaki dah yan bindiga

Return of the Legend !!!!!!! Welcome Home
30/08/2021

Return of the Legend !!!!!!! Welcome Home

02/08/2021

Shugaban 'yan sandan Najeriya Usman Alƙali Baba ya ba da umarnin dakatar da Abba Kyari, mataimakin kwamishinan' yan sandan da hukumomin Amurka ke tuhuma kan zargin alaƙa da fitaccen dan damfara, Ramon Olorunwa Abbas, wanda aka fi sani da Hushpuppi.

Sufeto-Janar na Usman Alkali Baba ya ba da shawarar ga hukumar kula da ayyukan 'yan sanda a cikin wasikar da ya fitar a jiya 31 ga watan Yuli.

Shin aganin ku ya dace a dakatar dashi?

28/05/2021
Abaya tajama wasu dalibae kora ah jami'ar wudil
27/05/2021

Abaya tajama wasu dalibae kora ah jami'ar wudil

Jirgin ruwa ya nutse da mutane sama da dari ah jihar kogi
27/05/2021

Jirgin ruwa ya nutse da mutane sama da dari ah jihar kogi

18/05/2021
07/05/2021

Media/news company

07/05/2021

What man can do women can do even better!!!!!!!
Abun namiji ze yi mace zata iyah yin mafiyinshi

03/05/2021

Allahumma innaka afuwwun tuhibbul afwa fa’fu annee.

O Allah, You are Forgiving and love forgiveness, so forgive me.

Yau za a yi Jana'izar sama da mutun hamsin da yan bindiga dadi s**a kashe a kauyen zamfaraRahoto daga BBC Hausa Nigeria
23/04/2021

Yau za a yi Jana'izar sama da mutun hamsin da yan bindiga dadi s**a kashe a kauyen zamfara
Rahoto daga BBC Hausa Nigeria

Nan gaba a yau ne za a yi jana'izar ƙarin wasu mutane da 'yan fashin daji s**a kashe jana'iza bayan wani mummunan artabun da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane

shugaban kasar chadi yah mutu yayin artabu da yan tawaye a filin yaki
21/04/2021

shugaban kasar chadi yah mutu yayin artabu da yan tawaye a filin yaki

Shugaban Chadi Idriss Deby Itno ya mutu sak**akon raunukan da ya ji wurin yaƙi.

https://bbc.in/3v3qinZ

Black life matters
21/04/2021

Black life matters

21/04/2021
like share and comment
14/04/2021

like share and comment

BARKANMU DA SHIGOWA RAMADHAN WATA MAI ALBARKA
😍😍😍
Yaa Allah Ka nufemu da kaiwa Ramadhan muna masu lafiya da kwanciyan hankali, Ka yaye mana bala'i da annoba, kuma Ka bamu ikon yin ibadu da ayyukan da'a, Ka ba mu dacewa da alkhairan da ke cikin watan mai albarka. Ameen
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Mai bukatar magana dani ga WhatsApp numberta 09038540845 amma bazan maka reply ba sai ka tabbatar kayi liking dina kayi sharing hotona zuwa groups.
💖💖💖
Ummee Rahab TV
---------
Like And Share

like share and comment
14/04/2021

like share and comment

•═════❀💠❀═════•
RAMADAN
•═════❀💠❀═════•

Menene hukuncin azumin wanda ya yi azumin Ramadana domin samun waraka daga wani ciwo ko domin rage k'iba/jiki?

Amsa: Wanda duk niyyarsa ta taqaita a kan wannan to ba shi da wani rabo(na wannan azumin) a lahira. Allah Madaukaki yace:

●Wanda ya kasance yanã nufin mai gaggãwa, sai Mu gaggauta masa a cikinta, abin da Muke so ga wanda Muke nufi, sa'an nan kuma Mu sanya masa Jahannama, ya ƙõnu da ita, yanã abin zargi kuma abin tunkuɗewa.

●Kuma wanda ya nufi Lãhira, kuma ya yi aiki sabõda ita irin aikinta alhãli kuwa yanã mũmĩni, to, waɗannan aikinsu ya kasance gõdadde. [Al-Israa:18/19]

Saboda haka yana wajaba niyyar mumini ta yi daidai da hadithin Manzon Allah SAW: "Wanda ya azumci Azumin Ramadana yana mai imani mai neman lada, an gafarta masa zunubansa da s**a gabata". Muttafaqun alaihi.
الإسلام سؤال وجواب

05/04/2021

Wasu rahotanni sun ce 'yan binidgar sun kai hari a gidan yarin ne da asubahin Litinin sannan s**a kubutar da fursunoni da dama.

29/03/2021

like and comment Rigar yanci tv

Interest

like and comment Rigar yanci tv
29/03/2021

like and comment Rigar yanci tv

💎MACE TA GARI//10💎



Ita ce wacce ta ke alfahari da uwayen muminai (Allah ya kara yarda a garesu), Sahabbai da sauran mataye na kwarai, kuma ta ke kokarin koyi da kyawawan dabi'unsu, zamantakewarsu da mazajensu, mu'amalarsu da iyayensu, makota, yan uwa da sauran jama'a.

29/03/2021

ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI

Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bindiga duka wannan salo ne na yaki a zamanance, ana yakar nahiyar Arewan Nigeria da abinda ake kira "covert and overt operations", ta yanda wadanda ake yakar ba za su ankara da wa ke yakar su ba

Sabon salon yaki ne ake mana, manufar ita ce a yaki Arewa wajen karya mata tattalin arziki da neman ilmi, a ruguza mata tsarin tsaro, a kakaba mata talauci da rashin zaman lafiya, a yayata barna da kuma yawaita mutuwa cikin al'ummah, ta yadda mutane za su kasance kowa ta kansa yake

Sannan kuma a tabbatar da cewa lalatattun mutane cikin Arewa sune za'a basu damar zama shugabanni a Gwamnati, Malaman Addini a mayar da su 'yan barandan gwamnati, masu fadin gaskiya kuma a kassara su

A hana noma da kiwo wajen tabbatar da rashin tsaro a Arewa, a yada mak**ai ko ina, a kona kasuwanni lokaci zuwa lokaci, a hana karatu da wanzuwar ilimi a Arewa, a mayar da mutane 'yan gudun hijira, a mayar da matasan Arewa 'yan ta'adda, 'yan mata a dora su a hanyar lalata da karuwanci

Wannan shine abinda makiyan mu suke shiryawa a kan Arewa, gaba daya sai nahiyar Arewa ta koma nakasassa, mutanen ciki su zamanto bayi, a mulki 'yan Arewa mulkin zalunci ba tare da 'yanci ba

Ba zamu lura ba Manyan Kasuwannin jihohin Arewa suna cin wuta, ina sak**akon bincike akan tashin wutar kasuwannin Arewa? su wa ke sa maja wuta a manyan kasuwanni? abin nufi tattalin arzikin Arewa ake neman ruguza wa?

Suna neman shafe ruhin fulani makiyaya ta hanyar yada batanci ga makiyaya a manyan kafofin watsa labarai don a hana kiwon shanu gaba daya, domin a raunata tattalin arzikin Arewa

Anki daukar mataki Kidnappers suna ta k**a mutane ana talauta 'yan Arewa saboda biyan kudin fansa, mutane suna sayar da gidajensu da kadarorinsu da duk abinda s**a mallaka wajen biyan kudin fansa, tactically 'yan Arewa ke biyan kudin da barayi ke sayan makami ana kashe 'yan Arewan

An tilasta mutanen kauyuka

Awanni kadan s**a rage ayima shugaban kasa muhammadu buhari allurar corona
06/03/2021

Awanni kadan s**a rage ayima shugaban kasa muhammadu buhari allurar corona

Awanni kaɗan s**a rage a yi wa Buhari allurar rigakafin korona https://bbc.in/3sRyg2s

Address

Bakori

Telephone

+2348163583106

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rigar yanci tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rigar yanci tv:

Share


Other Media/News Companies in Bakori

Show All